Biyo mu sannu a hankali don jin TAZARAR da ke tsakanin Dee Yusuf da Amatullah.
Updates zai dinga zuwa duk ranakun Laraba da laha3.
Ku biyo Ni Safiyyah Ummu-Abdoul tare da Khadija Sidi don jin wannan TAZARAR
Sign up to add TAZARAR DA KE TSAKANINMU to your library and receive updates
or
Biyo mu sannu a hankali don jin TAZARAR da ke tsakanin Dee Yusuf da Amatullah.
Updates zai dinga zuwa duk ranakun Laraba da laha3.
Ku biyo Ni Safiyyah Ummu-Abdoul tare da Khadija Sidi don jin wannan TAZARAR
Gidan gandu,haka kowa ke kiran gidan mu saboda yawan iyalan gidan tun daga kan iyaye da kakanni zuwa kan yaya duk muna zaune ne acikin gidan gandu.
saidai abu daya shine, duk wani kalar hali da kake...