Chapter 31

309 19 0
                                    

HALAL VEER(╯︵╰,)

Tana karatun Qurani da asuba a dakinta taji alamun anbude kofa anshigo,
Bata tsaya da karatun datakeba dan tasan ba kowa bane face adeel ,

Bayan ta idar da karatun ta aje quran din a hankali kan mirror tareda yunkurin zuwa gareshi,
Bata sameshi a falo ba so sai ta wuce dakinsa dan tasan definitely yana ciki,bata tsaya knocking ba dan aganinta tunda ita kadai ne matansa mene amfanin knocking rather sai tashiga bakinta dauke da sallama
,
Ciki ciki ya amsata wanda ake cema da babu gwara ba dadi,
samu guri tayi kan kujeran dake dakin,nervously ta fara wasa da kafarta dan bata san ta ina ma zata fara masa maganan amfani da ganyen magaryanba,

Cikeda fargaba tafara magana"
Baby moh dama wani malami naji yana magana akan wanka da ganyan magarya yana da amfani sosai sabida kariyan kai,
So nayi wanka dashi shine nakeson kaima kayi dashi sabida kasan yanzu mutum bata tashi kake ba amma shi yana ta taka,

Side smirk yayi tareda daura towel a kugunsa yace exactly kai baka ta mutum amma shi ta taka yake just kaman yarda bana take amma kinbi kin isheni,
I told you not once not twice kan ki fita har kana amma bakiji"
Sannan I knew about the ganyen magarya ,ke duk a tunaninki i changed ne sabida an mun asiri?

You're wrong ,kingannin nan babu wani asiri a tattare dani, bantaba sankiba ,sannan idan zakituna nataba fada miki you're not my type and babu abunda ya chanza har yanzu ina kan bakana ,kawai na tsana yarda kike da feeling kanki ,kike tunanin kewatane and soyayya yana daya daga cikin abunda zai sa ka karkato da mutum ka sauko dashi yasan shiba komai bane a gaban soyayyan ,that's exactly what i did "
I used you"

Kaman sarin guduma haka take jin saukar maganan sa ,
Duk da deep down tasan maganan tasa ba daga zuciyarsa takeba kasan cewar ba ya cikin hankalinsa amma hakan bai hana maganar yimata illa ba "

Dagudu ta fita a dakin tareda shigewa nata ,lokaci guda ta fashe da wani marayan kuka,bazata ce mai suka ma mutane haka ba sabida su din masu laipine a kullum gurin kwadayayyun danginsa ,so dole zaa samu wanda zaiyi komai dan tarwatsa farin cikinsa,

Wayanta ne yayi kara ,sunan saif ta gani a jiki,daidai ta kanta tayi da muryanta kafin ta dauka wayan tareda yin sallama*

Daga daya bangaren saif yace "guess what sisi"
Yau muna hanyan gidanki ,ni ,shareef,umar and vijay"

Da murnanta ta mike tareda fadin Allah bro,im very happy sannan ina sa idanun ganinku"
Da haka ta kashe wayan tareda fita dan ta musu abincin da zai kayatar dasu"

Tana kokarin shiga kitchen ta hangi fitowansa ,
Yana zama kan kunjera ta nufi gurinsa tareda saka abunda ya faru earlier a bayan zuciyiarta ,
Dan murmushi tayi tareda zama hannun kujera tace "
Baby moh ,bro saif ya kirani kan cewa suna zuwa gidannan su hudu hope sun fada maka"

..batareda ya dauke idanunsa da ga kan tvn dayake kokarin kunnawa ba yace " nasani"

Kara fadada murmushinta tayi jin ya amsata tasake cewa"
Dama ina son na rukekane please kar mubari su san munada damuwa tsakaninmu,na rokeka adeel badanniba "

Shiru yayi yana nazarin maganan nata ,lokaci daya kuma idanunsa sukai sanyi yabata amasa da okay kawai"

Wani dadi taji ,at least yau bai mata rashin mutunci ba"
Bata jira kara jin ta bakinsaba tayi kitchen dan sarrafama bakinta abinci".
Wuta biyu tayi inda daya ta dora pilaf rice dinta daya kuma ta dora mahadinta wato liver and egg sauce,madaidaiciya ta dafa pilaf rice din sabida abinci kala biyu takeda niyanyi"

Lokaci wanda bai dauketa dayawaba ta kammala pilaf da egg sauce dinta ,
Wasu tukwanen ta dauko domin dora sanwa ta biyu wato spaghetti casserole with minced beef"
Baidauka wani lokaci mai yawa ba dama already tariga ta zuba sanwan farko a food flask masu kyau ta jera a dining table so saita dauko wata kulan domin zuba casserole dinta "

Tunanin abunda zata hada for dessert ta fara then suddenly cheesecake waffles bowls da peanut butter fudge then mango lassi for soft drink yafado mata"

Sakamakon zai dan dau mata lokaci yasaka bayan ta gama hada komai takoma dan wanke kwanukan datayi amfani dasu kafu cheesecake dinta ya nuna"

Around 12 ta gama komai yazama wanka kawai ya rage mata at least yakamata ta hadu dan kar su raina mijinta ,tama cire saif da shareef already sunsan itadin yar gayune ,

Batayi wani kwalliyan daukar hankaliba sannan bata ciki kanshi a jikintaba sakamakon ba muharammanta ne suba "

Wata Sudanese abaya tasaka dark blue ,tana kokarin daura agogo a hannunta tajiyo muryansu alamun sun shigo ,duba lokaci tayi taga har 2 yayi dama tayi sallah tun 1:30
,tana gyara gyalen kanta yashigo dakin tareda cemata kai tsaye ,kifito sunzo"

Kashe masa ido daya tayi tareda fadin" after you honey"

Da sauri ya fita a dakin wanda hakan yayi balain bata dariya "
Flat takalminta tasaka tareda fita garesu"

Tunkan ta karaso falon taji suna ta musu akan wani tsohon dan wasan raga da abokin wasansa akan daya yafi daya iyawa"

Kada kai tayi tareda karawasa garesu".
Ina fatan zaku hakura da musunnan haka na yau kadai "
suka tsinkayi muryanta"
Lokaci daya suka juya '
Dariya suka saka a tare inda shareef ya shafa kai tareda fadin tuba muke ranki shi dade ,
Guri ta samu ta zauna tareda gaishesu "

Atare suka amasa suna mata zolayan amaryata sha kamshi banda mutum daya wato mai ruwan indiawan ciki ,babu abunda yake sai murmushi kadai"

Mutum biyu ne bata sani ba and definitely dan wankan tarwadan shine umar wannan indian din kuma vijay"

Kallon umar din tayi tace umar ba ,kada kai yayi tareda murmushi yace hakkun tareda nuna vijay yace wannan kuma our one and only Indian on the team"

Kada kai tayi tareda fadin ga dukkan alamu,
Kara gaisawa sukai kafun tace, nasan dai cikin ku bawanda yaci abinci ,bugu dakari kuma babu wanda ba gwaro ba acikin ku ,so na hutar daku zuwa siyan abinci "

Rike baki saif yayi yace ,eh kince wani abu amma shima wannan dan iskan duka duka yaushe yafara cin nagida ,hankalinsa ya maida kan adeel tareda daka masa duka ,
Atare duka suka saka dariyaa"

Mikewa tayi tareda kallon adeel da shima ya bita da ido ,tace" honey ka musu jagora and kowa yayi serving kansa kar abama mijina wahala bari na baku guri umar da vijay sunfi sakewa"

Kada kai saif yayi tareda mikewa yace gwara da kika ja suna dan kinsan dai shareef da ni ba baki bane "

Daki tashiga dan azahirin gaskiya ba su takeji zasu zama uncomfortable ba ,aa itane sakamakon irin mugun kallon da gogan yake hankada mata wanda bata san na menene ba ,amma tasan kona menene zata fashene zata sha jaraba".

Tunawa da tayi cups hudu ne a guri yasaka ta tashi domin dauko musu wani,
Surutunsu da karrar spoons dinsu shi  kadai akeji a lungun da dining din yake,kada kai tayi tareda daga kafa dan nufan kitchen,

Wanda yafi kowa uban surutun waro shareef taji yace ,wato adeel matanka ta iya girki, kai shikenan fa kasamu dami a akala"

Wani blushing tafara ,matswa gefe tayi dan jinsu da kyau ,tasan hakan ba daidai bane amma tanaso taji feedback din adeel"
Maimakon taji maganan sa sai taji muryan shareef still yafadi maganan da ta tarwatsa mata komai,
Maganan da ta sakata karyata soyayya da duk wani abu da yashafeta,
Maganan da ya tarwatsa mata trust,faith da love akan adeel ,

Jitayi kafafunta sun gaza daukanta, wasu zafafa hawaye tajin sun fara ambaliya a fuskanta daya na taba daya ,kanta taji ya buga lokaci daya tafara furta innalilahi wainna ilahir rajiun"
DA gudu ta koma dakinta gudun kar wani acikin su ya ganta ya gane cewaa ta saurari hirar su,

Bata san lokacin da ta zubar da komai na kan mirror dintaba tareda fadin adeel why?
Cikin kuka,
Fadawa gadonta tayi tasaka wani kukan mai zafi"..



Chuchu.

HALAL VEER √(completed)Место, где живут истории. Откройте их для себя