chapter 23

214 20 0
                                    

Halal veer☕👡

Nuayma ta kasance mutumce ita wadda batacika san super big occasion ba .amma yau sabida farantawa masoyinta take zaune a vip na cikin makeken hall din johnsmith &co.

Taro ake gudanarwa a gurin na live interview inda kowanne dan wasan raga a cikin mutane shida din da aka zaba zai bada takaitaccen tarhinsa ,kana azo a raba award ,
Andauki wajen hour uku kenan inda adeel ne mutum na karshe da yabada takaitaccen tarihin rayuwarsa inda masoyansa a daya bangaren suke cikeda shauki da kaunarsa "

Ticket wajen goma ya kawo mata kafin ranan ,5 vip 5 regular so ba abar mutanenta a baya ba,

Ganin yarda nusayr ya kakkame gurin khausar saka makon wani a gurin da yaketa being flirty flirty da it yabata dariya da sai da ta dan dara ,

Tabo maimuna tayi wadda hankalinta yana chan inda aka tanada dan zaman yan wasan ,
Adan firgice ta juyo tareda fadin "magana kike"

Dariya nuayma tayi tace aa cigaba da mai kike yau yayana yayi kyau ga dukkan alamu"

Wayace miki saif nake kallo"

Wata dariyar nuayma tayi tareda fadin ,now ive gatchu"

Sunan adeel taji an kwala kira lokacin da aka daga award na eligible player da most valuable player ,
A take gurin ya kaure da tafi lokacin da ya taso cikin navy blue suit da take immaculately tailored to fit him ,matching cufflinks dinsa ma kadai abun kallo ne kafun a tafi kan tie pin dinsa har zuwa ga pocket square dinsa,
Hannunsa daure yake da beautiful matched rolex watch daya dace dashi,
Fuskansa kuma dauke take da kyakkaywan murmushinsa mai sace zuciyar yan mata ,

Kowace fan dinsa a gurin jitake kaman ta bude zuciyarta tasakashi dan dole,amma ina shi ba tasu yake ba,
Mutum dayace gabansa,wato abun alfaharinsa nuayma "

Chain din girmamawa suka fara bashi kafun aka gabatar masa da award din inda yan mata suka hau ihu tareda tafi,

Mic ya Karba domin gabatar da speech,
Cikeda nutsuwa yafara magana "
Good evening ladies and gentlemen !
I am extremely honored to be receiving such an important award of eligible player and most valuable player,I am earnestly greatful for the recognition I have received for my work ,I have faced several challenges on my way here ,but each one of them strengthened me to make me the man i am today ,

Gyaran murya yayi kafun ya cigaba "
I would like to make a special mention of my coach mr Mark David who has been my mentor throughout the journey,he saw my talent and honed it such that I'm now standing here talking to all of you about it ,
Kallonsa ya maida kan coach Mark kafun ya furta "Thank you sir "
Inda shikuma datijjon baturen yayi murmushi tareda daga masa hannu ,

"I will like to send my warm heartfelt thanks to my team ,colleagues and family,I wont be any where with out them ,
To make this short I would like to dedicate this award to my lover Mss nuayma yunus ,
Can I have her up the stage? "

wani dum taji faduwan gaba ,
Zungurinta suka fara kan ta tashi taje ,doubting shiganta tafara inda suka kara tabbatar mata she looks beautiful,karar heels dinta ya cika gurin dan kowa yayi shiru yana jiran yaga wadda ta sace zuciyaR adeel, inda wayanda suka santa yan makarantansu mata suke zaginta a zuci ,

Tafi aka hau lokacin da ta karaso kan stage din nervously ,award din ya mika mata inda ta daga shi sama lokaci daya karar tafi ya kuma kauraye gun,
MiKama nagefensa award din tayi wanda dama yana gurinne dan rikewa,

Har ta juya zata tafi taji muryansa yakira sunanta da sassayan harshe ,
Juyowa tayi ta tsincesa kan gwiwansa daya,in a proposing way,hannunsa dauke da karamin akwatin zoben diamond mai masifar kyau"

My life is wonderful because you're with me nuayma ,you make me happy even if I feel sad and low ,your smile lighten up my life and all the darkness disappeared,your love has made me crazy
,I will love you till the end of my breath
And I want to be with you all my life ,
Yes i love you nuayma,
Will you do me the favor of being my wife?
Will you marry me?

Ihu gurin ya dauka anata fadin"
Say yes "
Say yes "

Wasu hawaye taji suna zuban mata ,she had been fantasizing this ,abun yana burgeta inta gani a movie ko ta karanta a novel,
Bata taba kawo akai hakan zai taba faruwa da itaba dubada cewa hakan ba aladarsu bane,
Wani soyayyarsa ta kara zakudata ,bata taba tunanin sanda yake mata yakai har ya fadama duniya ba ,

Kada kai tayi alamun yes ,
Kafun ta bude baki tace yes,I'll marry you ,yes,

Nanfa tafi ya karu ,
Mikewa yayi tareda zira mata zobe a hannunta ,paparazzi an samu abinso ,tako ina pictures suke dauka ,
For sure wanna zai zama headline labaran safe sannan da jaridar safe ".

Kara Kai bakinsa yayi dai dai mic din kana yace "last but not the least ,I want to thank you all for coming ,without your continued support we would never be able to put an event like these,so thank you and I wish everybody safe home return "

Wajen su nuayma yayi tareda yimata alamu da ido kan ta biyosa ,
Ta fahimci mai yake nufi so tafakaici idanun kowa ta bishi,

Chan ta hangoshi tsaye bakin motansa,
..da tako dai dai takarasa gareshi,inda shikuma ya zabgeta da mayun idanunsa ,

You looked handsome today "tafada tareda jingina jikin motansa ,

Juyowa yayi yana facing dinta yace ,kinfi kowa kyau a cikin gurinnan and gani nake kowane namiji a gurin ke kawai yake kallo and I couldn't help it so I called you here dan kiyi accompanying dina im hungry ,

Murmushi tayi tareda kada masa kai "yes sir "

Bude mata motan yayi tashiga ,kafun shima ya bude yashiga tareda bata wuta,

Why do you dedicate your award to me,?tatsinci kanta da tambaya"

Murmushi yayi tareda fadin "sabida kinfi kowa muhummamci a gurina and im very happy dakikace yes to me ,so I want to marry you bayan semester dinann ya kare ,I'll make you the happiest woman on earth,
Trust me .

I've talked to dad already and yace he'll visit Abba ,and zasu nema min izini. Nasan you'll receive a call from home,so i just gambled.
Ina tsoran kar kice min no yau "

Juyowa tayi tareda fadin so kasa manya a cikin maganan before hand and "the guts"
Na turasu gidan mu"

Shafa smooth fuskansa yayi yace babe,come on I'm sorry I just couldn't help it ,inasan na tabaki batareda tunanin wani zunubiba ,i want to hug you,I want to kiss the whole of you,inasanki ta ko ina so i want to make this relationship halal"

Shiru tayi tana nazarin abun,lokaci daya zuciyarta ta yarje mata kan ta amince ta auresa tunda tana sansa yana santa mai yarage "

Kissing ring din tayi tace ,yes I'll marry you in semester dinnan ya kare"

Da murna yayi parking motan a bakin wani romantic restaurant da yayi booking,
Yace "i booked the most cleaned restaurant DA zaiyi fitting white gown Dinki
,
Kallon expensive gown din da ke jikinta tayi tareda fadin "and it goes with your well fit navy blue suit ,ta kashe masa ido"
.
Jinshi yake kaman yafi kowa saa a duniya idan yasamu auran nuayma,

Baya iya fasalta abunda yakeji muddin yana tareda ita ..

Dole zai aureta and he'll make that soon.

Chu chu.

HALAL VEER √(completed)Where stories live. Discover now