Chapter 13

267 24 2
                                    

Halal veer
Dialing number dinsa tayi,cikeda aduaan Allah ya sa dauka,
Ta gama karaya akan bazai dauka ba, amma cikin saa akai picking call din,
Sallama tayi tana jiran taji muryan mayenta
Amma kash, sai taji akasin haka,

Mace taji dauke da murya mai dadi ta amsa mata sallaman,
Kallon nusayr tayi tareda rufe speaker din wayan tace, its a girl bro "

A hankali yace "ask her ina mai wayan,

Maida wayan kunneta tayi tace "dan Allah mai wayan fa "

Daga daya bangaren,Matan tace, "brother yafita aunty nuayama, and yabar wayansa a charge, amma I'll let him know kin kira '

Aunty nuayma "
Nuayma ta maimaita a hankali,

Hello "
Hello". Aunty nuayma are you still on the line?

Dan gyaran murya, nuayma tayi, tace, okay ba damuwa, but what's your name, and how do you know my name,

Sunana fasiya, and brother have been telling me about you,!

Dan Murmushin yake nuayma tayi, tace ayya that's amazing fasiya, and you have a very nice name,
Kifadama brother dinki nakira and dan Allah he should call me back asap,

Daga daya bangaren yarinyan tace "insha Allahu I'll let him know .

Hanging wayan nuayma tayi tare da Kallon nusayr, dafe goshi tayi tace gosh, I should have asked the girl about yayantan maybe da nasamu wani hint "

Dariya nusayr yayi yace, why should you ask her, bayan a yarda tayi maganan, yayanta yana bata labarinki, that means ke girlfriend dinsane,

Dan shiru, nuayma tayi kafun tace"kumafa gaskiyanka dana kwafsa, but kasan I really wanna meet this guy, so I can slap him deep On the face,

Daga gira daya nusayr yayi yace "if I hear, maybe ma kigansa dan beauty Ki kafe masa, bar cikan Baki,

Aje wayanta tayi gefe ta matso tareda rike hannunsa "
Tace and you know what brother, ni ba abunda yake dauren kai kaman yarda ya zabi stalking Dina akan facing Dina, at least I'll listen to him, I might even consider keeping him,sabida kaga its high time ace na aje serious saurayi,
Amma Ina tunannin he's ugly and not proud of it shiyasa yake mun ta bayan fage,
Amma fa indai shi nagani a jirgi to for sure he's hot, fuskan ne dai ban gani ba,

Daga gira tayi in a teasing way tace, well koma menene I don't do ugly guys, must especially masu gudun hakan,

Tabe Baki nusayr yayi yace if I hear,
Nidai be updating me about him, and yanzu can you excuse me, I want to watch anime,

Haka dai, I don't think you'll make heaven yarda kake dedicated to anime stuffs din nan,

Sakan Baki yayi then yace in nashiga ki cilloni, beside nafi masu nacema india da Chinese,

Daukan wayanta tayi tareda nufan hanyan fita, tace kaidai kasani...

*********
Yarinya mai kyau wadda bazata wuce shekara daya nuayma Zata bataba zaune kan kujera, gefenta kuma brother dinta ne zaune,

Thumb up yamata yace you did a very good job fasiya, and yau dole na kaiki habilla ice ,

tabe Baki tayi tareda mika masa wayan tace brother ni bansan maiyasa kaki mata maganaba, yanzu yakamata ace kayi introducing wadda kake so, its time, and kasani cewa dada ta kosa taga matanka, amma kana ta playing kan mata, and ni wannan daga muryan tama ta kwanta min and she desperately want to speak to you.
Brother dan Allah keep her and stop all this,.

Murmushi yayi yace, I will siya, its just that mun dan samu misunderstanding ne, and I was at fault, so I'm ashame to talk to her,

Dariya fasiya tasaka, tareda Tafa hannu tace wow, brother she's the one, so Akwai Dama ranan da zaizo wai har nayi witnessing guilt atare da kai dan ka bata ma mace?
Wannan abun farin ciki ne, I'm So excited wallahi,
Amma ni brother a gani na hiding won't change things, stop hiding, and ka fito kayi facing dinta, kuyi magana nafahimtar Juna, and im sure she will understand and forgive you, kasan ance, ", two hearts that love, easily forgive "so my dear brother face your girlfriend and stop hiding undercover,

HALAL VEER √(completed)Donde viven las historias. Descúbrelo ahora