Chapter 3

398 41 2
                                    

Halal veer❤❤
Wani mugun kallo yabi ummita dashi na tsana,kafin yamata alamun da ido kan tabar gurin, tana fahimtar mai yake nufi bata sake Koda second a gurin ba,
Da sauri ta figa jikanta jiki na bari tabar gurin, dan dama taji labarai da yawa kan shi ba ma'abocin magana da yawa bane, idan yamaka daya Baka gane ba to next jikinsa ne zai magana!.

Dubansa ya maida kan 4 cuties, beautiful lazy eyes dinsa na sauka kansu, suma kowacce ta yi nata guri!

Tunda shugowar su gurin da yan tashin hayaniyarsu ya lura dasu, amma kasan cewar shiga abunda ba ruwansa ba nasa bane yasaka ya watsar da su,

Abokinsa saif ne yafara lura da wankan coffee din da aka mata, yayi kokarin zuwa kenan, yarikesa tareda girgiza masa kai yace, kar kayi involving kanka kan Wancan haukan, idan ka bibiya ma ita wadda kake ma kallon victim din itace munafuka, ta iya iyuwa ta kwace mata bf din ko ta mata wani gulma, that's the only thing da zakagan chicken brain's dinnan suna fada akai!

Rife bakinsa keda wuya kunnesa ya jiyo masa yarda ummita ke body shamming din nu'ayma, ganin da gaske Kara zuba mata wani coffee din zatayi yasaka ya mike tareda nufar gurin,

Duk maganganun da sukayi bai wani ji suba sabida kunnesa da ke toshe, saida ya cire ne ya datsi maganganun nasu, wanda bai masa inda suka dosa ba, all he know dai ana mocking nu'ayma wadda ita kuma ta tsaya kaman wata wawuya!

Wani kallo ya bi nu'ayma da shi, inda ita bama tasan wane abu ke yawo jikinta ba, kallonsu kawai take amma zuciyarta da ruhinta baya tareda su, gangar jikin ta kawai ce, dan zuciyarta da tunaninta suna tare da iyayenta cikar farin cikinta!

Tsakinsa ne ya dawo da ita hankalinta, wani banzan kallo lazy sleepy eyes dinsa suke bata, handkerchief ya cilla mata tareda cewa "I hate weak women "juya wa yayi tareda hissing yabar restaurant din!

Ganin haka yasaka da sauri saif ya karaso tareda daukan mata handbag dinta, ya ja hannunta suka fita a gurin!

Wani dan kan kujeran farfajiyan school din ya jata inda ba hayaniya da yawa suka zauna, kaman jira take kuwa batareda ta Duba saif stranger ne a gurinta ba ta fasa wani uban kuka mai cin rai da sound!

Gaba daya saif ya rude tareda waiwaye dan ya tabbatar ba kowa dan Indai wani yazo wucewa ta ba shakka zaace shi yamata wani abin '

Gaba daya ta fito da kukan nata,
Dawowa yayi ya tsogunna gabanta yace" hey please kiyi hakuri kibar kukan nan wani sai yayi tunanin na miki wani abu ne please, duk zafin kunci maganinsa Allah"

Dan tsagaita kukan tayi tareda kallansa, whilst shikuma yamata alamun da kai kan everything will be okay,

Kaman tagama kuka haka amma kafun yasake cewa wani abu ta sake rushewa da wani kukan da saida ya toshe kunnuwansa, saida ya mike sannan ya koma ya tsugunna tareda cewa "Omg beautiful kidain wannan kukan, beautiful ladies like you don't deserve to be sad"kalla yarda fuskanki yayi ja, please clean your tears and talk to me I'd listen!

Sniffing tayi tareda saka handkerchief din ta goge hawayenta, pouting lips dinta tayi looking all childish wanda she's use to it when it comes to situations irin wannan "jakanta ta nuna masa batareda tayi magana ba, kaman wawa ya nufa jakan ya dauko tareda dora mata kan laps dinta yana binta da idanu, jiran mene next instruction dinta,

Ido ta bisa da kaman wata fool, ganin shima ya bita da nasa idanun yasaka Takara saka wani kukan kaman mai matsalan kai,

A rude ya dauka jakan tareda, mikewa ya koma daya side dinnata, hankali tashe, yace sorry yi shiru na dauka jakan mai kikeso ayi kuma,
Hankalinsa yafara basa maybe tanada matsalan kwakwalwa ga dukkan allamu dan ya daina kasa gane kanta, bada ban gudun kar wani abu yasameta ba da tuni yayi ta kansa, ga gaba daya taki magana!

HALAL VEER √(completed)Место, где живут истории. Откройте их для себя