chapter 38

262 18 1
                                    

Halal veer🌷

Basu suka shigo dakinba sai chan yamma ,
Bata kalli inda suke ba ta cigaba da kallon Chinese series din da take mai suna "the long ballad"

A tsorace suke musanmman farha da aka fada mata saura kadan adeel yasaka ayi withdrawing su 4 cuties a makarantan sabida shiga shirgin nuayma da sukai,
Sam farha batayi tunanin cewa nuayma ta kere mata har hakaba tayi zaton irin mutanen da zata chasasune suna mika wuya irinsu rayda .

Tunda sukaji yace wayanda sukai zasu biya sannan wayanda suka san incident dinsu 4 cuties suka karama abun wuta wanda ko ita nuayma batasan yarda akai suka fita harkanta ba,
Already farha tayi making up mind dinta na su bata hakuri dan duk iskancinta bataso tayi abunda zata koma tace ma babanta an koreta a makaranta dan step siblings dinta ma kadai sun isheta "

Alama farha kema su rayda kan suje su fara bata hakuri inda sukuma suka make akan itane babban ,
Wani kwarjini suka ga lokaci daya ta musu ,

Farha ne tayi karfin hali tareda jan kujera ta zauna kusa da nuayama kana ta fara magana "
Nasani na dade ina kishinki da kyashinki in one word banajin wani sanki a tare dani wanda nafi kebantashi da bakin ciki sabida duk wani abu da nikeso kina dashi ,
Bansan wauta nake ba sai yau musamman da naga babu wata mace da zata burge spark face ke "

Nasan abunda muka miki yau ba mai goge wa bane sannan ko zamu baki hakuri sau dubu bazaki yafe mana ba amma duk da haka ina sake baki hakuri i seriously don't want this to affect my studies "
Nayi abun yarinta wanda yanzun ya dameni musamman idan na fara tunanin mokamar karatuna "
Kiyi hakuri nuayma dan Allah "

Alamatama su rayda da hannu kan suma su bata hakuri inda a taresuka hada baki wajen sake bata hakuri"

Gyara crossing legs dinta tayi lokaci daya koma abun yabata mutukar mamaki ,ashe ba sai tayi taking wani mugun big step ba wajen cin ubansu bugu da kari bama opponent dinta bane su  tunda iskancinsu na karyane ,

Bata rai tayi tace abu daya zakuyi na yafe muku batareda daukan wani mataki ba and wannan abun shine kuyi video tareda fadin you guys set me up and I promise wannan abun zai mutu kaman baatabayi ba and we Will leave in peace .

Live video Kuma???
Nooren tafada alaman ina "
DA Sauri farha ta katse ta tahanyan fadin yes live video Mai kike so more than wannann oya kuzo duka ku zauna mufara "

Zama sukai kaman masu daukan karatu wanda hakan bakaramin dariya yabama nuayma ba "

Kada kai tayi tareda fadin ,that's amazing yanzun let's get started and please make sure y'all do clear me out ".

Kaman zatayi da wayanta sai kuma taga what's the use and who will blv her ,ta inda ake hawa ta nan ake sauka so wayan farha ta karba wadda gladly ta bayar .

Farhane gaban yin magannan inda ta kara shaidama duniya cewa she was just jealous of nuayma and batayi tunanin foolishness dinta zaiyyi leading to something big ba kaman abunda ya faru"

Murmushi nuayma tayi bayan farha ta kai aya tace that's very Good ,hope zamu zauna lapia kaman yarda room mates yakamata suyi please im tired of duk wani drama ,let me breath,
Ba abunda nakeso wanda ya wuce zaman lapia "
I beg of you guys

DA Sauri farha ta taso daga gurin da take zaune tareda dafa kafadan nuayma tace "
I promise ,
Insha Allahu zamu zauna lapia and insha Allah we will be sisters keepers and I promise you daga yau babu wani abu makamaincin wannan da zai sake faruwa ,beside spark ma dakike gani daga dazun chan nadaina crushing akansa "

Yatsunta guda biyu ta daga sama alamun alkawari wanda hakan bakaramin dariya yabama nuayma ba so batayi jinkirin fashe wa da dariyan ba "
Aikuwa kaman nooreen da rayda suna jira suma suka hau taya ta "

HALAL VEER √(completed)Onde histórias criam vida. Descubra agora