chapter 24

237 22 1
                                    

Halal veer💎

Nutsuwa tayi awaya tana sauraran abba inda yake kara tambayarta,"ayma kin tabbatar babu dole a alamarinnan ,sabida ayma yaron nan yaron sarkine bana san abunda zai zo ya zaman miki matsala ,ina tsoran gidan sarautan nan ,are you sure about your decision,?

Yea baby think about it ,are you sure ,muryan ummi ya daketa wanda hakan yakara tabbatar mata cewa a loud speaker suka sakata kuma suna sauraranta,

Dariya keneman kwace mata duba da yarda iyayenata suka maida abun babba ,tasani cewa bakomai yasaka hakan ba face irin kaunar da suke mata takaida basu san tazo tana dana sani,
Amma ta tabbatar da yardar Allah babu wata matsala da zata bullo sabida adeel yana santa tsakanin da Allah ,sannan itama tana masa san da bata tunanin family dinsa da inda ya fito zai zama wata matsala a gareta da yardar Allah,

Dan jan majina tayi tace my dear two lovely best parents on earth ,nasan damuwanku and abun yazo muku sama taka ,nima i wasn't expecting It,so jiya adeel kefadamun,
So yace dad dinsa zai waya daku kafin suzo gida and I'm sure iyayena sunfi na kowa kuma zasu min zabin da yafi na komai ,kuma zasu yaken decision da zai amfaneni,
So ni ina san adeel and I won't mind getting married to him ,so that's my decision amma ummi,abba ,komene kuka Yanken dai dai ne ,

Kaji fistarariya ko Abban moha,bata kunyan fada mana tana sanshi ,yarinya kaman kaduwa,taje garin turawa tana fama da right ,

Dariya Abba yasaka wanda a lokaci daya itama nuayman tasaka,
Gyara murya abba yayi yace ummin yara nibanga rashin kunyanta ba ,at least zaayi komai ne kan yardarta ,

Ina nuayma ?
Gyara zamanta tayi kaman tana gabansu tace gani abba ,

Cigabawa yayi tareda fadin,
Mahaifin yaron nan wato sarki dakanshi yazo gidana nema ma yaransa auranki ,and basu son ayi wani dogon jira ,so nikuma nace zan nemesu sabida dan yana sarki ba shi zaisaka na basu aurarnki kai tsaye ba tareda naji ta bakinkiba ,amma yanzu tunda kin amince,its okay,

Sannan sun nema idan zaa saka bikinku ya zamana lokacin semester break dinku ,so nima na gamsu ,but inasan nayi kwakkwarar magana da shi adeel din ,so I'll be expecting ki kawo mun shi ,although nasaka ibi yanemesa su dan tattauna .

Dan shiru tayi tana jin jina maganan ,aurenta lokacin semester break ,break din wanda ya zamana baifi saura 2 months ba ,
Bataso hakan ba ,amma tunawada akan wa ake maganan yasaka kuma hankalinta ya dan kwanta ,indai akan adeel ne she'll do anything,

Amma abba abun bazai ma hamma yawa ba ,i mean bai wani dade sosai da rabuwa da matansa ba which was a hard blow,so ni a ganina we shouldn't bother him da damuwana ,right ummi"

Dan tsaki ummi tayi tace ke ar,
Mai kika maida yaron nawa,kina tunanin rabuwa da wannan matar zai damu rayuwansane,?
No he's a Good man so he deserves better ,and maganan abbanki dama ko baisa shi ya nema adeel ba nasan a matsayin babban hammanki dole zai samu zantawa da shi.

Haka dai sukai sallama inda take kara jinjina matsalan Hamma ,
Rokansa tayi akan kar yafada ma su ummi dalilin rabuwansa da salaha ,dan mudun suka sani to hankalinsu tagama kwanciya inba ganinta sukai agabasu kullimba,
That the only girl's problem ,kowa kaffa kaffa yake da damuwanta,inba haka ba mene sai sun bama adeel wani lecture akanta ,

Dariya tayi tareda shiga bayi dan tayi alwala ta shirya dan tanada haduwa da masoyin nata .

*
Kamar kullum suna zaune a garden din da suka saba zama bayan makaranta
.
Dariyan da take ta faman yi ta tsayar dayi ganin yarda ya kura mata ido,
Share dan guntun hawayenta tayi tareda kallonsa tace "why the look"

Murmushi yayi tareda lasan lips dinsa na kasa yace"komai kikayi kyau yake miki"_
I love everything about you"

Wani blushing ta fara lokaci guda ..

..kara gyara zamansa yayi yace amma wai a cikin maganata wacce kike ma dariya"..

Dariyan yakuma zuwan mata da ta tunna maitakewa dariyan"

"Kasan yarda kace hamma ya tsureka da ido yanaso kabashi 4 reasons da kakeso ka aureni while kaikuma kafara stammering shi yafi ban dariya i mean who does that?
Saura ganuwanka da Abba"

DA Sauri ya dago Kai yace seriously babe kanna aureki naci wuya,
You're some expensive deal "

Hade rai tayi lokaci daya "tace excuse me ?
Did heard you called me a deal "
A deal?

Shafa kansa yayi tareda cije lebe da ya fahimci taji haushin maganan,
Karaso wa yayi tareda tsugunnawa gabanta yace "baby come on ,karkimin wani fahimta,you're expensive ,bansan yarda zan sakaba so the word deal just pop up,
You'll never be a deal to me ,inasanki,so bazan taba kakantar dakeba ki yarda dani I'm very sorry heart beat"

Bazata iya fushin minti goma da shi ba ,
Sanin bashida wuyar bata hakuri,ganin mutane masu wucewa suna kallansa tsugunne gabantaa yasa tace "katashi please kar kaga headline din labarai gobe and dora  ,
The mighty spark yayi tsugunne gaba mace ,

Kintashi yayi a gun illa ma gyara wa tareda fadin"bana kunyar duniya taga na tsugunna miki,
I love you and zan iya yin komene a kanki i don't care mai mutane zasuce in the process 
,
Juyawa tayi taga still su ake kallo,
Marairaice fuska tayi tareda fadin"baby moh dan Allah get up"_

..I will get up only in kikace kin yafe mun,

Da sauri tafurta "Allah na yafe maka now get up.

Murmushinsa da yake burgeta yayi tareda mikewa "I'll listen to you "

Hira suka cigaba na masoya inda a hiran nuayma ke cewe ,
Baby Moh kasan menene,

Gyara zamansa yayi tareda kada mata kai "aa sai kin fada ,

Goran ruwanta ta bude tareda kurba"
What I hate the most shine amin karya ko ayi deceiving dina ,
I'll forgive anything but not these ,
What i love the most kuma you and the truth"

Licking lips dinsa na kasa yayi tareda murmushi yace ,you'll find me 99%
Okay"
I'll treat you like a Queen ,bakida damuwa beside one thing you don't know is that ,all girls dinda ke around me bana musu kallan mata,
But wait Mai ya Kawo maganannan ?

Kada kai tayi"
I just don't want you to do neither of those to me ,sabida i love you so very much and the last thing da zanso a gurinka shine kayi mun karya ,I will be hurt and broken.

Shafa kansa yayi tareda sassanyar da mirya,
"I give you my words big baby".

Chu chu.

HALAL VEER √(completed)Tempat cerita menjadi hidup. Temukan sekarang