chapter 34

265 15 1
                                    

Halal veer(-᷅_-᷄)

Tsaki tayi lokacin da ta tabbatar shine ,jan bathrobe dinta tayi ta zira ajiki tare da nufar hanyan bathroom,
Amma ga mamakinta taga ya karaso kofar bayin da zafinsa ,.

Baki ganni bane ,shine kalman da ta fito a bakinsa *

...wata dariyan takaici tasaka tareda fadin
"Naganka mana and abunda yasa ban dauka matakin privacy trespassing ba sabida ba gidana bane so suit yourself and get out of my way dan Allah i don't need any drama"

Hannunsa yasaka a gefen robe din tareda turewa wanda hakan yasaka bare kafadanta ya bayyana "

Kallon kafadan tayi sannan ta kallesa ,
Wani gwaron jan numfashi tayi tareda kara maimaita masa kalmar ya matsa mata bata san rigima a darennan *

In ban matsabafa ?ya jefa tambayar gareta !

What on earth do you want Adeel, mai kakeso dani ,i thought I made it clear tsakanina da kai .

I want a baby and it seems har yanzun bakida ciki "

Wani dukanta maganan nasa yayi amma Sai tamasa na yan duniya tareda fadin ,"tayaya wannan yazama damuwana,the last thing da zan so shine daukan cikinka and da ace inada shima bazaka saniba sabida zan ciresane,
It will be very unlucky of me na Haifa cikin jerk irin ka ,and ka matsan a gaba ,beside kafice a dakinnan kafun nafasa maka kanka and I'm very serious wallahi ,

Bai jira bata wani lokaciba ya janye igiyan robe dinta ,sosai maganganunta suka mai zafi dan zuciyarsa har tafara saka masa ko tasamu ciki ta zubar ,da karfin tsiya ya janye bathrobe din tareda hankadata kan gado yana fadin "zan kara samiki cikin nawa and ki zubar kiga yarda zamu karke nidake dan Allah dan annabi "

Da karfinta tamike tareda komawa chan karshen gado tanafadin "kafada mun kawai iskancin ka da jaraba suka ciyoka shine kazo saukesu anan ,to wallahi karya kake adeel ba dai a jikina zaka saka kazamin jikinka ba ,i forbid you ,kafita ko nayi maka rauni"

Duke duke da naushi tafara kaimasa, lokaci daya ya kamota daga karshen gadon da ta shige ya kwantar da ita kan gadon,
Kafarsa daya yasaka tareda danne kafafunta datake ta faman shure shure inda yayi amfani da daya hannunsa wajen cire suturar da tayi ma jikinsa katanga ,

Baiyyi wata wata ba ko da da wasa ne wajen farmata ,inda lokaci daya ta fasa wani azababen kara sakamakon wani zafi da taji har cikin kwakwalwanta ,duka tafara kaimasa hade da yakushi amma ina ko a jikinsa ,hasalima gabadaya hankalinsa yatafi kan budirin dayake ta inda har ya zamana bai gane mai ke faruwa around him sakamakon duniyar ta da yayi nisa a ciki mai tarwatsa masa tunani "

Saida yayi wajen 30 min kanta kafun yajuye mata seeds dinsa mai dumi.
,wani gwaron numfashi yasaki lokaci guda kuma ya sakar mata jikinsa .
Baisan maisa yake samun nutsuwa tattare da ita ba duk lokacin da ya kusanceta ,baya tunanin a duniya da jikin macen da zai kuma gamsar da shi bayan na nuayma ,

Mikewa yayi tareda wata anushuwa ,although yasan yakara shafa ma kansa bakin fenti a gurinta amma he couldn't help it ,Allah yasani shiba mutum bane mai neman mata ,a lokacin samartakarsa ma bai taba neman mace da zina ba dan haka bai tunanin da auransa zai fara ,

Yayi karshen kokari wajen boye bukatarsa amma a yau din yakai gejin da bazai iya ba dan haka bashida option din da ya wuce ya bullo mata ta haka dan yasan stubbornness din nuayma bazata taba bashi hadin kai ba ,

Tissue din da ke kan mudibinta ya dauka tareda yanka ya goge najasan daka jikinsa ,
Kallonsa ya mayar gareta ,
Yadda ya barta haka nan take ,batayi wani yinkurin tashiba ,gefe kawai tayi da kanta inda hawaye ke zuba a cikin idanunta ,

Tausayinta yaji sakamakon zuwan mata da yayi da karfi ,yasan dole zataji zafi,how wish zaiiya shiga zuciyanta dan ganin menene kunshe a ciki ,dama da yarda zaiyyi ya shawo kanta su gina rayuwa mai kyau ,amma ina yasan cewa ya dade da bata rawarsa da tsalle ,

Karasawa yayi gareta tareda sa tissue din yana goge maata gabanta ,ko motsa wa batayi ba bare tayi yunkurin hanasa ,

Tas ya gogeta kana yashiga bathroom dinta domin wanka ,
Yarda ya tafi ya barta haka ya dawo ya sameta ,
Zama yayi bakin gadon tareda gyara murya kaman wani munafuki yafara magana"
Ga ruwa na hada miki na zafi ,kiyi wanka zaki fi jin dadin jikinki"

Bata kula saba har saida ya maimaita sau uku ,ana ukunne ta dago da kwayar idanunta da ta sake kala ,cikin kakkausar murya ta umarcesa da ya fice mata adaki ,
..baiyi dogon musu ko ja da itaba ya tashi ya fice dan yasan last abunda takeson gani a yanzun bai wuce fuskansa ba .

......a hankali ta daddafa domin shiga bandakin ,
Painkiller tasha bayan ta gama duk wani uzirin da zatayi a bathroom din,KO towel din jikinta bata tsaya cirewaba ta janyo babban akwati ,
Saida ta tabbatar da ta zuba duk wani abunta na amfani da ta san ta zo dashi gidan kafun ta koma ta kwanta don jiran safiya ,

Tagama yanke ma kanta hukunci ,muddin ta cigaba da zama da adeel a cikin gida daya to komai na iya faruwa dan tagama sanin cewa shidin a cikin fitsararun maza sarki ne and definitely watarana zata iyasaka wani abu ta shemeshi musamman idan zai cigaba da nuna mata karfi a kan jikinta ,shiga lokacin da yaji bukata bugu da kari bakar magana ,.

Tagama kudira aranta muddin cikinsa ya shigeta zata zubar ne domin bata ga abunda zaisaka ta hada zuria da mutumin da takesa ran bari nan kusa ba ,mutumin da kaunarsa ta riga ta yanke mata,bata tunanin zata kuma san adeel kaman yarda ta masa pure love fisabililah ,inda shikuma yazamana ya auretane kan karya da yaudara ,

Bata tunanin aduniya akwai abunda zai mata ta iya yafe masa '

******************
Sautin muryar sudais na kiran sallah wanda ta saita a wayanta ta hanyan amfani da app din al hiwar ya tadata daga gajiyayyen baccin da ta bingire a position din da take jiya ,

A gurguje ta shiga bayi ta dauro alwala domin gabatar da rakaatul fajr kafun lokacin sallan ya cika ,.

Bata tsaya wata wata bata fada bathroom domin yin wanka akalla bata so ya tashi ya sameta cikin gidan,
6 da rabi dai dai taja akawatinta a hankali ta fice a gidan batareda wani waiwaye mai kyau ba"

Direct makaranta ta nufa domin tagama duk wani tunani da binciken inda zai bata security taga bai wuce school campus ba ,.

Da ita staffs suka bude office sabida sammakon da ta doka and within 40 minutes tagama komai da ake bukata wajen bada hostel "

ST MONICA"

Ta yi kaman minti talatin a parking lodge cikin motanta tana tunanin shiga hostel din ,
Takasance ita mutumce wadda bata damu da tara kawaye barkatai ba tun abunda ya faru tsakaninta da first bestfrnd dinta,

Sosai ta janye jikinta daga kowace mace dakesan alakar kawance da ita cikin makarantan inka cire alakar gaisuwa tsakanin daliban da suka shiga makaranta a shekara daya ,shima din ba kowane take kulawa ba bayan yan department dinsu kalilan .

Babu abunda ta tsana kaman sake jefe kanta a wani rigima makamancin nasu ummita,wannan dalilin kuma bai leading mata to komai ba sai number da aka bata ta daya a bangaren masu girman kai bugu da kari kuma akazo involvement dinta da adeel wanda ya kasance girls favorite,
Bakaramin kashin kaji soyayyar ta da shi ta shafa mataba gurin galibin yan matan campus ba dan kowa yana ganin ta kwace masa crush "

Wani murmushi mai ciwo tayi da ta tuna abubuwan da suka faru a kawanakin nan ,
A hankali ta furta
"I've decided and I will face the consequences "
Bude murfin motan tayi tareda daukan akwatinta a bayan motan kana tasama motan key ,

Wani gworun ajiyan zuciya ta saki tareda kara kallan building din st monica "
St monica "im coming"......

****
Chu chu.

HALAL VEER √(completed)Where stories live. Discover now