Chapter 17

242 27 1
                                    

Halal veer❤

Tunda ta shiga Daki take kuka,
Bata san lokacin da bacci barawo ya sace taba,
Bacci Wanda zata iya kira baccin wahala,
Ba ita ta tashi ba sai laasar shima bada ban muryan khausar da taji a kantaba babu abunda zai sakata tashi,

"Beb what's wrong with your eyes,?
Da Sauri ta karasa kusada ita tareda zama, ganin yarda idanunta sukai luhu luhu sai abun ya bata tsoro,,

Murmushin dole nuayma tayi tace "beb chill nothing is wrong with me, and my eyes?
I thought you just woke me up from sleep, obviously!

Dan karantanta khausar tayi kafun tace "oh you really scared me.

Murmushi nuayma tayi tace "how do you like the school!

Gashinta ta Maida baya wanda ya sakko idanunta tace, "I love it, now tell me something, how was your date,
Who was the guy,
Was he handsome?
Was he hot?

Dukan wasa nuayma ta kai mata "
Come on girl, what's with all these bunches of question,. Be calming down!

Dariya khausar tayi tareda dafe goshinta tace,. I can't just wait to know who's the guy now tell me something.

... Yake nuayma tayi tana tunanin karyan da zata gillo mata dan bata shirya fada mata gaskiyan al amarinba,.
"We haven't met, because he couldn't made it due to something urgent, but he promised to make it up for me "

Nazarin abun khausar tayi kafun kuma tayi tunannin ba muke da ranan ba sai Allah ya aramaka,
Hannun nuayma tayi caressing tace "its okay babe, we were eager to come home and share the happy moment with you, but sadly,.

Murmushin da bai kai zuci ba nuayma tayi tareda fadin, "its okay babe we still have a long way to go, now lemmi shower and pray, I haven't even did dhur",

**
8 jirgin su maimuna zai sauka so tun 6 suka bar gidan,
Restaurant suka fara zuwa for dessert kasan cewar airport din baida Nisan nan sosai da su,

Tunda taga Kallon da nusayr yake mata tasan cewa babu karyan da zata masa ya siya, after all they think alike,
Yasani cewa tabbas tana da damuwa,

Bayasan tambayanta gaban khausar domin already tafada masa yarda sukai da nuayman so shiyasa yake san sun kebe,

Koda suka je filin jirgin basuyi wani jira mai tsayiba suka hango maimuna janye da trolley dinta tana isowa garesu,

Da Sauri nuayma ta karasa tareda karban akwatin Nata ta mikama nusayr wanda ya mika mata Kallon "lallai kin rainan hankali"

Bata tsaya bi ta Kansa ba tayi hugging maimuna ciki da farin ciki tace," sannu da zuwa maem "

Karasowa khausar tayi tare da ture nuayma tace"excuse me ma'am, your friend is mine too so will you let me hug her in peace?

Atare suka saka dariya dan khausar akwai ta da barkwance, bugu da kari kuma batada wuyan sabo,

Akwatin maimuna nusayr yaja domin sawa a bayan mota, he really can't stand mata da hugging fever dinsu,

Bayan ya aje akwatin ne yayi gyaran murya yace "ina tunani kuna garinnan tare kuma gida daya, dan Allah kuzo mutafi kwakarasa a gida,

Sai a lokacin ne maimuna ta tuna basu gaisaba,
Rike kunneta tayi tace tuba muke babban yaya ina wuni,
. Kansa ne yasaka wani girma,yawani karkata baki tareda fadin ko kefa, yanzu nasan an bani girmana.,

... Tabe baki nuayma tayi cikin sigar wasa tace yayanki ke Kadai, bandani, maybe da khausar ita zamata iya cemasa sugar daddy in soyayya tayi dadi "

Gaba yayi yana daga hannu da kafada "ke dai kikasani maganadisu"

Koda suka isa gida, sallah kawai sukai suka dawo aka Kafa wani dandalin su uku banda nusayr wanda tun shigowansu yayi gurinsa, babu abunda Takara kawosa gurinsu, saida order dinsu na pizza yazo kana ya kai musu"

HALAL VEER √(completed)Donde viven las historias. Descúbrelo ahora