chapter 37

239 15 0
                                    

Halal veer🌷

Kokarin kwacewa ta farayi domin a tunaninta wani dan iskanne kuma amma lokaci daya dataji an ambaci sunansa yasa ta daina struggling na kwatan kanta "

Its spark "
Wata daga cikin fans dinsa ta fada da karfi 'inda daya tayi voicing out ta hanyar cewa ,she's a cheat and batayi deserving title dinta na matanka ba ,
Divorce her "

Ai take gurin ya karade da divorce her "

...tunda ya tura ma abokinsa numbernta yake faman kiransa bini bini domin jin ko ta kunna wayanta amma bashi yasamu feedback mai dadi ba sai a cikin safiyar nan inda ya shaida masa cewa tana haraban school dinsu"

Baiyyi mamaki ba so wanka kawai yayi batareda yayi wani breakfast ba ya nufa makaranta .

Tundaga nesa yafara hango taron mutane amma kasancewar irin wannan school gossips din basu gabansa yasakashi wucewa batareda ya bi ta kan abunda ke faruwaba "

Xaman facemask dinsa ya gyra gudun kar a ganeshi dan bai shirya wannan hargitsin ba na fans "

Kaman daga sama ya tsinkayi muryan wasu mata biyu inda daya ke fada ma abokiyar tafiyan nata cewa suyi maza su karasa crowd dincan dan yau downfall din mrs spark ne yazo "

Kara maimaita sunan yayi aransa "mrs spark"
Yasan babu wanda za'ama inkiya da sunan ga inba nuaymaba ,
What's going on?
ya tambaya kansa"
Rasa mai bashi amsa yayi so a hanzarce ya nufa gurin dan ba kansa amsan maike faruwa"

Baisan lokacin da ya fizge mask din fuskan shiba ganin ana jifan masoyiyyar tashi da kwai ,gefe guda kuma wani katon banzane rike da hannunta forcefully "

Aiming da yaga wata daga cikin wayanda clearly fans dinsane tayi kan nuaayma da egg yasaka batareda wani tunaninba ya hade ta a kirjinsa inda kwan bai tsaya ko inaba sai a jikinsa "

Baibi takan ihun divorce her din daakeba yasaka hannu a bayan riganta tareda yage abunda ya jawo commotion din ,

Abunda su rayda suka lika matane wanda yake dauke da rubutu boldly kaman haka "
I am a whore and I sell my pu**y at a cheap price "
Bakaramin baci zuciyarsa tayi ba ,wani tukuki ya tsaya masa a wuya
Baisan lokacin da kamo alex ba ya hada masa wani lafiyayyen naushi kafun ya nunasa da dan yatsa
"You can touch and fuck every girl around here but not my wife "
She's the only forbidden fruit around here that will lead you to food poisoning "
I will pretend I've never come across something like this because this piece of cloth brings the inconvenience"
Yakarasa tare da nuna abunda yaa ciro a bayan nuayma kafun ya juya gurin taron jamaan da kowa yasha jinin jikinsa yace "

No one among you guys have the right to judge and tell me what to do about my personal life,.
my wife is my life and dignity so if any one of you want to keep growing my fansbase then at least respect this dignity "
She's me and offending her or harassing her is an insult to my face "
And lastly I will make sure the person who caused this rue the very day he/she was born.
Wani kululu cikin farha da iyalanta da suke kallan abun yayi musamman da sukaji yace duk wanda ya ja abun sai ya biya "

hannun nuayma yaja suka bar wurin ,
Batayi yinkurin kwacewaba saida suka bar gurin baki daya kana ta fizge hannunta tareda karban abunda akai rubutun a hannunsa "
Wata yar dariyar takaici tasaka lokacin da ta karanta dan tasan ko baa fada mataba tasan aikin su wane "

Yarda abuntayi tareda maida dubanta gareshi tace "mai ya kawoka nan ".

Wani kallon are you serious yabata kafun yace ke abun da ya dameki kenan ,?
Ni bashi ne ya dameni ba ,i want to know suwane suka miki wancan abun ".

Wata dariya tasaka lokaci guda kafun ta ce "adeel look here kar kayi tunanin wannann abun da kayi zai chanza zuciyana akanka beside you're nothing different from KO suwane sukamin wannan abun after all sunaso su bakantaminne hakazalika kaima burinka arayuwa bai wuce ka bakantamun ba so let's keep the situation real Kar kama fara tunanin daukan advantage din abun "

Wani ajiyan zuciya ta sauke tareda hade hannayenta guri guda tace "stay away from me Dan Allah I'm tired of all this drama I need a break nasan kaima kuma kana bukatan break da haka ta juya tayi gaba tareda barinsa cikeda tsananin mamakin taurin hali irin nata .

Bata fasa zuwa lecture din da tayi niyya ba haka zalika bata damu da duk wani guziri tsoma da ake tayi akan abunda ya faru ba .

Nesa da maimuna ta zauna dan bata shirya explaining ma wani abunda ya faru ba ,amma deep down bakaramun ciwo abun yamataba ,
Mai yasa bazata samu days na kwanciyan hankali ba arayuwanta ,
Daga wannan sai wannan,
Ta kware wajen boye damuwanta amma azahiri kuma abubuwa da dama suna mata tasiri har su dameta saidai in tayi karfin halin boyewa ,

Ji take kaman yaune ta gama fita daga trap din ex bestfrnd dinta ummita da 4 cuties dinta 'komai take ya fara dawo mata sabo ,
Batasan ya akai ba tadaisan ko a hanya suka ganta basu tankata haka zalika ita shine saukin su na fari da ta faraji dan galibi dayawa takan manta da rayuwansune a makaranta dan ba kasafai ma take fiya ganinsu ba '
Bai tsaya a hakaba ,lokacin da ta auri adeel tayi tunanin kowace damuwa ta kau mata amma ashe abun ta masa fahimta abisa san zuciyarta ".

Lallai taga abu dayawa a iyakacin rayuwanta a uk ,daga kidnapping din ta da akai zuwa ga bullies din da take haduwa dasu bugu da kari mijinta wanda tamaso kaman ta mutu ada wato adeel"

Bata dauka su farha a bakin komai ba dan tama kanta alkawari daga wannan bazasu kuma samun lagwanta ba .

*****

Babu wani half time daga lecture din farko zuwa na biyu .
Allah Allah take tabar gurin kafun maimoon ta fito amma kash tana kokarin guduwa taji an kamo hannunta wanda ta tabbata maimunace ,

Murmushin yake tamata lokacin da ta juyo,
Irinshi itama ta mayar mata kafun tace we need to talk.

Gurin da bai cika mutane ba suka samu ,shiru shiru ba mai cewa komai ,maimuna na kokarin magana nuayma tayi saurin katseta tareda fadin "karki tambayeni maiyasa na koma hostel i wont answer that sannan wayanda sukai wancan abun na dazu ba kowa bane face sabbabun room mates dina,
Nasan abunda kike san sani kenan"

Dan shiru maimuna tayi kafun tace "bazan tambayeki mai yasa kikabar gida ba kaman yarda kika bukata duk da naso nasan dalili amma i respect that ,but abunda ya faru yau dinnan yawuce kice kar kowa yayi involving kansa a ciki this is serious KO kinsan video din abun yanada over 1mil view daga dazu zuwa yanzu,

Rike hannun maimuna tayi tareda maida duk wani nutsuwanta gareta tace "maimoon please ,i promise you wayannan yaran cant do me shit and nasan yarda zan maganinsu wannan din ma sun Samu nasarane sakamakon sakaci na amma bazai kuma faruwaba,

DA damuwa maimuna takalleta tareda tambayanta "kin tabbata "
.kada mata kai tayi alamun ta tabbata..
Saida sukayi lunch tare kana suka rabu inda take kara assuring maimuna a gurinsu zatayi weekend and ta fadama khausar she's beyond okay"

Suna rabuwa ta kashe wayanta dan bata san ma khausar tazo inda take dan tasan fadane zai dawo sabo"

Bata samu kowa a dakin ba ,murmushi tayi dan tasan dama babu yarda zaayi su dawo dakin da wuri after all they did ,.

Wanka ta farayi kafun ta jawo system dinta dan bi ta kan abunda aka musu yau din.

Chu chu🦄.

HALAL VEER √(completed)Waar verhalen tot leven komen. Ontdek het nu