Chapter 19

225 24 3
                                    

Halal veer❤

Gefe ta samu ta zauna tana Kallon yarda yake jefa kwallo a kwando abun gwanin ban shaawa,.
Yarda muscles dinsa ke wani murdewa ma abun kallone
,
Yana kokarin jefa wata kwallon ya hangota,
Da Sauri ta dauke ido ganin ya juyo ga shi ba riga jikinsa and last thing da zataso shine yakamata tana Kallon jikinsa,

Smirking yayi da ya fahimci mai ke faruwa, cikin dakin lockers ya shiga, baifi minti biyu ya fito jikinsa Sanye da grey t shirt "

Karaso yayi tareda zama a kujeran kusa da ita, cikeda salonsa na gogaggen namiji yace "big baby kin bani wahala",

Kallonsa tayi tareda hararansa tace oh wahala ma na baka, kowanene a cikin yanayina would question you, I mean you once told me bazaka taba san mace irina ba, 
A skinny bitch, you called me cheap hoe, you called me munafuka "

Sosa keyansa yayi "ohhhh big baby please you're hurting me by reminding me all this, nasani, I was mean and bad to you, amma kimini uziri, ba a san raina na fadi hakan ba, beside I've took it back tuntuni, I'm very very sorry, and I'll make it up to you by loving you unconditionally",
Dan shiru yayi kaman yana tsoran fadin last word din chan kuma ya furta"
I'll marry you ",

Gasping tayi tareda mikewa dan unexpectedly maganan ya zo mata, batasan lokacin da tafara kokarin guduwa ba,

Jakan ta yarike wanda yasaka dole ta juyo, puppy eyes yabata wanda ya kashe mata jiki, langwabe kai yayi tareda fadin"baby mene na tsorata dan Nace zan aureki?

I mean it, and I'll get married to you soon, I'll marry you, soon!

Dan shiru tayi tana kallonsa kafun tace "how soon",

Umm like coming two months, "

Hannunta tayi x dasu tace "No"
I can't marry you in two months time, no I won't,
Hey mr man I  just accepted you, mene kake maganan aure beside bance na yafe maka bama, baka zake ba?  "

Murmushin sa yayi mai tsada yace to menene amfanin doguwar soyayya, I love you and you love me, ni atunanina babu abunda ya rage face aure, Inason na killaceki"

Da saurinta ta karbesa, "No I seriously don't know you, and inasan na sanka better, I want to know wazan aura, so kaganni maganan aure bai ma tashi ba,

Murmushi yayi tareda bawa Kansa tabbacin cin nasaran aurenta kafun ta gama makaranta, he'll keep calm now yabita a hankali "

I was only kidding yafada tareda Murmushi "
Murmushin ta mayar masa tareda Gyada masa kai " Nasani ",

Gyara zaman sa yayi tareda facing dinta sosai yace okay first step of knowing me "
Sunana muhammad Adeel Muhammad bayero,
Meanwhile!
Danace miki sunana muhammad ban karyaba ",.
I'm the second child and my father is the current emir of kano emirate ,
And I'm a popular basketball player, not to brag but I'm good at it, ya karasa maganan tareda shafa gefen Gashinsa zuwa baya, "

Bata san lokacin da tasaka dariya ba, tareda fadin "its okay to brag second prince"
Bata wani yi mamakin cewa shi din dan sarki ne ba, ta taba jin magana makamancin haka amma bata tabbatar ba kuma bata bibiya ba sabida a lokacin shida banza daya ta daukesu '

Ke kuma second princess ba I'll make sure na mayar dake princess dina so you don't worry "

Kallansa tayi cikeda kauna tace no, ni princess din mutum dayace and that's not you ",

Daga gira daya yayi yace pardon, and wanene wannan haka "

Ganin yarda ya hade fuska lokaci guda yabata dariya "
Come on big man, ni princess din abba ce so I can only be your Queen and of course only real man does that!

Dafe Kansa yayi yasaka dariya, "yanzu na fahimta,
Kar ki damu, daga yau kinsamu matsayin sarauniya a cikin fadar zuciyata, and I'll treat you right,
Bazan taba Bari kiyi kuka ba, zan miki komenene kikeso..

Hira sukai na fahimtan Juna, inda kowannensu yayi expressing soyayyansa ga Dan uwansa .

Kallon wrist watch dinta tayi taga 5 na neman yi, Kallon sa tayi tace wow,munyi 3 hours muna Hira but kaman 1 minute, but I have to go, yamma yayi and nasan duk inda hankalin su nusayr yake a tashe yake"

Oopz but Kingan ni I won't mind spending the night here tareda ke kawai inajin muryankinan mai masifefen dadi, sannan ina Kallon beautiful face dinki da tafi ta kowace mace kyau da haiba"

Wani arnen blushing tafara, wai yau itane the mighty spark ke wanketa da kalaman soyayya,
.. Bata gama fita a shaukintaba muryansa mai dadi ta sake dukan kunneta"I'll shout and tell the whole school and the world that I love you nuayma "

Wani dadi ne ya kasheta, hankalinta ta Maida gareshi tace"I love you so very much too baby moh "ina sanka sanda baki bazai iya furtawa ba, and ban taba tunannin zanga rana irin wannan ba. Amma yanzu da na ganta raina yayi Fari tas,.
... Remember I loved you without even seeing your face, so kagan Nayarda cewa my love for you is pure, just make sure ka kula dani and I'll give you all the love you deserve .
So now katashi mutafi,walk me to my car ",

Mikewa yayi tareda daukan pcap dinsa ya dora akai yace "okay after you queen of my heart",

Yanzu dai I'll drive you home "

Da Sauri ta kwace, "no da mota nazo "

Sucking lips dinsa na kasa yayi wanda ta kula ya zamar masa jiki yace "okay muje sai Nagan kin shiga gida safely, so I'll be driving behind you da mota na dan bana san wani abu ya samemin ke "

Murmushin jin dadi tayi tare da fadin"okay lover boy, "

______________________________________________
Sati daya kenan da suka zama officially lovers, a cikin satin nan ciki makarantan kalilan ne basu san cewa adeel da nuayma Suna soyayya ba "

Yan mata masu sanshi babu abunda sukeyi sai dai bakin ciki tareda jin wata tsantsan tsanar nuayma,

Bata Maida abun komai ba domin basu ke a gabantaba, masoyinta wanda kullum Suna makale da Juna a waya shine ya dameta,
Basu hour 3 batareda Sunji muryar Juna ba,su khausar har sun gaji da mata mitan sun zuba mata ido,
Suna dan fara Hira adeel zai katse su da waya, Idan a makaranta ne basu hiran minti Biyar adeel bai bayyana ba"

Yau ma kaman kullum wayanta ne makale a kunneta"

Sassayan muryansa ne ya doki kunneta,
"Big baby I want to see you wallahi nayi kewanki",

Langwabar da kanta tayi kaman yana Kallonta tace "baby moh yau nafada maka sai dai kayi hakuri you can't see me "
So bear ".

..... But baby kinsan bazan iya kwana daya ban gankiba ko?

Hakuri fa zakayi baby ni yanzun ma nabar school ina underground parlor, I'm done with spa so yanzun zanje gidan hamma ne, amma Idan na dawo I'll call you sai kazo gida "

Ajiyan zuciya yayi wanda saida taji har ranta yace "okays baby I'll wait amma ki kula min da kanki"
Okay",?

Sabanin yaji miryanta ta amasashi sai jin Karar ta yayi "

Wani tashin hankali ya shigeshi lokacin da yaji muryan namiji yana cewa sakata a mota and ka dauko wayanta da jakanta gudun evidence "

Da Sauri ya tashi tsaye cikeda tashin hankali yana furta innalillahi wa Ina ilaihir rajiun",

Da Sauri ya dauki car key dinsa tare da  fita parking space dinsu , Motan shi ya shiga tareda figanta zuwa underground parlor dan yasan duk inda sukai yanzu basuyi masa nisa ba, ",
Luckily  ya gansu"

Chuchu.

HALAL VEER √(completed)Tempat cerita menjadi hidup. Temukan sekarang