Chapter 16

237 25 1
                                    

Halal veer 💜🖊
Duk kayan da ta dauko sai taga basuyi mataba,
So take tayi kyan da bata tabayi ba, she want to impress babymoh at any cost,yaune first day dinsu so Tanaso tayi looking perfect ko yayane,

Red gown dinda tasiya lokacin da sukaje Paris idanunta suka sauka aikai,
Dama ta aje tane incase wani big occasion zai tashi and sai gashi occasion din da yafi mata komai ya taso,

Murmushi tayi tareda ciro rigan, bangaren takalmanta takoma kallan takalman nata take tana auna wanne zai shiga da red gown din, kalan black strappy heel dinta tayi tace "black looks classy, idanunta ta mayarkan golden,
"metallic, tafada a hankali,

"But I want my legs to be showy, nude heel dinta taciro in conclusion,
After tagama arranging komai da zata bukata ne tafita da gudu ta tana kwala kiran  sunan khausar,

"Hey khausar I'm wearing red and nude make me,

Gwalele khausar tayi da ido tace "how can I make someone who is perfectly good in make up,
Seriously?

Zama nuayma tayi tareda jawo khausar tace "beb, I can't make any mistake, so that's why I prefer you doing the makeup, I'm nervous, please ".

Smirking khausar tayi tace" someone is trapped, okay lets get started!

Sosai tayi kyau, kaman ba itaba,rigan tafara sakawa kafun ta yi rolling nude stripped veil dinta,
Tana hooking takalminta nusayr ya shigo dakin,

Daga kai tayi ta kallesa "baka iya knocking bane?

Blinking idanunsa yayi yace"kai, sis is that you, ai a waje sai nayi toasting dinki in ban kulaba,

Dariya tayi tace you're not serious,
Yau babban rana ne junta nake kaman sallah wallah,
Bazaka gane ba, shiyasa nakeson na keta gurin nabada real view wanda bazaa mantaba,
Daukan jakanta tayi tareda jefa wayanta ciki,

Drawern mirror dinta tajawo tareda dauko car key dinta,
"I'm off nigga, ka kulle mu Daki in kafito,

Biyo ta yayi abaya yace hello,. Miss I thought tare mukai zamuje gurinsa,
Dawowa tayi tareda bada sound din disapproval da baki Tsk tsk,na fasa zuwa dakai,
I will be safe dear a cikin school zamu hadu so all eyes na kanmu, yanzu alfarma daya zakamun , ka agaza ka shiga da khausar school ka zagaya da ita since yau ba a fara lectures ba,
Da dare kuma muje airport tare mu dauko maimuna alkali--ta karasa zancen tareda Gyara masa Gashinsa ta side,

Oh su oh oh anshiga sabon yanayi
, kingaki sai kace wadda zataje contesting,

Kanka akeji"

***

Tunda tashiga makaranta babu abunda gabanta yake sai faduwa, wani bangaren kuma farincikine fal ranta yau zataga abun kaunar ta,

Main garden ta nufa, parking motan ta tayi a inda aka tanada domin aje motocin,

Wajejen da tall cannabis dinsuke ta nufa gabanta na dukan uku uku,
Yau wai itace zata yi arba da mutumin da ya sace mata zuciya ba tareda tasaka sa cikin idoba, to inaga taganshi ido da ido,

Ta dai San muryarsa , zuciyarsa da halinsa kwawawane, fuskansane bata sani ba amma she dont care shi takeso ba wani fancy stuffs ba, in he's not handsome ita tasani she's beautiful, so ita Kadai ta ishesu,

Daga nesa bayansa yayi mata sallama, exactly wannan mutumin shi tagani a jirgi,

Sanye yake cikin peter england red shirt da khaki colour trouser, kafansa kuma dauke yake da formal oxford tan colour shoes, Gashinsa was perfectly combed, hankalinsa yana kan shukokin gurin wanda ga dukkan alamu yana yaba kyawunsune,

HALAL VEER √(completed)Tempat cerita menjadi hidup. Temukan sekarang