chapter 39

267 23 2
                                    

Halal veer🦄
Ya Dade tsaye a wajen aje motocin daliban yana jiran fitowan su farha dan yaga video dinsu wanda yaketa airing ,
Kaman an cillosu haka yaga fitowansu su uku suna hira suna darawa "

Fitowa yayi a motansa cikin nutsuwa ya tunkaresu ,
Hey "
Yace inda hakanne ya jawo hankalinsu gareshi ,
Wani kululu cikin farha yayi rayda ne tayi karfin halin mayar masa da hey "

Dan murmushi yayi yace inasan magana da farha please "

Da sauri farha tace "wallahi tallahi spark we have settled everything between us ,ask her ma kaji and kasan mata we do things without thinking ,Dan Allah dan Annabi kar kashiga shirgin mata "
Takarasa maganan da tsoro fal fuskanta ,hannun rayda da nooren ta kama tareda whispering kuzo mugudu "

Dariyan dakesan fitowa masa ya boye tareda kara shan gabansu yace "ya zama dole na shiga shirgin mata tunda shirginnan harda matana aciki so kinga kuwa dole ne a ganni a ciki now follow me in ba hakaba you'll regret getting involved with my wife "

Da dan inda inda tace 't...o to ni..ni..kadai kuma"

Gaba yayi inda ya aje motan sa tareda fadin "don't let me do something worst "
Motansa ya shiga yana dariya ganin ba wuya zakayi taking advantage nata "

Atare rayda da nooreen suka turata ,watsa musu kallon kunci amanata dinan tayi kafun tayi gaba ,
Tsaye tayi a bakin motan tana tunanin shiga zatayi ko shine zai fito,
Bakaramin san dama tayi irin wannan ba  wai ace itane adeel yazo nema amma kuma maimakon tayi murna sai akasin haka domin tsorone fal ranta a narke ,

Zuge glass dinsa yayi a hankali tareda kallonta yace "au shigowarma sai nace kiyi da sauri ta kada masa kai tareda shiga motan kaman wadda kwai ya fashe ma a ciki"
Shiru tayi tana jiran yafara magana inda hakan kuwa akai ,batareda ya kalletaba yace farha right ?

DA saurita kada masa kai tareda fadin "yes farha sir and im very sorry about what happened wallahi Sharrin zuciyane da shaidan suka ingizani har na aikata wannann abun amma wallahi munyi settling abunda nuayma ,ka kirata ka tambayeta yanzun mun zama good frnds ma,"i mean sisters"

Dan kallonta yayi yana nazarin anya zai iya trusting dinta amma ganin easily yayi blackmailing dinta yasan nema masa hanyan da zata fito masa da nuayma cikin sauki bazai wuyaba "
Gyaran murya yayi tareda cewa "matana dani had a little couples fight and inason nayi making up akai so indai da gsske kinaso nayafe maki abunda kukai to sai kinshan yarda kikai kika fito min da ita and kika saka ta shiga motana batareda tasan nine ba"

Kallonsa tayi kafun tadan yi dariya tace amma in banda abunka yane matanka zata kasa gane motanka ,
How could i manage har nasaka ta shiga "

Yayi tunanin hakan shiyasa bai dauko motan da ta sani ba dan haka yace mata "just do as I said "..

Da hanzari ta balle mirfin motan tareda fita dan zuwa gun nuayma ,
Bataga su nooren inda ta barsuba kai ta kada tare da furta 'zamu hadene "_

Kwance ta tarar da nuayma idanunta dauke da eye masks wanda ga dukkan alamu haskene bataso "
Tsaye farha tayi tana nazarin ta yarda zatama nuayma magana har ta tasheta ta fita dubada yarda they are not even that close ,

Dan dage abun idanun nuayma tayi dan taji alamun shigowan mutum amma kuma taji shiru '
Kallon farha tayi wadda kaman ta juya da gudu tace hey whatsup"dan murmushi tayi tace ana nemankine a waje and na shigo naga kina bacci so banasan tashinki shine nake tunanin yarda zanyi sabida shi me namanki kaman urgently ne "

Saukowa tayi daga saman data take tace "wane yake nemana ?
And namijine kuma ,?
Farine?

DA Sauri farha ta daga kai dan taga alamun indai farin gayen ne zata fita ".
Yana da yawan suma mai kyau ?
Kada kai farha tasakeyi tareda wani murmushin dolen tace exactly ko kinsan da zauwan sane"

Dogon jallab hijab dinta ta zira kan rigan dake jikinta tace "ya zaayi wannan yayi abu da hankali a duniya ,kamata yayi ace ya kirani amma kinfita ya dawo dake ,
Zamu hade inaji brother nane nusayr Allah yasa lapia"

Wani silent ajiyan zuciya farha tayi luckily nuayma bata bata wahalaba but zataso taga wannan nusayr din dan dagaji hadadden gayene ,
Har bakin motan adeel ta kaita amma gabanta na dukan uku uku tana adduan Allah yasa kar nuayma taki shiga idan taga motan mijinta "
Nuna mata motan tayi inda itakuma ta mata godia tareda fadi mata insundawo zasu fita dinner tare "

Fadawa motan tayi kasancewa abude take "cikeda tsiwa tace now kafadamun maanan hakan nusayr baka da number ...
A take magananta ya katse ganin wanda ke zaune driver seat din a madadin nusayr "
Kokarin bude motan take dan fita amma taji yasaka lock "
Kallonsa tayi idanunta cikeda masifa tace "wane kallan wulakacin ne wannan kuma adeel ?
Murmushi yayi batareda ya tankataba yayi ma motan key tareda barin harabar gurin,

Ruwan balai kawai take sambadamasa yayinda shikuma yayi kaman baisan tanayi ba ,wuta kawai yake bawa motan bisa kwalta tareda daukan hanyan downtown "

Tun tana gane guraren har tafara bata a iya sanin da tayi ma garin london "
shiru tayi tareda zuba ma sarautar Allah idanu dan abun adeel kuma ya fara bata tsoro ,
Shin ina yake kokarin kaita a downtown"

Tafiyace mai nisa wadda har saida ta fara lumshe idanunta ,nan danan wani barawon bacci ya dauketa wanda da zata iya da ta tsayar dashi "

Bai tsaya ko inaba sai a guest house din da yakanzo idan yana bukatan shiru ,
Kallonta yayi bayan ya kashe motan tareda yin wani murmushi ,yaji dadin wanga bacci dan koda ace tayi kokarin guduwa bazatasan hanya ba sabida gurin kaman wani abandon area ne sai yan tsararin guest houses da wani bar da aka tafka chan bayan gurin"...

Daukanta yayi tareda shiga gidan bayan ya bude yana murmushin da baisan dalilinsaba,
Bedroom yakaita ya kwantar da ita kan tsaftatacen king sized bed Mai yane da farin bedsheets batareda ya rabata da hijab din jikintaba.
Kafun yazo already yasaka mrs Gideon mai zuwa tana tsaftace gidan akai akai magana akan yana nan zuwa ,

Datijjuwace wadda zatakai a kalla shekara 40 nan downtown suke da zama ita da jikan ta guda daya simon mai kimanin shekara 24,
Jinin adeel ya hadu danata a zaman da yayi gurin so akai akai yakan yi mata alkhairi "

Kasan cewan jan kunne basu cika san laruwa da mutum ba yasaka takai kokon bararta na kula masa da gida koda kuwa bai biyataba inda shikuma ya amince amma da sharadin dole zaina biyanta .

**
Kaman an tsinkuleta haka ta tashi karema bakon dakin datake ciki kallo tayi tana nazarin nan din inane ,chan abunda ya faru yayi hitting mata wato adeel kidnapped her amma tambayar anan shine did he drugged her?
If not mai zaisaka ta saka baki tana bacci inbanda shiririta irin nata"
Dafe kai tayi tareda sauka akan gadon tanaso tasan nan din inane amma kuma takasa kasancewar bata taba zuwa daki mai kama da wannan dinba ,

A hankali ta murda handle din kofar inda ga mamakinta yabude wanda hakan ya nuna mata cewa she might escape ,
DA sanda ta fito a dakin inda ta sadu da wani madaidaicin falo,
Daga chan ta hango teburin cin abinci anjera sai gefe guda wutan da ke dumama falo na ci slightly,wata kofa ta hanga wadda tayi tunanin kitchen ne ,
Yarda tayi tunani shidinne ,bayansa ta hanga yana wanke dishes din da ya bata obviously"
Dagashi sai army green three qtr yayinda jikinsa babu riga wanda hakkan ya bata daman ganin full view na well build body dinsa '
Wata zuciyarce ta tuneta da cewa"nuayma zaki gudu ne ko zaki tsaya wooing jikinsane har ya juyo ya kamaki ?

Kada kai tayi kaman tana bama wani amsa tareda juyawa da sauri dan guduwa,abude taji kofar wanda hakan yasaka taji kaman an tsomata a aljanna "
Da corridor tafara cin karo exactly irinnan houses din movies da old mutane ke so "
Kallon gurin tafarayi a tsanake kafun tace "where on earth I'm I?

Kina tunanin guduwane trapsoul"?

Chuchu

HALAL VEER √(completed)Where stories live. Discover now