Chapter 14

256 24 1
                                    

Halal veer💕🦄
Juye Juye nuayma take tana neman hamma ibi,
Kaman ance ta daga kai sama ta hangoshi rike da little board dinsa mai dauke da boldly "WELCOME SWEET TWINS "

Lokaci guda ta sakanma nusayr akwatinta tareda karasawa gurinsa da gudu, kiran sunan ta nusayr yake amma taki juyawa, batayi wata wata ba tadane hamma ibi,
Sakin board din yayi tareda juyawa daita cikeda tsokana yace ochhh little sis you're gaining weight seriously,

Da Sauri ta sauka tareda hade giran sama da kasa tace, "da gaske hamma,
Omg nusayr da gaske nayi kiba, why didn't you told me that tun ina gida,

Dariya nusayr yasaka tareda karasa gun hamman Nasa yayi hugging dinsa tareda cewa "I miss you bro "

Jawo hannun nusayr tayi tace little dude magana nake fa,

Wani kallo yamata yace ke da baki kallan kanki a mudubi, sai shegen ciye ciyen junk kaman gara why won't you add weight, sai ma kinga yarda hancinki ya wani kumbara, kam balai,
A haka zaki Dane mana hamma kaman wata moha, angirma ba asan an girmaba,

Kansa tayo da niyan bugansa, baisan lokacin da yasaki dukan akwatin nasu ba yanufa hanyan fita da gudu tana biye dashi.,

Dariya hamma yasaka tareda kar kadakai yana jinjina shakuwan yan biyun, basu taba girma,

Jan akwatinan nasu yayi tareda take musu baya, inda sabo ai yariga ya saba,

a bakin motansa ya gansu suna ta dariya,
Karasa wa yayi tareda Bude bayan motan yasaka akwatunan,

Kara so wa yayi tareda Bude driver seat din ya shiga ya zauna,
Jin bawanda yake kokarin shigowa cikinsu yasaka yaleka yace, "ya kushigo mutafi kwa karasa fadan a gida,
Leko kai nuayma tayi tace hamma, ni Zan shiga gaba right, amma nusayr ya dage kan shi zai shiga gaba, I thought ni na nuna masa car dinma, bai sani ba,
Now hamma tell him kullum inzan shiga motan nan nine a gaba,

Kada kai nusayr yayi yace baki isaba yar nan, kawai ina namiji sai nashiga gaba kina baya, ina bazata sabuba Idan zaki shiga baya kishiga, case close!

Fitowa daga motan hamma yayi tareda zagayowa gurinsu yace "shekarunku nawa dan Allah,
Cikin hada baki sukace, 20 da 2minutes,
Da Sauri nusayr yace a gaidan wa kika kai 2 min din, inace nariga ki fitowa,

Da Sauri tace kodai na Riga ka,

Katsesu hamma yayi yace okay okay its enough, key din ya mika ma nusayr yace okay you drive us, karba nusayr yayi da muranansa yana mata gwalo yashige driver's seat,

Kada kai hamma yayi yana dariya, Bude back seat yayi ya shiga,
Da Sauri nuayma ta Bude itama ta shige kusa da shi,

Juyowa nusayr yayi yace kan uba,driver ma kika maidani, wallahi sai kindawo gaba,

Bazan iyaba, I want to sit close to my hamma, so you drive mr driver,

Ya bude baki zai sake magana hamma ya katsesa tareda cewa don't mind her, kaine hamman drive rabu da ita,

Jin ankirasa hamman nuayma yasaka yama motan key Kansa yana wani girma,

Sai da ya hau titi kafun yace, "hamma ina muka nufa,?

"Gidana, I've cook delicious for you guys "

You've cook? Nuayma ta tambaya cikeda mamaki,

Yes of course yabata amsa, can't I cook for my little twins again, natuna da ne, so I've cook delicious fave food dinku and I hope zakuji dadi "

Tafa hannu nuayma tayi tace huuu, yau zamuci girkin hamma, it really been long ".

Sure nusyar ya amsa tareda Maida hankalinsa kan titi domin yasan zancen yayan nasu ba Hakabane,

HALAL VEER √(completed)Место, где живут истории. Откройте их для себя