chapter 36

255 19 7
                                    

Halal veer🌷
Ya Dade zaune a falo yana jiran fitowanta amma yaji shiru ".
Tsorone yafara kamasa dayaga har shadaya tayi"

Handle din dakinta ya murda ,ga mamakinsa yaga ya bude ,

Wayam yaga babu kowa a dakin .

Dan zama yayi bakin gadonta yana jiranta dan duk a tunaninsa tashiga bathroom ne .

Ganin shiru shirun yayi yawa yasaka ya mike tareda nufan bathroom din amma ga mamakinsa nanma bata ciki"

Wardrobe dinta ya bude yaga wayam sai lokacinne yayi hitting masa cewa tabar gidan "

Shafa kansa yayi zuwa fuskansa tareda sakin wani irin ajiyan zuciya "
A hankali ya furta "stubbornness naki yayi yawa,where could you be ayma"?

Komawa yayi ya zauna yana tunanin ma ta ina zai fara "
Idea ne ya fado masa duba da yau din ranan makarantane "

Maimuna yafara kira ,
Ringing daya ta dauka bakinta dauke da sallama"
Bayan sun gaisane yace da ita "dan Allah hadani da nuayma mana ,nakira layinta baya shiga "

Nuayma"?
Ta tambaya cikeda mamaki dan dama tanada niyan zuwa gidan ta duba taga ko lapia "

"I thought tana gida ai dan tamun text dazun kanna mata reporting bazata samu daman shigowa school ba and I called her after lecture wayan baya shiga ,da har ina tunanin zuwa nan ma "
Ta bashi amsa "

DA sauri ya katse ta da ooops "kinga na shaafaa dayake jiya ban kwana gidaba inada aiki so tace mun bazata iya kwana ita kadai ba maybe tazo gunku ko gurin hamma "
So tunda baku tare im very sure gun hamma taje ,thank you very much ,Bari Kawai naje sai na dauko ta "

Baijira amsanta ba ya kashe wayan tareda daukan car key dinsa ,yasan indai yaje gidan hamma daukota bazai masa wahalaba "

Koda ya isa gidan nusayr kawai ya tarar yana kallon wani match dinsu da sukai recently"
Hira nusayr yake ta masa amma shi hankalinsa yana kan ganin ta inda nuayma zata bullo'
A take kuma tsammaninsa ya katse lokacin da nusayr yace "i miss twin wlh kwana biyun nan, inlaw kace mata ina nan zuwa soon soon "

Yake kawai yake amma kuma hankalinsa ya fara tashi domin bayan gida biyun nan yasan bata da wani gun zuwa "
To wa ta sani "
Baiki idan ta kama apartment ba "tunanin hakan na fado masa ya mike tareda ma nusayr sallama ,

Tracking "

Yes yasan definitely zata kunna wayanta dan haka tracking dinta ta wayanta ya zama shine last option so a take yama wani friend dinsa wanda dama harkansu kenan forwarding numbern ta tareda shaida masa yanason amasa tracking location din mai layin"

****************************************
Tana ji suna dan kus kus lokacin da tafito daga wanka ,
Bata kula su ba domin ita har ga Allah dariya ma suke bata "

Wani kukan yunwa cikinta yayi lokacinda ta gama saka pajama's dinta dan tagama fita and bata tunanin akwai wani abu da zai kuma taso mata wanda zata fita din "

Yunwa "
Ashefa bata ci abinciba bugu da kari bata siya wani fast food related ba ".

Kaman ance ta kallesu "aikuwa idanunta suka sauka akan sealed readymade noodle akan desk din farha "

wani murmushi tayi lokaci daya tareda jawo jakanta ta ciro kudi "

Koda ta karasa gaban farha batace komai ba face daukan noodles din da tayi tareda aje mata kudin"
Saida ta dan fara tafiya domin komawa bangarenta then kuma ta juyo ga speechless farha tace ".
Sorry bebs ,inajin yunwane and bazan iya fita ba so noodle dinki ya kasheni and favorite flavor dina kenan so i couldn't resist amma kasancewar bana san abini bashi shiyasa nabaki kudinta ,
Harda tip so keep the change "

HALAL VEER √(completed)Donde viven las historias. Descúbrelo ahora