Chapter 21

214 24 1
                                    

Halal veer❤💜
Lokaci daya taji ya tsaya daga abunda yake, bude idanunta da suke a rufe tayi,

Kusa da jakanta taga ya tsugunna tareda daukan jakan,
Karasowa gabanta yayi tareda cire Mata tape din da yake bakinta,
Batayi wata wata ba ta watsa masa yawon bakinta a fuskansa,

Dan baya yayi tareda dago kai ya kalleta kafun yafara taku zuwa gabanta "

Kada ka kuskura ka karaso, tafada cikin wata kakkausar mirya wadda batasan inata samo taba,

Murmushi yayi tareda matsawa gabanta ya tsugunna tareda fadin Ki kwantar da hankalinki ba abunda Zan miki Na miki alkawari,

Cikeda masifa tace "kar ka maidani yar iska mana inace kayana kayaga yanzun,

Murmushinsa ya fadada tareda fadin you're running out of time, so yanzu I'll untie you, bai jira jin martaninta ba ya fara kunce Mata igiyan,

Kamar yarda yayi alkawari, tsugunnawa yayi tareda daukan jakanta ya mika Mata "
Ga jakanki wayanki naciki amma a kashe yake who do you think will save you da wuri cikin yan uwanki?

Da Sauri ta dauki jakan tareda ciro wayanta ta kunna , kokarin kiran number nusayr tayi bata shiga ba, hakazalika number hamma ibi kuma not reachable,

Babu Wanda ya fado Mata Sai adeel,
Kada kai tayi tareda fadin yes,
Kokarin kiransa tayi amma taki shiga,
Saida ta sake a Karo na biyu kana ta shiga,

Yayi picking, mutumin ya tambayeta,?
Kada masa kai tayi batareda tayi maganaba, inda shikuma adeel yaketa faman hello hello a rude,

Karban wayan mutumin yayi tareda fadin kazo southwark gaba da lambeth, just wait for her daga bayan bridge dinan, the old one, tana zuwa,
Bai jira jin hargagin da adeel ya ke ba ya kashe tareda mika Mata wayan,

Kallansa tayi Cikeda mamaki tace why are you doing this, Mai yasa zaka taimakeni, I thought you guys wanted to rape me,Ina yan uwanka, kura masa ido tayi tana jiran amsa, Wanda Sai a lokacinne ta tuna shine Wanda lokacin da suna Mata dariya shi baiyiba "

Rubbing temple dinsa yayi yace "you were kidnapped against my will, amma dagrus shine ogan crew din mu and we  did this for a living, amma im tired munyi alot sins da nasan Allah bazai barmuba, kigan cikin mu hudu dagrus ne kawai ba musulmi ba amma dukkan mu musulmaine and babu Wanda yafara harkarnan willingly tirsasa mu akai, and with time mukafara jin dadi da sabon harkar,.

Ni Dan Ghana ne and makaranta ya Kawo ninan and it fails so I dropped out sabida babu Kudi and my parent can't afford so dole na nema hanyan rayuwa and dagrus helped duk Wanda Kika gani anan"

Ajiyan zuciya yayi tareda fadin I can't rape you sabida inada kanwa daidaike, and bazansu maza har hudu suyi raping dintaba,
I was rude Dana yaga miki gefen Riga, I did that for your safety in case wani yatashi cikinsu yaga kina kokarin guduwa, then lokacin I have to act like ni nafara raping dinki kafinsu, that's if you're not lucky,

Amma yanzun I'll drop you half way sabida I've drugged them, kuma drug din light ne zasu iya tashi anytime "

Kuma shine kake min dogon larabci, ta ayana a ranta,

No Nuayma don't be selfish, ummi taught you to be grateful koya kankantan favor bare wannan katoton favor din da har tamutu bata samun irinta"

Bakin da zatayi masa godia tanema ta rasa, wasu hawaye taji suna zubar Mata, thank you very much "ta tsinci kanta tareda furtawa,
Bansan da me Zan biyakaba,

Murmushi yayi tareda dauko wani envelop yace kibude only inkinje gida,

Karba tayi Cikeda confusion, badai tace komai ba ta zira a jaka,
Kokarin kuna wayanta da yakeshe take "

Kada Mata kai yayi tareda fadin "don't on the phone, bana son suyi tracking sugane gurinnan I've already betrayed them alot "

Mayarda wayantayi, inda shikuma yamata jagora ta back door suka fita "

Tafiya Mai tsayi sukai a bike dinsa kafun ta fara ganin kanannan condo's
, what's your name ta tambaya lokacin da ya faka bike din"

Mukhtarul haq"

Sunanka da surname ta tambaya,

Nope sunanane ni daya, maanarsa kuma chosen by the truth "

Kada masa kai tayi Cikeda gamsuwa tareda Kara maimaita Mukhtarul haq"

Tafiyan da zakiyi baida yawa kadan za kifita waajen bridge din, Ki kunna wayanki and hide kasan gurin ba Mai ganinki ni zankoma"

Har ya juya akalar bike dinsa takira sunansa "

Juyowa yayi tareda fadin yes "

Maganan kaman batasan fita sabida batasan yarda zai dauki magananba, amma Sai ta ce "baka tsoran wani abu ya sameka"

a takaice ya bata amsa "I'll manage "

Number dinkafa KO tayarda Zansamke"

Juyowa yayi tareda wani side smirk Wanda Sai lokacin taga bashida laipi, he's somehow handsome, "kina son Ki hadani da yansanda ne KO kuma kina so kibiyanine, Wanda ni ban taimakekiba Dan Ki biyani, nayine sabida Allah "

A'a tabashi amsa a takaice, wallahi ba haka bane, babu KO daya, kawai bazan iya manta khair din da kaminba and I want to set you free from the whole gang stuffs,

Batareda ya juyoba ya kunna bike dinsa tareda fadin I'll manage again, da haka yabama bike din wuta"

kunna wayanta tayi kafun ta fara gudu dubada yarda garin yafara lumshewa, to 6"

Tun kafun ta shiga under bridge din ya hangota, sunanta yafara kwala kira,batareda bata lokaci ba ya fito tareda karasowa gareta da gudu,,

Bai tsaya wani tunani ba ya hade ta da jikinsa Wanda Sai ita tayi kokarin kwace wa
tareda fadin you're suffocating me"

Ganin gefen riganta a yage bakaramin tashi hankalinsa yayiba,
A rude yafara tambayanta Mai sukai Mata, ta kaishi gurin, he won't spare them "

Murmushi tayi ganin yarda ya tashi hankalinsa,
Cewatayi "baby moh muyi magana a mota, I'm exhausted and hungry, inakara mintuna banci abinci ba Zan sumane,

A gigice yace, sure muje na kaiki kici abinci a favorite restaurant dinki"
Bude Mata gaban Motan yayi, kana shima yashiga tareda tada injin suka dau hanya,

Tunda Mukhtarul haq ya fada masa yazo southwark hankalinsa bai sake kwanciya ba, domin gurin yana daya daga cikin borough places a London, tourist place ne da alot mutane kezuwa amma yana second highest rate knife crime a London, akwai wajen over 38,559 offense committed a shekara daya "

Waya yayi min magana da wayanki,? Yatambayeta "..

My savior ta bashi amsa a takaice,
I'll tell you the details bayan na koshi "

Kada kai yayi Cikeda gamsuwa "

Basu suka shiga gariba Sai around 8, gari har yayi duhu, hakan ma wai dan yana gudu sosai"

A boutique suka fara tsayawa yashiga tareda siya Mata dogowan Riga,
Guri yabata ta chanza a Motan"

Sai da sukaje cin abinci ne kuma kaman hadin baki kira yafara shigowa,
Ummi ne tafara bata 2 calls bata daukaba, sa nusayr followed by khausar then maimuna,
Wannan na kira Sai wannan ya kira,
Ganin kaman suna calling competition ne yasaka ta kashe wayanta tareda umartarsa ya kashe nasa sabida she wants to eat in peace, taji yunwa har ta gode ma Allah"

Sai da ya bari tayi nisa wajen cin abincin kafun yace why did he saved you"?

Kaman yarda  Mukhtarul haq yafadi Mata haka ta zayyane masa duk yarda sukai"

Kada kai yayi yace any idea of who got you kidnapped,
Kada kai tayi alamun a'a, nan kuma hankalinta ya karkata kan envelope din da Mukhtarul haq yabata, tho bata tabbatarba amma ta tsinci kanta da fadin "
Kawai Tunda na fito karabu dasu and kayi withdrawing case din daga station "

Da Sauri ya kada Mata kai tareda fadin"Ina bashi iyuwa, you're not safe, and dole Sai an kama kowanane"

Macene tabasa amsa, does that rings a bell"?
Dole cikin yan matankane"

Shafa kansa yayi tareda fadin ni dinne I'm hot dayawa, but sha dole zaa Kama ko wanene".

******
Chu chu.

HALAL VEER √(completed)Onde histórias criam vida. Descubra agora