chapter 35

256 33 4
                                    

Halal veer🌼

Kowane daki yakasance mutum hudu ne a cikinsa ,
Dakin da aka bata mutum uku ne and dama anytime ana expecting mutum na hudu da zai cike and cikin saa kuwa nuayma ta bayyana ".

Cikin nustuwa ta nemo room nō 10 wanda shine numbern sabon room dinta "
Knocking tayi amma taji shiru wanda ya tabbatar mata cewa masu dakin sun fita ,
Card key din da aka bata ta saka ta bude dakin"

Bunks ne guda hudu inda guda uku suke a tsaftace tas tas ,kasan su kuma table ne na karatu wanda yake dauke da systems da litattafai sai lamb light  ,

Wardrobe dake gefen spare bunk din wanda ta tabbatar shine nata ta nufa domin saka kayanta ,
Baby pink bedsheets dinta ta ciro ta shimfida kan gadon tareda saka curtain dinsa ta rufe ko ina na gadon ,

Tsaf tsaf ta jera litattafanta ,nan take gurin ya fito fes ,
.ta kasance ita mutumce mai san everything sparkle sabida haka gurinta a dakin sai ya fita daban da na kowa ,

Kara duba wa tayi dan ganin menene bata saka ba "
Dafe goshinta tayi tace "oooopz my reason of living"
DA sauri ta bude cikin akwatin ta dauko dan karamin family picture dinta wanda bata cika rabo da shi ba ta dora kan table din .

Wata Kofa ta gani wadda ta tabbatar bandaki ne ,
A hankali ta bude ta leka and tasha mamakin yarda taga kome neat ga dukkan alamu room mates dinta masu tsaftane ,

..feshe dakin tayi da room freshner dan tana bukatan kamshinta ya bita duk inda taje "

Doguwan rigan dake jikinta ta cire tasaka yar sponge bob shirt dinta da ta wuce gwiwa ,batajin karfin zuwa lec yau thank God ma lec daya gareta"

Ac din dakin ta kunna tareda hayewa gadonta don samun bacci mai kyau wanda batayiba a daren jiya,

Help me report ,I can't make it to school!!

Short msg ta turama maimuna,kafun ta kashe wayanta "

**********
Around 12:30 mazauna dakin wayanda suke yan dept daya suka tashi a lecture , cafeteria suka nufa domin cin abinci ,
Africans ne inda biyu suke mazauna nigeria daya kuma mutuniyar kasar Cameroon wato farha,kallo daya zakama gang din kasan cewa itane boss domin koda suka shigo cafe din bata bi takan zuwa karban abinci ba illa guri da ta samu tana jiran abincin yazo inda take ya sameta "

Rayda da nooreen wayanda suka zama kaman bayin farha sabida tsabar tsoranta sune suka karaso inda ta zauna ,
A gabanta rayda ta aje tray din abincin da suka karbo mata kafun kowacce ta samu guri ta zauna.

Babu wanda baisan gang dinsu ba yarda suka shahara da bullying wayanda suka fi karfi "

Muddin farha ta saka maka karan tsana a campus to tabbas ka gamu da tsangwaman boyi boyinta "
Galibin akalar muguntar tasu tafi kar katane kan yan uwansu bakar fata,

Mutane da yawa na san kai ta gaba amma sunajin ance babanta president din Cameroon ne sai kowa ya kama kansa ".

Hostel suka nufa suna hiran adeel wanda babu wanda baisan irin soyayyar da farha ke masa ba ,
Hakazalika babu wanda baisan tarin tsanar nuayma da take da ita fal a rai ba amma kasan cewar nuayma ba ajinta bace kuma ba mai shige shige bace yasaka sai zango ya kare ma bata sata a ido ba "

Sarai farha tasan nuayma!! "matar public figure guda"?
Inda nuayma bama tasan bolar da ta dibotaba "

Suna hawa inda room dinsu yake ne rayda tace "farha kinsan yanzu ko babu wadda nakeso mu dirar ma kaman matar spark wlh ,
I just hate the girl ,ta cika girman kai kaman yar wani shugaban kasan Nigeria ,duk wani abu da take dashi kamata yayi ace nakine .

Murmushin side cheek farha tayi tace "kibari kawai rayda ,so nake kawai wani abu ya Shiga tsakanina da ita na ketata ,amma kash tana cikin apartment dauke da kariyan sweetheart dina ,worst abunda ke kara bani haushi shine bawani kyau ta finiba ,
Nayarda tanada body curves mai kyau sannan ga gayu konace iyayi amma that doesn't mean tafini kyau ,
How wish fate ya jefota st monica ,

Atare suka saka dariya inda lokaci daya nooreen ta bude dakin suka shiga ,

Rayda ta fara kula da gadon nuayma ,
DA sauri ta jawo hannun farha wadda take kokarin shiga bandaki tace "farha look"munyi room mate ooo,

A tare suka hada baki wajen fadin"new maid"?

DA sauri farha ta karasa bakin gadon ganin alamun da mutum a ciki sakamakon pink silk room slippers da taganii a jere a kasan gadon"

Yaye curtain din tayi da zafin nama,
Bayan nuayma ya fara musu sallama ,

Wani murmushin mugunta farha ta saka lokacin da muguwan idea ya fado Mata,
"Mikomun gorar ruwan nan "
Tabama rayda umarni"

Da sauri rayda ta dauko ruwan tana boye dariyanta ,

Murfin gorar ta balle tareda zubama nuayma rabin ruwan.

A firgice nuayma ta farka sakamakon jin wannan bakon al amari ,

Juya baya farha tayi tana dariyan mugunta a hankali kafun tafara magana da izza "
Sai a tashi a miko gaisuwa ,sabida rules din dakinnan ne ,i am the head and I deserve duk wani respect da nake samu ,so idan kina san copping da zaman dakinnan then you'll have to give in to me"

Topa bullies a university? "nuayma ta fada a ranta"
Ni mai neman peaceful and silent rayuwa yanzun ashe i was only thinking ,dan muddin inasan zaman dakinan lapia ,i have to be a bitch "

A hankali ta diro tareda zagayowa gabansu ,

Nuayma ...
A tare suka hada baki wajen kiran sunanta "

Pist sound tayi da bakinta tace "oh ashe ma I'm well known gurin ku  ,
Idanunta ta maida jikinta ta kara kallon yarda ta jike,
Kada kai tayi tareda kallon farha wadda dannaniyar tsanar nuayma ta taso mata lokaci daya "

Matsawa nuayma tayi gareta tace "sadly,
I have to do this "
Hanunta ta daga unexpectedly tareda juyewa a fuskan farha "

A tare bodyguards dinta sukayi gasping ganin guts din nuayma ".

Dan matsawa da baya tayi tareda rike hannun da ta mari farha dashi ta nuna alamun tsoro da fuska "oh i slapped the room Queen ,what should I do"
Yarfa hannayenta biyu tayi kaman yaro yaga abun tsoro tace "I'm scared"

Lokaci daya kuma tasaka dariya tareda jan chair din daya daga cikinsu ta zauna "
Head towel din daya daga cikinsu ta jawo ta fara goge jikinta kafun tace
".
First of all "I'm sorry for the early fuss "abunda ya faru shine ,
Ni mutum ce wadda batasan barin wani da bashinta ,yanzu kinga ta jikani na mareta that is "munyi one one "because bayarda ma zaayi na yafe irin wannan tashin da im not use to"I don't care wanene zai mun shi all i know shine zai biya"

Sannan banzo dakin nan dan rigima ba ,i want a peaceful life ,banisan wani rikici ko tashin hankali ,and ba wai ban iya bane bafa,
I can handle both idan aka dage ,
I wasn't been bullied a high school,
Middle and elementary school dan haka nake ganin babu ma yarda xaayi ayi bullying dina a university musamman overseas"
That will be ridiculous"

Zanci uban duk wanda yanema ya shiga rayuwa na ,
DA sauri tasaka hannunta abaki yayin da ta kai karshen maganan tace "ooops ashe zagi nayi "
Mikewa tayi a chair din tareda fadin pardon my French "
Hope zamu zama good roomies "

Dan shafa gefen fuskan farha tayi a hankali tareda langwabe kai tace "bebs kinsaka yanzu i have to shower,sabida banisan kama sanyi ,and by the way I can't believe the hatred you have for me and nasan its all thanks to my baby"
Kashe mata ido daya tayi ta furta"
Keep crushing"cikin sigar rainin hankali,

Tana kokarin shiga bathroom din ta tsaya tareda juyowa garesu "by the way "the names are nuayma adeel yunus,
Nasan ba sai na kara bayani ba sabida i looked 100% Nigerian'
And babies y'all don't have to rush , a hankali zan sanku ,one thing dana gado tun ancestors dina shine patience".
I heart ❤ y'all"_

Da haka tashige bathroom din tareda barinsu da unexpected appearance dinta"

*******
Okay lemme ask for this again"
Please be voting"
Clicking that orange star won't do you harm right ?
To be sincere,it encourages "
Thank you "
See y'all in next chapter"

Chu chu.

HALAL VEER √(completed)Tempat cerita menjadi hidup. Temukan sekarang