chapter 29

288 20 1
                                    

Halal veer💔
Yau satinsu guda da kwana biu a masarautar inda a daren yau din zasu duka hanyan uk"

Zaune nuayma take gefe swimming pool kafafunta cikin ruwan hannunta kuma dauke da limewater, tunani take wanda ta zurfafa aciki ,idanunta kuma na kan adeel wanda yake ta aikin jefa kwallo a raga"

Dafari komai yana tafiyar mata yarda ya kamata domin kuwa ta samu adeel a yarda take san mijinta ya kasance amma babban abunda yake bata tsoro dayane ba biyu ba yarda kwana biyun nan ya chanza mata ,kwata kwata tarasa gane kansa,ko jiya da sukaje ma su ummi sallama har sukaje suka dawo baice mata uffan ba ,tarasa gane kansa ,baidai raba daki da ita ba amma tsakaninta dashi yabada distance sannan a satin sau biyu kawai sukai having sex "

Zaici abincinta amma fa maganama bai damu yayi mataba ,idan baya kallo a parlor to yana kan wayarsa idan kuma baya kan wayansa to yana gym room ,idan kuma bayan Chan to yana basket ball field dinsa inda yanzun haka yake ,
Amfani tayi da wannan daman ta sako swimming rob dinta ta zo bakin ruwan ta zauna amma ko nuna yasan da ita a gurin baiyyiba"

Fadawa cikin ruwan tayi tafara swimming a hankali a hankali ,then sauri sauri"

Dan kanta ta gaji ta fito amma sai ta nemesa tarasa ,alamun ya shiga ciki"
..fitowa tayi tareda goge jikinta da towel tanufa cikin gidan ,
Ruwa ta tarar yanasha "
Karasawa tayi tareda hugging shirtless back dinsa ,kanta ta kwantar a bayansa tareda sakin ajiyan zuciya tace,

"Baby moh im not understanding again"
A iya tunani na ban maka wani abu ba ,inkaji Ina nishadi a gidan nan to fasiya da maryama ne suka shigo mun,
I don't understand you anymore ,
In wani abu namaka just tell me and Zan gyara amma i can't take this torture any more"

Banbare hannunta yayi a jikinsa tareda tureta tafadi kasa,
Bata gama fita a mamakintaba ya nuna ta da dan yatsa tareda fadin,kar hannunki yasake taba jikina ,I've warn you,
Zanmiki wulakanci and you won't like it ,kina tunanin cewa ke wata ne?
You're nothing but a woman and a very weak one so be careful kikoma school da lapian ki"

Da haka ya wuceta yana huci kaman namijin zaki"

Takasa rufe baki ,wani irin mamaki ya rike ta ,is he okay kuwa ta tambaya kanta"
What do he mean ita ba kowa bane "

Hawayen da batasan da zuwansu ba ta share tareda mikewa tace shikenan sun masa asiri,
sun rabani da mijina ,nashiga uku"

Daki tay saurin shigewa dan karasa hada kayanta ,she have take him away'
Tasan insuka kuma London everything will be alright "

*****
A pj din sarki suka keta hazo"
Tunda ya kwanta tareda rufe fuskansa da hanky bai cemata uffan ba.
Tana tunanin masa magana amma tana tsoro so sai tayi shiru tareda gyara kwanciyanta tafiyan 1day (80hrs)
Tana bukatan bacci"

Koda ta tashi abinci ta fara nema,bata ganshi inda yake kwance ba ,
Batadamu da dubasa ba dan tasan yana cikin jirgin"

"""
Already saif yana jiransu a filin jirgi so basu sha wahalan nemansa ba kaman an cillosa haka ya karaso garesu "
Karban akwati daya yayi a hannun adeel inda sukayima juna side hugs,

Amaryarmu ansha hanya"
Banzata masa tareda yin gaba,
Dariya yasa tareda kada kai ya bita a baya yana fadin tuba nake mrs spark wallahi naso zuwa washe gari kuma urgent abu ya dawo dani"

Kintsayawa tayi tareda fadin"
Ban aminta da wannnan excuse dinba sake wani"

Afuwan kanwarmu yanzun ai muna tare zan na zuwa sosai "
Juyowa tayi tareda fadin da gaske"
Da sauri ya amsa da sure insha Allah nan da 2 days in kuka huta team guda zamo zo cin abinci"

Faraarta tafadada tareda fadin da kun wanke kanku kuwa"

Wani apartment mai girman gaske suka nufa ,kallon area din take ,masha Allah not crowdy irin gurin da take son zama"

Bro saif anyi moving stuffs dina"

Parking motan ya karasa yi tareda fadin yup su maimuna naciki ma sun miki arranging komai ke kawai suke jira"

Kaman ta fita da gudu dan zuwa garesu amma rashin sanin gidan yasa bata yi hakan ba amma murnar ta taki boyuwa"

Already dama kana da gurin nan ta maida tambayanta kan adeel"
Kaman bazai amsataba amma ganin idanun said yasa yace "nup nasa saif ya siya ne kafun mu dawo ,da haka yayi gaba"

Elevator suka hau inda saif ya danna 5th floor"
Koda suka isa shiya danna door bell din ,
Lokaci kan kani aka bude tareda bayana maimuna,
Batayi wata wata ba ta fada jikinta inda ita kuma ta jata ciki tana kwalama khausar kira ,

Ihunsu suke tayi na murnan ganin juna inda shi kuma adeel ya cema saif yazo ya dan rakasa,
Juyawa tayi kaman zatacemasa daga zuwanka bahutu sai tayi shiru kar ya tsinkata cikin jamaa"

Wanka tafara yi kafun ta ci abinci then fagen hira ya bude"
Tambayen maimuna tayi"ke mai kike boyemin"
Rolling eyes maimuna tayi tareda fadin I've made up with saif a gun dinner dinki and yanzu we are dating,
That shareef guy yayi ta toasting khausar amma mutuminki ya kame infada miki ,bini bini yace girlfrnd,

Dariya nuayma tasa inda khausar tayi rolling ido tace "loyal bf"

Sosai suka sha hira amma ko kadan bata yarda sun gane cewa akwai wani abu tsakaninta da mijinta ba ,she'll fix komai insha Allah and she'll get him falling for her over and over again"
Mafi akasarin labarin da tabasu na palace ne ,
Musamman na white sheet dinan sosai suka mata dariya"

Basu suka tafiba sai around 10 na dare inda lokacinne adeel ya dawo shi kadai "

Sallama suka musu sannan suka tafi"

Bataji dadin rashin dawowansan da wuri ba amma sai ta shanye tace,baby moh kayi dare haka ko abinci baka ciba "

Batareda ya kalleta ba yace naci"

Daki biyu ne a apartment din sai kitchen da balcony ,
I'll use the other room kiyi using wanda frnds dinki sukamiki arranging kaya"

Inda yake zaune ta koma tareda fadin no i won't sleep in any other room apart from wanda kake sabida you are my husband and i promise you KOmai will be okay"

Kallanta yayi kafunya dauke idanunsa yace suit yourself"

Kaman wasa ya tashi ya shige daya dakin"
Bata tsaya wani tunanibaa ta bisa tareda fadin"baby moh i won't sleep alone"

DA zafin nama yayi pinning dinta da bango yace do you need sex?

Kwalele tayi da baki tana kallonsa ,
Shafa gefen fuskanta yayi tareda fadin bashi kike so ba ,I'll give you but after that kirabu dani dan Allah,
DA haka yafara yaga kayan jikinta"

Bata taba jin bakin cikinsa irin na yauba"
Duka karfinta ta tare tareda turesa ,then ta bisa da yatsunta tace "you've crossed your limit ,adeel*

Dagudu ta fita adakin tashige nata tareda rufowa da karfi .

Fadawa gadonsa yayi taresa rintse ido ,hannunsa dafe kan goshin.
"_GOD"

What's wrong with adeel😔

Chuchu.

HALAL VEER √(completed)Tempat cerita menjadi hidup. Temukan sekarang