Chapter 7

294 29 3
                                    

Where I'm i?
***************
Halal veer ❤
Kaman ance Ya Daga ido, yaga tana alamun faduwa bayan shareef Wanda shikuma baima kula ba yana magana da abokansa,

Da zafin nama Ya karasa gareta, tareda tarota,,

Dishi Dishi take ganin fuskansa, hannunta ta Daga tareda shaft gefen fuskansa, tace Ya saif take me out of here I'm groggy "
Da haka komai Ya zaman Mata all black and blank "

Wani heavy sigh yayi, tareda hissing yace, saif nada matsala sometimes, wane yafada masa Ana Kawo weak girls irin gurinan, beside wama yabata alcohol,
Ganin bashida mai basa amsa yasaka Ya dauketa tareda nufa hanyan fita da ita, ignoring duk wani eyes dake Kansa,

Ummita ce Tafara ganinsu, kafun tayi shunensu ga kawayenta, mai mema zatayi inba hawayeba ganin nuayma a dauke jikin Adeel, guy din da take masifan so, guy din dake dream dinta everyday,she won't actually mind opening her legs in yanuna interest,
Da azama ta yunkura dan binsu,
Hannunta rubby ta rike tare da girgiza Mata kai "that will be a bad move"

Tsaki meema tayi tareda komawa ta zauna tana cika tana batsewa "next time Ina tunanin I have to poison her kafun tashiga hankalin ta,

**
A back seat Ya kwantar da ita, tareda Kara gyara Mata Jakarta kafun Ya shiga driver seat,
Yafi 10 minutes zaune motan yana tunanin inama zaikaita, na farko shi basanin gidanta yayi ba bare Ya kaita,

Kara saita mirror dinsa yayi yarda zai na ganinta, lokaci daya yaji wani urge na keeping dinta safe Ya shigesa, peacefully take bacci, tsintan Kansa yayi da yin mirmushin da baisan na menene be,

Dialing numbern saif  yayi, amma bata shiga, sai dai ta tafi voicemail "na tafi da nu'ayma gida, I don't know her apartment, so I'm taking her home, she was drunk, call me ASAP when you get this so that ka kaita gida "
Sending yayi kafun Ya aje wayan tareda Ma motansa Key,!

Kokarin tashinta yafara ta hanyar kiran sunanta bayan sun isa gidan, amma shiru, shafa fuskansa yayi in frustration, badan yaso ba Ya dauketa dazun and yasan Yanzun ma dole sai dai Ya dauketa, deep down yasan its haram, and what makes it more haram shine he enjoyed daukan nata,
Duk wani tunani dayake shigan masa kai yayi watsida,
A hankali Ya furta, "I was only helping "da haka Ya fito tareda zagayawa Ya dauko ta,.

She wasn't heavy at all, straight bedroom Ya shiga da ita tareda kwantar da ita kan Kinged sized bed dinsa,

Jakarta yayi kokarin cire Mata, ya Dora kan night stand dinsa,.. Kana ya cire Mata takalmanta!

Ganin Kaman tana tauna tareda murmuring abunda bama yaji, then yaga tana twisting lips dinta,
Low grin yayi yace kai yarinyar nan a barci ma bata da kunya,
Kashe Mata hasken yayi tareda jamata blanket then ya fita tareda shiga dakin saif,.

Wanka yayi, kafun ya gabatar da sallahn isha'i, Quran ya dauka kam bedside drawer din saif yafara karantawa Dan ya dauke masa hankali Daga shaidan"
.
***************
Duk da kiran sallahn da Ke wayanta hakan bai sa ta tashi daga nau nauyen baccin da take ba,
Sannan Adeel bai yi kokarin shiga Inda take ba,
She deserve some privacy whilst she's asleep ".

Ba ita ta tashi farkawaba sai 8 na safe, bakinta dauke da hailala, mika tayi tareda yawning, kokarin tashi zaune tayi, lokaci daya koma ta rike kanta, sakamakon wani sarawa da kan Nata yayi, hadi da wani Alhajin ciwon kai da ya ziyarceta,

Bata gama jimamin ciwon kanba, ta kula ba a dakinta take ba,

Da Sauri ta yaye blanket din tareda jifa dashi , mikewa tayi tsaye tana zazzare ido, gani tayi gata dai komai Nata najikinta, takalmi ne da Jaka babu,
Sannan ga familiar cologne a dakin, dafe kanta tayi tana so ta tuna mai yafaru da ita, amma to no avail takasa tuna komai, all she know she ne taje party da saif, Sannan kuma yatafi daga nan Bata kuma tuna komai ba,

HALAL VEER √(completed)Tempat cerita menjadi hidup. Temukan sekarang