Chapter 22

246 21 3
                                    

Halal veer❤
Where were you?
Shine tambayan da tasamu daga shiganta gida Gurin mutum uku,
Murmushi tayi tareda kada kai tace I was kidnapped,
Bata tsaya jin ta bakinsu ba ta shige daki tana musu dariyan ganin yarda kowannensu hankalinshi ya tashi,

Key tasama dakinta,
Tanaji suna knocking ta shige bathroom dinta dan tana bukatan wanka "..

Ganin ta musu shiru yasaka suka rabu da ita tunda ga dukkan alamu tana san ta kebe ita dayane "...

Bacci kawai take bukata dan haka batareda bude envelope din da Mukhtarul haq yabata ba tabi lapiyar gadonta,
Kafun kace menene bacci ya dauketa "

***
Washe gari "

Wanka tayi tareda saka doguwan riganta na material,
Bata Jin daga yau zuwa kwana hudu masu zuwa Zata iya zuwa makaranta,

Bata Samu kowa a falo ba kasancewar ta tashi da wuri, and tasan babu Wanda ya fita makaranta a cikinsu.

Kitchen ta shiga tafara sarrafa musu breakfast,
4 dishes tayi kowanne da favorite dinsa, at least inta rufe musu baki zasu rabu da ita da tambayoyinsu "

Atare kaman hadin baki khausar da maimuna suka fito,.
Da gudun su suka nufa tebirin cin abinci tareda jan kwanon da yazama domin su "

Favorite "suka hada baki wajen fada",

Murmushi nuayma tayi tareda fadin yanzu sauran ci, so kowa yaji dadinsa,

Aa cewan khausar "now tell us something 'you said you were kidnapped what's the real deal?

Dariya nuayma tayi cikin sigar waskewa tace "omo guys I was only kidding,
Baby and I went out on a date and suddenly we got a flat tire "

Oh suka hada baki, you got use worried, now let's dig"

So what's for me?
Muryan nusayr ya gauraye dakin",

Karasowa yayi tareda jan favorite chicken and waffles sandwich dinsa "

Kallon nuayma yayi bayan yafara ci yace, "akwai wani abu da zaki fadamun "

Kada masa kai tayi alamun aa"

Okay yace tareda maida hankalinsa kan breakfast dinsa "

key din Motan ta tabama maimuna da khausar,
Saida ta tabbatar da sun fita kafun tashiga dakinta tareda dauko envelope din ta nufa dakin nusayr.",

Zaune ta gansa kan kujera hannunsa dauka da PS4, idanunsa kuma na TV yana buga game "

Karasowa tayi tareda Zama tace "yau bazaka school bane"

Batareda ya dauke idanunsa kan game dinsa ba yace, "yea because I knew you best and nasan wani abu na damunki and nasan wani abu ya faru jiya,
Nasani"

Faraar ta tafadada tareda jin dadin Samu twin bro kaman nusayr "

Envelope din ta mika masa tace "yes i was kidnapped jiya and a cikin kidnappers din one saved me, and yabani envelope din tareda fada Mun cewa komai nake bukatan Sani yana ciki"

Tsaf ta kwashe abunda ya faru tafada masa"

Shiru yayi yana nazarin abun kafun yace "but who on earth do you offend "

Kada kai tayi tace who knows, kasan wani batashi kakeba amma shi ka hanasa rawan gaban hantsi, now let's check the mastery envelope "

Yage saman envelope din yayi "wani abun mamaki Sai ganin hotonta tayi a sama ansaka "the prey "
Saurin cire nata tayi dan ganin wane hotone a kasa,
Kallon nusayr tayi Cikeda mamaki ganin wadda ke Hoton, Atare suka hada baki "Aunty salaha?

HALAL VEER √(completed)Donde viven las historias. Descúbrelo ahora