chapter 49

289 14 0
                                    

Halal veer☀
Cikeda baccin rai yace to uban wanene yahanasa nuna unknown mutum a cikin su ,
Inasan ganinsa right now*

Dafasa abid yayi tareda fadin"calm down bro Kasan yanayin aikinsu mayhaps zaiyyi tunanin ko baidade da shiga cikinsu ba amma ansamu wanda yasan shi har an fadan sunansa Zaki we just have to capture the guy maybe musamu wani abu daga gareshi,
Remember he is just a suspect "_

Kada kai adeel yayi tareda tashi domin dama ya gama ,dafa kafadar abidin yayi yace "thank you very much abid "

Koda ya shiga gida tarar da ita yayi tana yima fasiya kitso,karasowa yayi tareda zama a kujeran datake yace"bismillah kice wahalar mun da mata kawai aka zoyi"

Charaf fasiya ta dauke "bro inace nima wahalar mun da Ammi kuka gama yanzun so tit for tat "
Tare shida nuayma suka saka dariya sanin yarda bakin fasiya baya mutuwa,daman a last one suke so ana kai mata aya tamike tareda musu salama,

Kallonsa tayi kafun tarike hannayensa
"Dear you looked disturbed"

Wani ajiyan zuciya yayi tareda kallonta yace "why won't I look disturbed tunda matana batani take ba tamaki bani dan abun duniyaan nan ko naja kaya "

Dukan wasa takai masa tareda fadin"stop being naughty"DA gudu ta tashi tashige daki inda ya bita yana dariya tareda fadin ashedai zaa bani kayan dama mutum ma yana san dan dana zuma amma yana fulako".....

*******
.....
DA zafi zafi yake hura sigarinsa inda a daya hannun kuma wayarsa ce yanata danna kira amma baa dauka"
"Okay bazaka dauka ba kenan eh"
To wallahi ba sarkin yaki ba ko sarkin takobine katabo ma kanka danja ,
Inmuku aikin ku hainceni,?
To wallahi zuru batacin zuru sai dai su hadu suci zuru zuru dan baban nan ,
Oh ni shege ZAKI ban fito ba saida na shirya billahilazi bawani dan jaka"

Wayarsa ya kunna tareda shiga recording din da yayi alokacin da sukaje gurin gwaggo amarya shida sarkin yaki'
Dariya yayi da yaga recording din yana nan,

"Eh yanzu ranarka tazo da wannan daukar nasan idan na kaima yarima adeel zan samu na wiwi"
Da haka ya nufa gidan adeel ,
Tsabagen dan kwayane shi baiyyi tunanin wani abu da zai biyo bayaba dubada harda shi acikin wannan danyan aiki, aa shi burinshi yasami yan kudin da zai chake"

Cece kuce suka fara da mai gadin gidan adeel akan zaki bazai shigaba tunda yarima bai sanar masa da zuwan saba inda shikuma yanace kan cewa ai ganinsa a gun yarima yafi ganin makudan miliyoyi.

Suna cikin wannan cece kuce abidin ya karaso gurin inda suka dakata atare suka gaishe shi,
Neman Karin bayani yayi "
Bayan maigadi yagama fada masa ne ya maida kallonsa kan zaki yana tunanin inda yasanshi ,then kuma abun yayi masa hitting ya tuna tabbas ya taba ganinshi da sarkin yaki sannan ko a lokacin bai yarda dasu ba amma sabida adeel yasaka yarabu dasu dan haka ya umarci mai gadin da ya barshi ya shigo ,

Zama yayi kan kujera a harabar gidan whilst shikuma zaki ya tsugunna ,
Maike tafe dakai,"

Jum zaki yayi kafun yace yareema inasan na gana da yareema adeel ne akan wata gagarumar magana ,
Kallonsa abid ya kuma yi domin jikinsa bai bashi cewa zaki nada gaskiya "
"Yasunan na ?ya tambayeshi kai tsaye"

ZAKI"..

A hanzarce abidin yakallesa tareda cewa zaki?
Kada masa kai zaki yayi ".
A siyasance abid yace "masha Allah "yanzu dai zaki kafada mun maike tafe dakai ,idan kaganni kaman kaga adeel ne ai ,kana neman wani taimakone "_

Inda inda ya fara kafun "yace dama dama wani abu mai muhimmaci zan siyar masa amma sai in zaamun afuwa ranka shi dade "

Mamakin karfin halin zaki yagani sosai dan yasan tabbas abunda ya shafi nuayma ne ya kawoshi,
Bai masa musuba ya kira adeel a waya wanda minti kadan bai karaba ya fito harabar gidan "
Da izza Zaki ya mika masa video din inda take jikin adeel ya fara tsuma da saida abid ya rikeshi"

"Ranka ya dade sai lada na "

Kallon zaki adeel yayi cikeda wani makeken bakin ciki yace " kajira bari nasaka a kawo maka ai kacancanta "
Waya yakira tareda matsawa daga garesu ,
Magana kadan yayi kafun ya dawo inda haji Zaki babu abunda yake sai washe baki "

Kafun kace menene yansanda sun bayyana a cikin harabar gidan ,
Kokarin guduwa zaki yake amma kafun kace wani abu an damkesa"
Ai take yafara "eh yarima bafa haka mukai da kaiba ,wannan ai cin amanane,nayi wasa da rayuwata danna samu dan nashan shoshe na amma ka kira mun kwalawa ,
Haba ranka shi dade wannan ai yawa ne"

Baibi ta kan zakiba yabada umarnin da ayi gaba dashi inda yakara bada umarnin akamo masa sarkin yaki within 24 hours"

Kaman wani namijin zaki haka ya shiga cikin gidan wanda hakan sai da ya tsorata nuayma dake ware kayan da aka kawo daga guga"
Kaman guguwa haka ya shiga cikin dakinsa ,
Aje komai da takeyi tayi tareda binsa ,
Komai dake kan mudubin yayi watsi dashi inda guri daya kuma hannunsa na bleeding "_
Da gudu ta shiga daki tareda rikesa "
What's wrong with you honey ,wane ya
mutu"
Kallonsa ya maida gareta kafun yace "babu wanda ya mutu amma wani zai mutu ,could you blv gwaggo amarya tayi causing accident dinki ,beside she wanted you dead ,bana tunanin zan sasasauta mata wallahi ,juyawa yayi fuu zai sake fita,

DA hanzari ta kamo hannunsa tareda zaunar dashi ,a hankali tafara shafa masa bayansa dan ya samu nutsuwa,
Saida ta tabbatar nutsuwa ta ziyarcesa kafun taje ta dauko first aid box tayi dressing masa wound dinsa ,
Kafun tace "
Habibi nasan kana cikin babban bakin ciki ,i mean who wouldn't amma kasani cewa daukan hukunci cikin fushi is not the answer ,you have to do everything accordingly,
Karda kabari zuciya tasaka aikata aikin dana sani mubi komai a hankali ,yanzu kafara kai case dinan gun sarki shi yasan yarda zai  bi da abun kaji mijina "

Idanunsa yasaka cikin nata kafun ya jawo ta jikinsa tareda rungumewa cikeda shauki yafurta "i love you"

I love you too.

...
A bun ya girgiza kowa a cikin masarautar musamman sarki da baitaba kawo matar da yake ma kallon mutuniyar aziki zata aikata wannan gagarumin danyen aikinba ,
Sosai hankalin kowa ya tashi a masarautar dan saida ta koma upside down ,

Batareda bata lokaciba sarki yasaka akayi ram da ita sannan cikin hour 24 hudu aka kamo sarkin yaki wanda ya gudu garinsu dake birnin gabas ,
Yayi mugun dana sani nayima greedy mutum aiki kaman gwaggo amarya,yasan tabbas ba kudi ne bata dashi ba kawai mugun hali ne yanzu gashi suna zaman zaman su kalau zata ja masa gidan yarin da bai shiryaba,
Shi yasan Zaki kuma yasan wanene shi akan kudin,dama yasani ta yankin chadi chadi yabi da tuni yana chan baka lapia ciki lapia,

Babu wanda bai tsorata da hukuncin sarki akan gwaggo amaryaba,.dakin duhu yabada umarnin a kulleta sannan a ringa bata abinci sau  biyu arana ,shima hakan wai sassauci ne sabida ita din ta taba rayuwa a matsayin matar sarki,
Zaki da sarkin yaki kima hukuncin shekara 20 a gidan yari .

......
Tun wakanar alamarin komai ya dawowa nuayma da adeel daidai,kimanin wata daya kenan"

Soyayya mai tsafta suke zubawa tsakanin su inda kowa yake fatan dawwama da dan uwansa ,
Kwatsam wani wasa ya taso ma adeel a Germany wanda ake bukatarsa da gaggawa ,ai take nuayma tafara hada kayanta dan tace bataga yarda zaayi yatafi ya bartaba ga kuma masifaffen laulayi da take fama dashi "
Zaunar da ita yayi ana gobe zai tafi yace look here darling "
Baifii nayi kwana uku bafa ,banasan tafiya dake ki wahala sannan abunda ke cikin kima ya wahala ,
Namaki alkawari insha Allahu bazan wuce 3 days dinnan ba zan dawo gareki da babyn mu so now be a Good girl and listen to daddy "
Dukan wasa ta kaimasa jin ya ambaci daddy abunda ke bata dariya kenan idan yace yanzu shi daddyntane ita da unborn dinsu ,
A haka yashawo kanta washe gari kuma da sassafe abid yakaisa airport dan wucewa Germany.

*****

Chu chu💕

HALAL VEER √(completed)Where stories live. Discover now