SHAFI NA TAKWAS

998 88 4
                                    

*TSINTAR AYA*  FREE BOOK

*BILLY GALADANCHI*

Follow our telegram page throu the following link

https://t.me/joinchat/FgfKMiS_mYc-DIj

Wattpad@68billygaladanchi.

  *SHAFI NA TAKWAS*

Sanda Bilal ya samu kansa yabar cikin gidan seyake kaiwa dare a waje, sam yadena dawowa da wuri, zamanshi yake abunshi se k'arshe irin shabiyu ya gota, idan yazo mahaifinsa yace bazeje ba seyace tarigada ta rufe ba dad'i ya tasheta, da haka ya samu kwana biyu ya sulale ana haka kuma segashi 'yan aikin ta sun dawo. Bintu ba k'aramin damuwa ta shiga ba dan harga Allah Bilal dukda zaman jikinsa ma be gama zama na cikakken namiji ba amma kayan aikinshi sun nuna cewar tabbas yaroma namiji ne, wannan ya sanya ta soma neman hanyar dazata had'u dashi kota halin yaya, da wannan Allah ya kawo mata ranar asabar, Bilal yana zaune tare da Mahaifinsa akan benci k'ofar gida ko uniform na islamiyyar sa be cire ba sega Momy tayi horn, Baba ne ya bud'a mata gate d'in ta fito suka gaisa, da fara'arta tace

"Baba ashe Bilal ya taso daga makaranta naketa neman wayarsa baya tafiya" Kallon Bilal Baba yayi

"Aikau tun d'azu ya dawo, kin ganshi cen tun d'azu nake masa fad'a akan ya tashi ya cire uniform amma yak'i" D'an murmushi tayi

"Ayyah toni yazo ya rakani kasuwa, yama dace ace yasan wuraren danake siyayya insa zanke hutawa yana tafiya Bilal yanzu ai ya girma, har mota ya dace ace an koya masa" Washe baki Baba yayi

"Ayi haka Hajiya, ina Bilal ina mota, ina laifin babur sabida aika irin haka"

"Ehm ehm Baba gwanda motar, kaga babban lalura ze iya kamawa dase an hau mota amma bamuda yanda zamuyi idan nice me lalurar kokuma ya kasance bana kusa, amma idan akwai wani kaga an huta" Gyaran hula Baha yayi

"Dukda haka hajiya Bilal yayi yaro da hawa mota, yaje ma ya buga motar mutane agarin shirme kinga aida matsala gwanda haka dindai kodan karamin babur sabida aika"

"Hakane Baba ba damuwa yanzu dai abani aronsa muje kasuwa" Haka ya waiga yayi kiran yaro yashi motar ransa ab'ce! kallon sa tayi bayan sun hau titi sosai yanda tunda ya gayar da ita yakeshan mur tace

"Son meye haka? Momynka kake wahalar wa haka, ka bani wahala sosai kwana biyun nan, ina matuk'ar kewarka wlh" bece mata komai ba ta d'auki hanyar kasuwa siyayyar kayan abinci sosai tayi sannan suka shirya juyawa gida, amma amaimakon suje gida seta d'auki hanyar Ni'ima hotel, shidai Bilal besan amfanin zuwan su hotel ba, kuma be kawo komai a ransa ba, ta saya musu lemo ta bashi kuma yasha sabida k'ishiruwar data addabesa

"kazo muje ciki, akwai sak'on dazan karb'a sannan kuma akwai kayan dazaka tayani dubawa" Ba musu suka shiga ciki, har d'akin suka shiga inda yaketa kallonta yana mamakin me suke a d'akin to, waye ze bata sak'on datazo karb'a anan d'in to? zama tayi kusa dashi tana murmushi sannan tace

"Bilal inson yanda kake kulada tsaftarka, shisa ma na saya maka turaruka ka gansu na manyan yara, na saya maka singlet da boxer's d'an mommy" Ta k'arashe maganar hannunta asaman kafad'ar sa" Idansa a lokacin harsun fara sauya launi zuwa ja, jijiyoyin jikinsa sun mik'e asalin tashin balagar dayake ciki se tasawa take, duk wannan abun sakamakon desire tablet data saka masa ne a lemo! bece mata komai ba se lumshe idansa dayake yana zube su akanta, hannunta takai akan wuyan sa ya kama ya rik'e hannun

"Bilal bakada lafiya ne tashi muje gida" Ta mik'e ya rik'e hannun ta, cikin kirsa tace "Muje gida mana, ai ba laifi mun dade" Tsatsareta yayi da ido kafin yace batare daya shirya ba

"Momy bashin kifa saura takwas fa" Girgiza kanta tayi

"Haba Bilal ka manta wa'azin malamin kune, gwanda karka fara wannan abin, aimun tuba ko" Jikinsa yana rawa yace

TSINTAR AYAWhere stories live. Discover now