SHAFI NA GOMA SHA D'AYA

1.2K 109 14
                                    

*TSINTAR AYA*  FREE BOOK

*NA: BILLY GALADANCHI*

*Assalamu Alaikum, Readers sannunku da k'ok'ari, naga comment naku kaca kaca nagode, kuma naga sab'anin ra'ayoyin ku akan al'amarin daya shafi Khairiyya da Bilal, to anan abinda zan iya cewa shine wannan littafin akwai manufar rubutashi wanda nake fatan daga bisani zaku fahimceni har kuyi aiki ilimin dana kokarin sanar daku. Dan Allah duk wanda yaga sab'anin ra'ayin sa yayi hak'uri, haka abubuwan suke tafiya, wannan rubutun a tsare yake kuma nayi bincike me zurfi kafin ma rubutashi, cewa zan d'auki hanyar ra'ayin wasu ze b'ata komai ya sauyawa alk'alamina manufa sabida haka kuyi hakuri, farin cikin ku shine nawa.*

*Ashafin daya gabaci wannan munyi magana akan cewar musulunci ya halasta adoption wanda wannan kuskurene musulunci be halasta ba kamar yanda bicnike ya nuna idan kayi taimakon rikon dan wani dan Allah da kyakyawar niyya ba laifi bane, wata baiwar Allah me suna Nafisa itace ta ankarar damu, Allah ya saka mata da alkhairi.*

*SHAFI NA GOMA SHA D'AYA*

Dukda tsananin azabar sha'awar dake addabar Riyya amma haka ta daddage ta ture Bilal daga jikinta

"Allah ya la'ance ka Bilal, Allah ya tsine maka albarka, nasani banida wata mafita  hannun ka, na yarda da k'addarar dazata zo kaina daga b'angarenka ko wace irice, kawai inaso ka rik'e abu d'aya a ranka baka isa ka cutar daniba se abinda Allah yayi, Allah yaga zuciyata ze kareni da sharrin ka" Kallon sama da k'asa ya wurga mata sannan yace

"Khairiyya kenan, abinda baki gane ba shine halinki iri d'ayane dana uwarki, bakuda kamun kai, yanzu ke gaba d'aya wata d'ayane da 'yan kwanaki gaba d'aya sanin dakikamun, sannan bayan haka sabona dake gaba d'aya  befi a sati biyu ba, amma sabida ke 'yar iska ce kin iya bina muyi tafiyar sati d'aya, d'an ubanki janyoki nayi? kokuma tilasta miki nayi? kinsan kuskuren da kikayi? batace masa komai se kallon sa datakeyi

"Kuskuren da kika aikata duk befi takowa da k'afarki ki bud'e motana ki shiga ba, inada video naki tun daga fitowar ki a acikin hall ta sama har zuwa barinmu cikin school, ni d'innan dakike gani shu'umin gaskene, samsam banida ko d'igon tausayi araina indai akanki ne" Tabare fuska tayi cikin yanayin tashin hankali

"Haba Bilal, dan Allah karka mun haka, dan Allah kayi hak'uri kaji" Tab'e bakinsa yayi

"Inaga zan k'ara azaba me yawa  awurin mahaifiyarki har bak'in ciki ya sanya ta shek'a lahira ba shiri" Zubewa tayi akan gwiwoyinta akaro na barkatai

"Bilal dan Allah da musulunci ka rufamun asiri, wlh a masarautar dazanyi aure ba'a auren sakakkiya, ka rufawa rayuwata asiri Bilal kayi duk abinda kakeso kayi da dukiyar Momyna amma ka barni da inganci na" Lafiyayyen mari ya sauke akan fuskarta

"Wannan wlh idan kika kuma gayani da Allah sena ci ubanki, uwarki batada imani so nawa nakewa 'ya'yan mutane ciki wanda take d'akkowa aiki sannan tasanya in mayar dasu gidajensu akan bani bane, so nawa inawa yara fyad'e masu aikin datake d'akkowa  amma daga k'arshe ta d'auremun gindi su basuda iyaye ne? kokuma A'a su kalan gabanki daban nasu daban, idan ban wulak'anta kiba naga na kawar da budurcinki hankalina baze tab'a kwanciyaba wlh, duk nabarki a haka taci bulus, na fahimci bazan samu kanki ba ta hanyar lallami ko desire fills, Raping naki zanyi setafi jin zafi in kuma gayyatota tazo se inga yanda zatayi idan ta ganki a halin datake tilastani d'aukar 'yan aikinta ina mayarwa da iyayensu akan wanine yayi, ai irin uwarki tun a duniya ake fata hukunta su, ninan dakike ganina na tabbatar hukuncina yana nan zuwa, amma wlh sedai idan bana numfashi zan tafi ki tsammacemi duk ranar dakika cika sati d'aya da zuwa gidan nan, duk gidannan idone, inada me gadi a waje ba inda zaki iya zuwa balantana ma a d'akin nan zan rufeki kyasha ruwan toilet idan na fridge ya k'are tsinanniya d'iyar tsinannu" Yana kaiwa nan ya zira rigarsa ya fice atawajen d'akin ya rufota ya rufe ko ina na gidan yayi ficewar sa...

TSINTAR AYAOpowieści tętniące życiem. Odkryj je teraz