BUDADDIYAR WASIK'A

643 86 96
                                    


*TSINTAR AYA*  FREE BOOK

*BUD'ADD'IYAR WASIK'A ZUWAGA MASOYA WANNAN TAKARDAR, ME TAKEN SUNAN DAKE SAMA.*

*Sak'one kai tsaye daga gareni naban hak'uri akan jina shiru shiru dazakuyi nanda wasu kwanaki hakan ya farune kokuma ze farune a sakamakon yarana da Allah ya jaraba da rashin lafiya, wanda har takai inshaa Allah wani satin za'awa babban cikinsu wani d'an k'aramin aiki a mak'oshi, muna barar addu'arku, idan Allah yaso insun samu lapiya zakujini nan bada dad'ewa ba, nagode da dimbin kauna muna kuma barar addu'ar ku Allah yasa ayi cikin nasara.*

*Nagode Taku har kullum Billy Galadanchi*

TSINTAR AYAМесто, где живут истории. Откройте их для себя