*Shin ko kun san akwai hanyan da za ku samu kuɗi a wannan zamani ta wayar ku ba tare da kun shiga hannun ƴan damfara ba?*
*Yana da kyau kowa ya san gaskiya a kan harkan social media a yanzu, Social media yanzu da shi matasa ke yin kuɗi na ban mamaki, wallahi in har mun dage kowa zai fita a matsalan da yake ciki da izinin Allah, wani kuɗin kuwa idan ka riƙe su ka faɗa sai an ƙaryataka saboda ba'a san ya sabgan take ba*
*Saboda haka ne na ke kira gare ku ƴan uwa maza da mata akan kuyi registration da Metaforce, domin a yanzu shine mafi tsarin da zaku samu kuɗi ko kun kawo wani ko baku kawo kowa ba tsarin su ba irin kowa ni platform bane, magana ake maku ta Crypto Currency*
*Kuna iya mallakan sama da 100k a wata wannan ba komai ba ce a Metaforce, akwai Alkhairi sosai a kasuwancin Metaforce wanda ba zaku gane ba sai kun lumtsuma cikin harkar, wallah da kanku za ku dinga register a ƙasanku dan ku ƙara yawan dukiyarku😅.*
*YA TSARIN METAFORCE YAKE?*
_Ya nada rassa da dama, kuma yana da mataki tun daga na 1-12 duk matakin da kake so zaka iya farawa ko da kuwa mataki na 12 ne zaka iya farawa a lokaci ɗaya, iya kuɗinka iya shagalinka Metaforce🙌_
*MENENE RIBAR WANDA YA SHIGA METAFORCE?*
_Akwai riba da yawa ga wanda ya shiga metaforce amman zamu lissafa 5 daga ciki kuma muyi bayaninsu 1-after the other._1️⃣-Kyautar TR coins bayan gama register
2️⃣-Referral bonus(kuɗin gayyato mutane).
3️⃣-Spillover kyautar da Metaforce ke bayarwa ga ƴan team din da suke aiki ga wanda Allah ya ci da.
4️⃣-Overflow the same with spillover shima kuɗine kuma zaka cire su.
5️⃣-Zaka haɗu da mutanen da baka ta6a tunani ba.
"B" zaka ƙara samun experience.
"C" zaka iya siye da siyarwa da wannan kyautar TR ɗin after lunching na tectiles good.
"D" zaka san ilimin cryptocurency.
"E" zaka San yanda ake duba farashin dollar hawanta da saukanta.
"F" zaka san yanda ake canja dollar ta dawo naira.
"G" zaka san yanda ake gudanar da exchanger wato BINANCE💪ko wannan ma riba ce me yawa saboda turawa na cewa education is light🙌.*Bayanai akan Metaforce yana da matuƙar yawa, saboda haka masu neman Ƙarin bayani akan Business ɗin Metaforce suna iya tuntuɓata a whatsapp ta hanyar dannan link ɗin da ke ƙasa👇🏻* https://wa.me/message/NB4AKJ5OCIX6A1
*ko kuma kai tsaye kuyi joining group ga link nan a ƙasa👇🏻.*
https://chat.whatsapp.com/Hvb3e1urK2D8VGS1WjLuWL*(26)*
"oak see you letter". Na faɗa cikin wayar da ke maƙale a kunnena, kuma dai dai lokacin da nayi perking motana a parking lot. Hidaya ta sake cewa,"Yauwa kar ki manta in za ki shigo ki taho min da handout ɗin nan".Na amsa mata,"ba zan mata ba in sha Allah, bye".
Na kashe wayan ina jefawa cikin jaka, yayin da Aisha wacca muka fita tare ta buɗe murfin motar ta fita. tana tsaye daga bakin ƙofar tana ce wa,"na tafi za ki shigo da kayan ko na ɗauka?".
Na ce da ita a sanda na ke fitowa,"ɗauki ki tafi da su, ba zan shiga part ɗinku ba zanyi karatu ne". "oak". ta faɗa tana buɗe bayan motar ta ɗauki kayan da muka amso a office ɗin Baba.
Ko sanda na shiga ma Gwaggo bata san na dawo ba, ɗakina kawai na shiga nayi wanka na sanyo english wears na fito, na ci alelen da na tabbatar Gwaggo ce tayi shi saboda yanda yay daɗi. ina gamawa kuma na suri maltina a fridge nayo waje.
Cikin rumfar bunun da ke garden ɗin gidanmu na nufa, na zauna kan deck chair ɗin da ke wurin. hannuna riƙe da waya wanda na gaza ɗauke ƙwayar idona akanta tun ɗazu, abar ta batun littafin da na ɗauko zan karanta, dan tuni nayi watsi da shi gefe.Kallon screen ɗin wayar na ke fuskata sai fitar da yalwataccen murmushi take me cike da annashuwar jin daɗi, hoton Yayana ne na shagala a kallonsa wanda yayi matuƙar kyau, gaskiya shi ɗin kyakykyawa ne, a duk wani kallo biyu da zan ma hoton sai na lumshe ido. kuma ban sani ba kawai ta bayana naji an rufe min ido, ban tsorota ba saboda ƙamshin turaren da ya daki hancina kaɗai ya riga ya bayyanar min da kowa ne.
YOU ARE READING
AL-HUSSAIN Complete
Historical Fiction*_ƘADDARA! kalma ce da ta amsa wani suna, wannan sunan mai tarin ma'anoni da yawa...Kowanne bawa na ɗauke da kundin ƙaddararsa, wadda ke ɗaure a wuyansa, kuma kowanne ɗan Adam da yanda salon shafin kundin ƙaddararsa ke buɗewa, inda ta kan buɗe da si...