*HANNA*......part41

228 19 0
                                    

*HANNA*.......💥

©Maryam Abdullahi(OumRamadan)

*41*

Numfashi me zafi Mk ya fesar yanajin matsanancin feeling na taso masa, sai dai haushin hanny da yakeji da wata tsanarta yasa ya danne bukatarsa, a hankali ya mike yana dafe da mararsa ya wuce ta gabanta,
Murmushin mugunta hanny ta saki ganin tarkonta ya kama , bata dakatar dashi ba sai bin bayansa datai, yana shiga bedroom d'insa ta kanainayeshi da salon ta da tasan indai tai to tabbas ta gama dashi,
Mk bashida wani zabin illa biye mata da yay , dan yakai gabar da bazai iya hakura ba , duk da yanayin da yake ciki hakan bai hana ransa sosuwa da baci ba , ba haka yaso ba , sabuwa yaso ya bude fill a leda, baiso first night dinsa ta kasance haka, cikin bacin rai ya janye jikinsa ya shige toilet yanajin wani mugun haushi da bacin rai yana taso masa ,
Wata yar bingilar rigace baka wuluk a jikinta , rigar da kadan ta wuce cinyarta saman rigar net ne daya bawa albarkatun jikinta damar fitowa , fuskarta fayau take ba kwalliya sai gashinta data tufke da wani ribom baki , sansayyan kamshine yake tashi ta ko Ina a jikinta ,
Tsaye haydar yay yana kare mata kallo tun daga sama har kasa , ba karamin tafiya dashi shigar taiba, takowa yay ya karasa shigowa cikin bedroom din yana sanye da riga mara hannu da wando 3Q bakake , sajensa ya kwanta luf sai kamshi yake ,
A hankali ya taka ta bayanta ya rumgumeta yana kallan kansu a jikin mudubi , turo baki hanna tai ya birkitoto gabansa yana binta da wani kallo idanunsa na kankancewa , bakin da take turowa ya kalla yad'an rage tsaho ya fara kissing dinta slowly, lumshe Ido hanna tai duk da tsoron da ke cikin ranta , bata mance wahalar da tashaba few days da suka wuce , sai dai yanayin yadda yake kissing dinta yasa gabbanta budewa suna karbar sakon da yake aikata mata ,
Jin tsayuwar na neman gagarsu yasa ya jata kan gado ya birkatata ta koma kasa ,Jin yadda ya sakar mata nauyine yasa ta saki yar kara cike da shagwaba tace "wayyo yaya "
A kasalance ya bude idanunsa da har wani lumshewa suke yana kallanta dan maganarma kasawa yay , bakinta da take motsawa alamar magana yake kallo yanajin wani mugun feeling na taso mata ,
Cikin sanyi da nutsuwa yake kissing dinta ,gaba daya ya rudata da salonsa da soyayyarsa me tsayawa a rai , duk yadda tahau roko da magiya wannan karan bai daga mata kafaba har sai da yakai inda yake muradi ,
Rufe fuska tai da hannu ta dinga masa kukan shagwaba da yake kara sakashi cikin wani yanayin , duk kuma yadda yakai daso su had'a Ido ki tai dan wani kunyarsa take mugun ji,
Ganin taki kallansa yace "to tunda naga kina rufe fuska da alama kari kikeso ko yar kanwata" da sauri ta saki fuska tana wani bude idanu a firgice tana kallansa cike da tsoro , baisan sanda ya saki karamar dariya ba yana kallansa da kyau , sake baki Hanna tai kafin ta gano wayo yake mata ta rasa inda zatasa kanta sai kawai ta rushe masa da kuka , kanajin kukan kasan na fitinane da shagwaba zalla ,
Daukar ta yay gaba dayanta yay toilet da ita , ta rufe Ido gam taki kallansa kuma har lokacin sai kukan shagwaba take ,
Jinta kawai tai ya direta cikin ruwa me dan dumi shima ya shigo , wata ajiyar zuciya ta sauke tana d'an rintse ido a hankali,
"Sorry baby , ba zafi sosai ko? " ta had'e rai taki magana tana turo baki , ya langwabar dakai yace " kingafa nima gasa kaina nake, duk kin shanyemin ruwan jiki" Hanna ta rufe fuska cike da matsanancinyar kunya a shagwabe tace " nidai banaso yaya"
" ni kuma inaso baby" ya kwaikwayeta a shagwabe, jikinsa ta sake shigewa cike da kunya , haka dai akai wankan da shiririta tafi yawa a ciki, dakyar suka fito dukansu sanye da rigar wanka ,
Bai bartaba saida ya sake taimaka mata fa shirya da kansa ya dakko mata wasu kayan yasa mata Hanna duk ta kasa had'a ido dashi sai mamaki take wai anya wannan kuwa yayantane haydar,
Yana gama shiryata ya wuce nasa bedroom din fuskarsa na fitarda wani annuri na daban.

*Alhamdulillah am back Ina mai baku hakurin dakatar da typing danai harna tsahon wannan lokacin duk da wasu sunsan uzirina wadanda basu saniba Ina mai baku hkr alhmdllh Allah ya saukeni lfy tun watannin baya kuma insha Allah bazan tsayaba harsai na kammala muku ngd sosai*

HannahWhere stories live. Discover now