14

3.4K 145 5
                                    

'''K'ADDARA TAH!!!'''

🌹
🌹🌹
🌹🌹🌹
🌹🌹🌹🌹
🌹🌹🌹🌹🌹

~NAH~

*HAUWA A USMAN*
_(JIDDARH)_

*🌈KAINUWA WRITERS ASSOCIATION✍🏻*

_Bismillahir rahamanir rahim, da sunan Allah mai rahama mai jin ƙai, godiya da yabo sun tabbata ga Ubangijin sammai da Kasai_

_Happy Ed-mubarak 2 all my friends & fans_

~Ubangiji ya karbi ibadun mu, Allah ya yafe mana zunuban mu Amin~

14

Addu'a da salatin Annabi yayi ya shafa yace" to yanzu kin ringa kin zama matata, saura me kuma?

Cikin sanyin murya tace" yanzu shikenan mun zama Mata da miji, dama haka ake auren, wani guntun murmushi yayi yace " eh mana, ko akwai wani abu ne?

Cikin rawar murya tace " a'a bakomai

Jikinsa ya jawo ta ya rungume yana saukar da wata irin ajiyar zuciya mai k'arfe yana tuna tsayin lokacin daya d'auka yana jiran wannan rana, a sanra yace "ashe zanga wannan rana, murmushin mugunta yayi, ya hade bakin su ya fara aika mata da wasu sakonni da bata jin irin su ba. "

Cikin kware yake binta aiko nan da nan ta fara fita haiyacinta, bakin su ya had'e ya fara tsotsar bakin ta, inda yake da buri can ya nufa nonanta kamar mahauci ya kafa baki akan nononta ya shiga tsotsarsu nonon ya cafka yana tsotsar su yana latsa, cikin k'ank'anin lokaci ya cire Maya kaya ya mayar da ita nakedSosai fa'iz ya fita daga haiyacinsa ko idanuwan sa baya iya budewa sosai, jikinsa har rawa yake, a habkali ya kwantar da Fauziyyah ya wara kafafuwanta ya d'aga su sama ya kafa kansa, w 'yar k'ara Fauziyyah ta saki saboda tsabar jin dad'i, harshe ya saka yana yi mata sucking yana kuma murza mata nipple's d'inta da d'aya hannunsa, gaba d'aya ta gama rikicewa bata gani sosai wani irin dishi-dishi take gani, sai da ya gama lashe mata gaban ta, sannan ya juyar da bayanta ya fara tsotsar gadon bayan ta da harshen sa hannunsa kuma yana k'asanta yana yi mata fingering. "

Mik'ar da ita yayi a hankali ya tura mata dick d'insa cikin bakin ta, ji tayi amai ya taso mata amma ta kanne a cikin kunnenta ya rad'a mata "tsotsa zakiyi, tana fara tsotsa yace " oh my goshhh, dan wani irin yarrrrrrr yaji, kasa jurewa yayi ya fisge, cikin gaggawa ya juyar da ita hau kanta ya danneta, cikin kwarewa ya fara neman hanyar shiga kamar dai yadda yayi tsammani hakan ne ya kasance, dan ji yayi kwata-kwata babu hanyar da ko d'an yatsa ne zai shiga, salo da kwarewa yake bin hanyar a hankali tun tana kuka a hankali harta fara ihu sosai, shi ko gogan naka bai ma san tana yi ba, dan shi kansa bai san a duniyar da yake ba, Fa'iz bai hak'ura ba sai da yaji ya shigi Fauziyyah, wata irin ajiyar zuciya ya sauke, sosai ya biya buk'atar sa, da ita sannan ya d'aga ta sai a lokacin yaga gaba d'aya bata cikin haiyacin ta. "

Da sauri ya shiga bathroom ya had'a ruwan zafi ya dawo ya sungumeta, sai da ya gasa ta sosai, sannan ya d'aukota, ya dire akan gado, wardrobe ya bud'e ya d'auko mata kaya ya mik'a mata, yace"saka kayan ta bi da ido, ya gane mai take nufi dan haka ya bata amsa da cewa " kayan Fa'iza ne tun ranar nan ta aika ni na karb'o mata d'inki shine na biyo nayi wanka na manta su, dayake jikinta ba kwari shiya hanata magana. "

kayan ta saka, magani da ruwa ya bata tasha, jikinsa ya jawo ta, ya rungume ta, nan da nan bacci ya d'auke ta, wani irin dad'i yake ji ya rasa na menene, tunda Fa'iz yake cin mata bai tab'a cin macen daya nutsuwa da kwanciyar hankali irin Fauziyyah ba, bai tab'a jin ni'ima irin tata ba, yadda kasan a saka cukali a kwarfa, ga laushin fata da santsi, gata da gogon gashin kai, a hankali yace " masha Allah, gaskiya kin had'a komai,ban tab'a amfani da mace mai dad'in ki ya fad'a yana kallan fuskarta da take ta faman sharar bacci abinta, k'ara jawo ta jikinsa yayi ya matse ma, yana tunanin dama haka budurci yake da dad'i, haka dai bacci ya kwashe su."

wajen karfe 10:40am ta farka a gigice, idon ta ya sauka a kan agogon d'akin ido ta zaro saboda tsabar firgita, da sauri ta daro daga kan gadon jin zafi ya ratsa wata 'yar k'ara saki, ido Fa'iz ya bud'e ya kalli zumbur ya mik'e ya rik'o ta, shi da kansa yayi mata wanka ya k'ara gasa ta da ruwan zafi, ta fito ta shirya a gaggauci tayi sallah, shima wankan yayi ya shirya yayi sallah. "


Gabanta na fad'uwa tace gida nake so, kuma ina tsoran Abba da Maman mu mai zan ce musu a ina na kwana a hankali ya rarrasheta suka nufi gida gabanta na dukan uku-uku cikin fad'uwar gaba tace "ka ajiye ni anan kar ka kai ni k'ofar godan mu, tana rude bakin ta sukayi ido hud'u da Abban su, idon sa yayi ja, gabanta yayi muguwar fad'uwa shikansa Fa'iz sai da yaji faduwar gaba, ganin da yayiwa Fa'iza a gefen sa, a fili yace " shikenan asiri ya tonu. "

*Alhamdulillah*

K'ADDARA TAH COMPLETE Where stories live. Discover now