44

4.3K 121 0
                                    

'''K'ADDARA TAH!!!'''

🌹
🌹🌹
🌹🌹🌹
🌹🌹🌹🌹
🌹🌹🌹🌹🌹

~NAH~

*HAUWA A USMAN*
_(JIDDARH)_

*🌈KAINUWA WRITERS ASSOCIATION✍🏻*
_(DASHEN ALLAH)_

_Bismillahir rahamanir rahim, da sunan Allah mai rahama mai jin ƙai, godiya da yabo sun tabbata ga Ubangijin sammai da K'assai_

*EDITING BY MOMYN ZARAH*

44

Bayan fitar Sadik da Aisha Fa'iz ya kalli Fauza yace" tashi muje muyi sallar ma'aurata, gabanta ne yayi muguwar fad'uwa saboda ta tuno yadda Fa'iz ba wasa, dan cikekken namiji ne, ba k'aramar wuya ta sha a hannun sa ba, d'aukarta yayi cak ya dire ta toilet, jikinta duk yayi sanyi tsoro da fargaba sun dirar mata, dan ta tabbata bazai kyale ta yau ba, yadda yake rawar kan.

K'ok'arin cire mata kaya ya shiga yi da sauri ta rik'e masa hannu, cikin shagwab'a tace " ka bari zanyi da ka na, dariya yayi yace " no ai tare zamuyi, ido ta zaro tace " me d'in? " wanka mana bari ma ki gani, ya hau cire kayan sa, kayan sa ya cire tsaf yayi zindir, da sauri ta rufe idonta da tafin hannunta, ta bayan ta ya zuge mata zip din gown din, a hankali cikin wani irin salo yake cire mata rigar had'e dasa hannu yana shafa mata bayanta a hankali.

Yatsan sa yasa a tsakiyar bayanta yana yi mata tafiyar tsotsa, cikin wayo da dabara ya cire mata rigar ya rage daga ita sai pant an bra, hab'arsa ya d'ora akan kafad'ar ta ya rungumo ta ta baya ya shiga shafar jikinta, idon ta a lumshe take jin sak'on na shigar ta, hannun sa ya d'ora akan nononta yana shafa saman su, a hankali yake wasa da yatsan sa a har ya zagayo da hannun sa baya ya cire mata bra sab'ole hannun bra din yayi, cikin nutsuwa yake wasa da 'yan yatsun sa, har ya gangaro k'asa yana shafar santala santalan cinyoyin sa, had'e da yin k'asa da pant d'inta, k'amshi pant din ya shak'a ya lumshe ido.

Sama yayi da hannunsa yaci gaba da romancing dinta, a hankali ya juyo da face dinta tana fuskantar sa, ya had'e bakin su, ya tura mata hanshensa, aiko tayi caraf ta karb'e ta shiga tsotsa kamar ta samu lollipops, wata irin kasala ce ta d'aukar masa yana tsotsar bakin ta yana wasa da breast dinta yana murza kan nipple's dinta a hankali yadda zata ji dad'i.

Yana kuma shafa softy skin dinta, a hankali ya sakar musu shower, wata irin ajiyar zuciya mai k'arfi ta sauke, sponge & soap ya d'auko ya shiga yi mata wanka cikin wani irin salo.

Bayan sun gama wankan sunyi alwala, suka gabatar da sallar nasila, kanta ya dafa ya shiga kwararo addu'a, sai da ya gama, yasha hannunta zuwa dining area inda Dr ya ajiye ledojin kajen, cikin nutsuwa suka ci abincinsu suka k'oshi suka kora da fresh milk, anan ta tashi ta barshi ta shiga bedroom d'inta ta shirya cikin slick night gown mai masifar kyau, da santsi, tayi bala'in amsar jikinta, ta gyara kashin kanta ta d'aure da riban ja kalar rigar, ta feshe jikinta da wasu fitinan turarurruka da humra.

D'akinsa ta nufa da sallamarta ta shiga d'akin, iske shi tayi akan sallaya yana ta addu'a dan godewa Ubangijin sa tare da nuna farin cikinsa ga Allah, yana ganinta ya shafa addu'ar ya mike, in slowly ya nufa ta fuskarsa d'auke da murmushi, itama murmushin tayi masa, rungumo ta yayi ta baya ya sak'alo hannun sa a dai-dai cikinta, fuskarsa na gogar tata, yace " ya kike ji, can kasan mak'ogwaro tace " kamar ya?

" ina nufin wanne irin yanayi kike ciki? shima a hankali yake maganar, a hankali ta juyo da face d'inta suka fuskanci juna, ta k'ura masa ido hannu tasa tana shafar face d'insa sai kwalla ta taru a idonta, zubowa kwallar ta fara yi, cikin muryar kuka tace " ban san wanne irin farin ciki nake ciki ba, bazan iya fadar wanne irin yanayi nake ba, amma yau itace ranar data fi kowacce rana daraja da mahimmanci a rayuwa ta, har abada bazan tab'a manta wannan ranar ba, ranar da gaba d'aya burin rayuwa ta ya cika, ranar dana kasance da masoyi ta abin k'auna a karkashin inuwa daya, nafisan ranar nan fiye da kowacce rana ta k'ara she maganar hawaye na gangarowa daga fuskarta.

K'ADDARA TAH COMPLETE Where stories live. Discover now