MuZuBa MUgANi💃👣
Washe gari da safe inna na zaune kan gado tanatafama Akan sai daita tufkema bazla gashinta koda biyu ne, ita kuma a rayuwanta duk abunda zai taba mata kai baso take ba so sai mutsu mutsu takeyi harda kwalanta,
Suna cikin haka daddy yayi sallama, guri yasamu a kasa ya zauna yace yau kuma rigiman kitso kike bazla da Girman ki,
Kaman jira inna take "tace nima dai narasa abunda yasaka yarinyan nan bata san gyaran kai, ace mutum yana mace amma kitso wanan bakaso, to wallahi da sake bazakisaka a zageni ba ace ban koya miki tsafta ba,
Daddy yana jin maganan inna yasan maganace tafada a kulle sai yayi saurin kwar da zancen tareda fadin, bama mugaisaba inna ina kwana,Lapi lau tabasa amsa da dan faraanta sanan tace fatan duk kuntashi lapia,sannan shikuma wannan isashen yana ina ni tun da yakawo mana kaya bansake ganinsaba inacewa ya koma kaduna ne Dan naga alaman ba Kara mun kansa kerawa Kan matan nan tasa ba ya iya tafiya bai mana bankwanaba..
Rufe bakinta keda wuya kowa sai ga sallamansa, Kan bazla da ke tashan mijina idanunsa yafara sauka hair dinta ya maida idanunsa yana ayyana irin kyau na gashin, danshi haka nan yake kaunar gashi,amma sai Allah ya jarabesa da wadda dakadan gashintan yafisumar kansa sai afkin saka fake hair,Wanda duk yarda zata sakashi Kuwa baya Mata kyau ..Sauri dauke kansa yayi tareda karasawa gefen gadon da inna take yace wash Allah na amarsu Dan matsa mun na Dan zauna, Dan gefenta yazauna whilst itakuma da tun shigowansa ta fahimcesa duka har kallan dayake ma bazla,,
kansa ya Dora kan kafadarta yace inakwana amarya ta ta Kaina,
Turesa tayi tace Kai ar rabudani Dan Allah, bakada buri illa kaga ka nukurkusani to wlh ni dai nan gani nan bari dumamen Mayya..Dariya sukasaka bakidayansu banda bazla da ke ta kanta, mikewa daddy yayi yace inna komai na karyawa ya shirya nan zaakawo muku KO ciki Zane kushigo..
Ciki zamu shigo cewan inna Dan inaso naci abinci da jikokina. Mikewa tayi tace inkingadama kitaso,
Daddy da inna ne duka yi gaba suna Dan hira Sama Sama..A cikin daki Kuwa bazla zaunetake India take batada alamun zata motsa ma juyawa haysam yayi daniyar jin baasin haka amma wayasa yafara Kara, duba screen din yayi yaga Wanda ke kiransa, dafari kaman bazai dauka ba Dan sosai yake kan fushi da ita amma kawai sai yadaga.
Cikin kakkausar murya yace hello yakai..
wani shagwabe murya tayi daya side din tace haba hubby imagine nakiraka kana tambayana ya akai can't I call my husband in peace again?Wani murmushi Mai dauke da takaici yayi yace nayla kinsan fa banasan Ranin wayao ba I hate it kinfi kowa sani, stop acting cool with me bayan duk kiran danamki bakiiya picking ba likewise baki iya kiraba right? Kwana na Nawa bana gida inace Koda zaman kiyayya muke yakamata ki kirani kiji ya, amma no baki iya Wannan ba sai wani bukatan Ki yaciyo ki zaki ne mini, okayy idan bakida wani babban reason na kirana I'm hanging up..
Wani munfukin kuma nayla tasaka harda sheshekanta cikeda makirci tace yanzu honey ni kakema wulakanci sabida kana gida cikin family dinkaba, shine zaka nuna nida banza daya muke ba?ni kana nan ka ajeni almost kwana Nawa tundra Kaga na kidaga wayanka kasan ai India reason, i was so very sick yanzu kuma nakiraka kaki Kama saurareni sai maganganu Marasa dadi ,
Wani kukan munafurcin tasake fashe wa dashi tace shikenan dama Nasan ai yanzu ka wani Daina sona nagode,
. jin alamun zatakashe wayan ne yasaka yayi saurin katsanta Dan aduniya yatsani yaji mace na kuka musamman ma naylansa Dan aurene sukayi na soyayya halayeentane kwai ke bakantamasa Sau da dama, rarrashinta yashiga yi taredafada Mata gone gone yana hanya.Koda ta kashe wayan tashii tayi Zaune kan gado takalla gefenta tace sai katashi ai ni yanzu tafiya zanyi haysam is coming back tomorrow so dole ne ka janye Kafa har sai yakuma yin wani wajen..
Shiru wanda take ma maganan yayi yana binta da idanu,
Wani shouting nayla tayi tace wai muhseen mene hka ina maka mgana kana wani bina da kallo for God sake..
Mikewa wanda takira da muhseen yayi dagashi sai short yace sorry ina tunanin wani abun ne I hate it idan mijin nan naki yadawo gabadaya sai ya kashe mana harka and ke kuma you been promising me zaki kashe auren muyi aure with time amma gaba daya kinmaida hanklinki kansa okay fine let me drop you..Tasowa nayla tayi hugging dinsa tabaya tayi tace baby kasanfa nacemaka ina planning mana rayuwa mai kyaune but kaki ka fahimceni I'm doing this for you...
Juyo da it gabansa yayi yace for who? Kibar irin wannan maganan baby for Godsake I have money, inada kudin dazansa kiji dadin rayuwa, mene nayarda haysam is more richer than me amma I'm working on it...
Kwace hannunta tayi tareda juyawa Tamara dressing kanta, haryagama fitarda ran zatace wani Abu saikuma yaji tace okay I will think about it..
Damurnansa ya jawota jinsa yana kissing jaw inta, then ya janye yace please baby don't disappoint me, you know me best Indai na fahimta kinfarasan Good for nothing husband dinkincan I promise you baby I promise to end him.Wani bum taji zuciyanta yabuga da tasan halin muhseen din sarai zuciyansa kaman ancire imani. Aciki Dan akwai time kafun su hadu, akan wani frnd dinsa yatabamasa parcel dinsa saida yayi shooting dinsa har lahira, after ankamasa kuma akasakesa sabida connections na iyayensa.. Las las suka turasa America Inda ya hadu da nayla a club he toasted her so daganan suka Jone Dan halayyarsu kusan dayane, karatu dataje dominsa kuma tajesa gefe tana facing rayuwan da suka dauka ita da muhseen din,
After ta dawo daga America hajiyan ta datake aminiyan mom din haysam tayi yarda tayi lokacin haysam yadawo hutu gida so haka nan tasaka nayla tayita tura kanta gunsa har soyayya ya kullu tsakaninsu although dafari ba soyayyar gaskiya takemasa ba sabida yarda hajiyantan burinta yake akan su kwashe duk wani arziki da ya mallaka don sosai take kishin aminiyartata, amma daga baya after aurensu soyayyansa yafara shiganta a hankali, amma kuma takasa barin Alaka da muhseen ko kadan Dan gaba dayata tazama addicted to him da dabiunsa na banza....
>~>
Bangaren haysam kuwa yana kashe wayan yaji hankalinsa gabadaya yatafi gida,
Dan alamun shesheka yaji, da Sauri ya juya Dan a duka tunaninsa shikadaine cikin dakin, bata rai yayi yace kee zo nan, kaman bazata taso ba Dan Jim tayi Karon Da sukai tsakaninsu shi yafado mata, da Sauri tamike Dan bataso a yi round two, tsugunnawa tayi tace gani, kanta kasa,
Hannu yasaka ya dago habarta yace uban wane yakoya miki wannan halin ni ne kike ma labe, pouting baki yafara kaman zatasake wani kukan,,
finger dinsa biyu yasaka da dalle mata lips yace I hate this kar kisake I repeat it I Dan kikasake saina fasa miki baki, wani mugun kuka taji yazo mata tabude bakida shirin yi yace shanyesa inkika kuskura kuka zuba mun wannan hawayen blv me sai kinyi najini..
Ai jin hakada Sauri ta hadye kuka datakeji.
Kunneta yakama yace listen duk ranan da kiksa sake mun labe kinajin abunda nake saina karyaki oya share hawayen,,
Gefen riganta tasaka tafara gogesu cikin Sauri, kana yace get out tashi kifitar mun Anan village girl,Kafafunta hardewa suke haka tafita a dakin, zaune tagan kowa kan dining table but basufara cin abinciba, wata bakuwan fuska tagani bayan amarah, Jamal , inna, daddy da kuma mom Dan tsayawa tayi kaman bazata karasaba ganin wani muguwan harara da bakuwan fusion ke zabgamata,
Hannuta taji ankama "sis mene kike tsaya Annan we are all waiting for you and ya haysam fa food is already, Dan yake bazla tayi sannan tabi amra, tana zama haysam nafitowa, wani kallon kallo akafara tsakanin mom da bakuwan..
Vote, share, comment&follow
For the short chapter muyi hakuri like I damn typed like 5 pages wannan ne kwai Nasamu nadawo dashi da kyar😥Xx❤
YOU ARE READING
MU ZUBA MUGANI(completed)
RomanceLifehacks Romance Drunk in Love Challenges Lost Lust Hatred Regrets Ku dai biyoni I assure you'll like it insha Allah.....