Chapter 20

2K 118 6
                                        

MUZUBA MUGANI🏃
20

Yau ya kai wajen week kenan da abunda yafaru tsakanin bazla da nayla, kowa Yafita harkan kowa for the main time, ita bazla ta na kan ganiyar exams whilst ita kuma nayla ganin last abunda yafaru ba karamin bakanta musu tayi ba yasaka tadan bama abun nata break,
Tsakanin bazla da kowa gida sai gaisuwa musamman haysam shikadaine ta ke ganin Gaisuwa tsakaninsu ya zama dole, tana dawowa daga  school malam namata Karin karatu to tagama zirga zirga cikin gidan sai dai ta fakaici idansu tashiga da lot of light foods daki!

Agajiye tadawo gida sakamakon yau suka gama rubuta last ss1 exams dan gajiyar ma tasa yau bata jin zata iya zama gun malam yamata dorin karatu, wani odds smells tafara ji daga balcony, kaman taleka taji menene amma tafasa dan bata iyajin zata iya wani katabus idan ba wanka taga tayi da ruwan zafi ba! Tana shiga dakinta tayi placing duk wani abu da ta shiga dashi kana ta shiga wanka,
After tafito tayi yan shafe shafenta, closet dinta ta bude ta dauko wani light green three quarter tasaka tareda armless white shirt, long hijab dinta tasaka tayi sallah kana tayi making hair dinta in a ponytail! Kasa tanufa domin yunwan da takeji and bata tunanin yau zata iya cin wani junk food, kaman zata sauka kasa Takara jin wannan weird smell din  na tashi,
Wani zuciya ne yace ta Je ta duba ko ba dan kowa cikin gidan ba ta duba dan kanta dan a tunaninta ko wani wire dinne yake kauri!

A hankali ta nufa balcony din,mata biyu ta gani zaune daya ta juya baya wadda tafi bada cewa nayla ce dan ko ina taga tsinanniyan nan bazata kasa ganetaba ta ayyana aranta, dayar ta kalla hannunta dauke da wani abu in a roll wanda for sure shi taji yana wannan weird smell din, realization ne yayi hitting dinta ta ware ido da mamaki tace WEED, Hannu tasa ta rufe bakinta inda Matan ta kure ta da ido,
Da sauri nayla ta miki a adurburce ta yarda kwalban codeine  din dake hannunta dan bata taba expecting dawowan bazla Yanzuba, saukinta daya ba haysam ne yazo ya kamasu ba!

Kallan kasa inda nayla tasaki kwalban bazla tayi tare da dagowa ta nuna kana ta nuna Nayla, Matan da ke smoking weed dinne Tayi wani dariya irin na yan duniya sabida ita a gurinta dan anganta tana shayeshaye bawani big deal bane, so cike shedancin ta mika ma bazla Hannu tace sunana sally and bazan boye miki ba you're beautiful and breathtaking I won't mind in muka zama frnds,.
Nayla ce ta dan kalleta cike da rashin gamsuwa tace sally!..
Wani side smile tabama nayla ta juya gurin bazla still tana mika mata Hannu,.

Wani kallan Tara saura kwata tabama hannun Sally sannan tayi tsaki ta juya ta bar gurin!.
Kitchen ta nufa tana mamakin dama iskancin Nayla har ya kai shaye shaye, a hankali ta furta ya haysam kana ruwa!
Bazla na bari gurin sally tayi wata dariyan takaici, gabanta Nayla ta dawo tace“ babe what's the meaning of all that na kuzama frnds and stuffs I tot nariga na fada miki Banasan yarinyan ba”!
Dariya sally tayi tace gaskiya nayla bansan baki da wayau ba sai yau, ace ga rare gem a gida amma ki kasa dauka rather kisama kanki kishi akanta na balai ita ba kishiyar ki ba kanwar miji kawai,
Weed dinta taci gaba  da taking tace danasan haka take da kyau ma ni da bazan involving kaina a pictures stuffs Dinan ba yarinya kina ganinta san kowa kin wanda ya rasa!

Bata rai nayla tayi tace “wait sally I don't get all that kina nufin Kice mun Santa kike or what? ban gane ba ko Kin manta im your gf already!”
Wata dariyan duniyanci sally tayi data gane takusa kaucewa daga layi yanzun cikeda wayau da dabara tace of course babe nasani and nafi kowa sannin we are couples ke baki gane mai nake nufi ba let's involve her and expose her  yarda nan gaba ma idan yanada wani slight abu a kanta musaka ya tsane ta then we destroy them both ko kina san kice mun kin hakura da muhseen din, in kikayi hakan bazan ji dadi ba kinsan he's the only man danayi approving kiyi hulda dashi while are we together im sure he wont mind shima,
So yanzu abunda nake so dake let's invite bazla to our world nasan she's still fresh and virgin kinga mun kashe tsuntsu biyu da dutse daya we enjoyed her juice and same time kuma muyi destroying dinta dan we gon make it 2 on 1!

MU ZUBA MUGANI(completed) Where stories live. Discover now