Chapter 30

2.3K 113 1
                                        

MUZuBA mUGANI💦
30

Tunda ta san yau ranan girkintane sai yazama tana jin somehow gaban ta na faduwa because it's obvious zata sake hada gurin kwanciya ne da haysam,,

Wani Karamun confidence kuma taji Yana zuwan mata lokaci daya tunawa da hiranta na jiya dadaddare da khadie!

Tunda amrah tasaki boom a group cewa ita Matan haysam ne shikenan suka sata gaba, with all talks din da khadie kemata na abunda Yashiga some sex life yasaka ma ta daina kiranta dan wata kunya ma take bata,

A jiya kam jinta shiru ba wani da zata kira taji dadi yasa ta kira khadie, bayan sun gaisane, suka dan fara hira dan hiransu wanda dai ya shafi rayuwa kafin khadie ta katse zancen tace " ya haysam dinki kuwa!
Dan yake tayi tace Yana nan yau girkin whore wife dinsane I'm very sure suna makale da juna "
Wani dariyan shakiyanci khadie tayi tace "i guess someone is jealous tin tin,
Dan zazzare ido tayi kaman khadie na ganinta tace "Allah rufa min asiri, jealous ke"
Why should I be jealous of mutumin da ba sansa nake ta yarda kike tunani ba I just love him a matsayin brother na !
Dariya khadie tayi na shakiyanci tace indeed brother! But sexy one you had sex with!

Gasping bazla tayi tace and how do you know about that, dariya ta kuma yi tace it happened ashe well I just predict dannasan ba yarda zaayi ya haysam ya aje zukekiyar Bebe kamanki without feeling the urge of taking you over!
Dan gyaran murya bazla tayi cikeda kunya tace well okay let's talk about something else, tsk tsk khadie tabada sound din disagreement tace no maganan da zamuyi kenan,
Serious voice tasa tace listen sweetheart, forget about wani ariif he's just a first love wanda kika ma san yarinta because nasan lokacin bakisan menene so din bama, although nasan abunda ya faru tsakanin ku zaiji Baa masa dai dai ba he'll fell betrayed and hurt but forget babe lets face reality,
Ya haysam mijinki ne tun kan kisan wacece ke sef and with the way yake zama over protective a kan ki nasan cewa he was deeply in love with you,that man loves you more than word can describe!
And kema nasan you love him amma you just don't wanna acknowledged it,

Lemmi tell you ke da ya haysam fate yariga yayi sealing dinku and nasan duk zagayen da zakiyi sai dai kiyi kigama because that man wont divorce you, so in kina da tunanin zai sake kine ki Auri ariif to ki daina, rather ki nutsu kiyima kanki fada babe, wlh ki kwantar da kai ku zauna lapia, sabida nasan with the way yake baki look din nan you'll receive extreme love, so babe forget about his wife idan kika tsaya cewa dama mijinta ne ba Naki ba I assure you zata kwace miki shi lokacin da kike bukatansa,

So kima kanki fada ki zama mace, karki bari ma tayi tunanin wai ba soyayyan kike ba a yarda kikace, show him love koda a gabanta ne zata kiyaye tasan kema macene da kika isa kika kai, I know you bazzzy You're that kinda hot bitch zakiya komenene kika sa kanki batareda kunyan uban kowaba,
Let's say ba kya san nasa ma kaman yarda kikace duk da nasan munafurci ne, to kikoya ma kanki yarda zaki so sa be doing him things da zaki nemo san nan da kike masa duk inda ma ya buya stop being a hypocrite you're more than that believe me honey,

Naji "cewan bazla uwar zuba kawai and ba hypocrite ba Maman hypocrites, yar iska where do you learn all this stuffs huh?
Wata dariya khadie tayi tace ki zauna kallon ruwa kwado yamiki kafa, kinsamu ma kin shige ni nan ba yarda banyi ba da daddy kan ya mun auren nan yace duk masu cewa suna sona fuck boys ne ba aure suka zo yi ba duk ya koresu, sai dai na fara cin biro yana iya,
Ehen cewan khadie talking about biro how's your admission processing wane school din kika samu,
Dan ajiyan zuciya bazla tayi tace ina taso nama ya haysam maganan ma yacen wai sai yau so wanted talking to dad kuma nagan kar nayi pissing dinshi up so I decided to wait amma nasama admission both kasu da abu bansan wane zanje ba, but I'm very sure kasu ne cos da kyar ya haysam zai barni naje zaria amma ni fa nafisan A. b. u din,

Dan shiru khadie tayi tace its okay talk to him tho nidai nafi miki shaawan ki zauna a kasu din dan I'm very sure ya haysam bazai barki  kitafi abu ba dan dole sai dai ki zauna a hostel!

MU ZUBA MUGANI(completed) Where stories live. Discover now