Chapter 25

1.6K 84 2
                                    

MUZUBA MUGANI💎💍
25
Ring ring ring wayan bazla ya shiga kara ignoring wayan tayi sabida deep inside her bata san wannan precious moment din ya katse, although a tunaninta it was very wrong and dirty amma takasa samun kanta da hanasa,
Karo na uku kenan da wayan ya sake ringing daga ta yayi tare da bata wani smirk yace go on pick the phone, wani irin kunya taji yada baibayeta da abun yafara dawo mata, ya haysam kissed her and she kissed him back, kasa dauko wayan ma tayi, juya masa baya tayi sannan ga wani uban tsoro da ya ziyarceta lokaci guda tasama ranta ya haysam is just a pervert for sneaking and kissing his little cousin!

Wayan ne ya cigaba da ringing so haysam yasa hannu kan night stand ya dauko wayan, sunan dayaga anyi saving number datake kira yasa yaji wani irin kuna a ransa gaban ta ya juyo dan kar ya yanke hukunci cikin rashin sani, yace bazla wanene mi amour
?
Zumbur ta mike tareda mika hannunta dan amsan wayan tace ya haysam dan Allah bani kar yasake kira banyi picking ba,
Baisan lokacin da yace "What the actual fuck? Wayan ya daga yayi Jifa dashi jikin gini da dole ya fashe sabida irin jifan da yayi mata,!
Wani gasping tayi tana mai bin wayan da kallo then ta juyo da kallonta garesa, tace ya haysam?

Bridge din hancinsa ya taba in frustration yace wato ke ba kyajin magana ba? ina tunanin da zan tafi saida nace miki bana san huldan ki da maza amma still ba kiji ni ba and you went ahead da har kikayi saving number din wani da love sign when I'm damn alive huh, yakarasa maganan tareda dukan katifan kan bed din!,

Wani mugun tsoransa taji ya ziyarceta amma still tasan he wasn't in his right mind maybe ko nayla ta rikide ta koma masa, matsawa tayi daga kusurwa tace ya haysam ka dauka abun wani Iri you're just my brother who sneaked and have a sinful kiss with me amma arrif is someone I love and dating muke he wants to marry me, so yaya please stop all this drama I will pretend ba abunda yafaru yau!

Wani gasping din mamaki yayi yace God !you gain liver just three years din nan danayi bana nan like you were telling me kina dating wani? Sinful kiss? You love him?
He wants marry you?
Wani dariyan takaici yayi yace okay mujira da safe naga idan har soyyayar nan taku zata kai and lokacin ne zamugani ko kiss din da mukai sharing is sinful sannan zamuga idan har so called boyfriend dinkin zai aureki bayan wanda ke kanki, ko kuma kimasa kwatancen dakina ya biyo dare ya kashe ni sabida idan har Ina numfashi bawani wanda ya isa!
With that Yafita yabarta nan da tunani fal aranta! Mai yake nufi da dawani auren a kanta, da dai taga tunanin bawani kai mata zaiba ta ja blanket dinta tareda addua ta kwanta Dan tagama yardar cewa ya haysam is sick somewhere ko a inda yaje andaki kansa so for sure tafadama inna da safe aje a duba sa,
Takaicinta daya yau bazatayi waya da rabin rantaba amma for sure da safe dole taje ta siya waya ko da karamine!
Bangaren haysam kuwa wani jirin bacin rai yaji yana neman kada shi a hanya, da kyar ya iya karasawa dakinsa! Yana shiga yaga nayla kwance almost naked a kan gadonsa, tausayinta kuma yaji ya shigesa sabida baya ganin kowa idan ba bazla ba to be sincered shi tun kan ya tafi ma baya enjoying having sex da ita and yasan she wasn't haka before so yanzu bai san ko worst ba amma all he knows yana bukatan mace right lokacin he don't care sabida 3 years ace ba mace gabanka taimakon sa daya yana azumin da Annabi yace sabida gudun aikata barna Dan shi yana kyankyamin Zina and yana kyankyamin mai aikata ta shiyasa yake kafakafa da ta ka tsantsan akan maiyake,
__
The next morning!
Breakfast mai kyau Bazla ta hada Dan yau tun kan ayi sallah tafara shirya table sabida baccin da taji ya isheta, gawani faduwa gabata da take tarasa dalili!
Kowa ya halarci gurin dan yau breakfast din whole family ne sabida tafiyan da zasuyi so har mom da wur wuri suka zo!
After prayers kowa yayi serving kansa yafara topping silently!
Wasa bazla take kawai da straw din cikin fresh Orange juice dinta gaba daya takasa cin abincin farfeson kayan ciki kawai ta iya ci shima kadan, kallan kowa tayi yana cin abincin gawanin shaawa, idanta ta maida kan haysam kaman mene kuwa suka hada ido, dauke nasa yayi tareda bata rai.
Aje spoon din haysam yayi yace daddy inasan magana after breakfast, kallon sa mom tayi cikeda tuhuma, kar ace nayla ma da tunda aka zauna take kallansa cike da shauki ga wani kaunarsa da ka mata gudu ajiki sabida jiya yabata s*x dinda rabon da suyi sharing irinsa har ta manta!
Kallon amrah da Jamal yayi wadanda da sauri suka aje spoon din sukace sun koshi sim sim suka bar area din, bazla na ganin haka dama itama kaman jira take ta mike da niyyan tafiya taji muryan haysam yace bazla sit back abun ya shafeki, kallan kallo akafara exchanging a gurin, jikin ta kaman an zare mata laka ta koma ta zauna,
Sabah kuwa a zuciyanta ta furta this is getting interesting Dan a tunaninta wani abun bazla tayi zaici ubanta a gun so Dan haka tafara cin abincin kadan kadan dan kar ace sai ta tashi,

MU ZUBA MUGANI(completed) Where stories live. Discover now