MUZUBA MUGANI 🚶
21
Mikewa tayi tana mai fuskantansa tace cikeda zumudi “okayy yaya inaji”, murmushi yayi yace okay dama inasan kiringa taya nayla girki a kitchen kingan kema you'll benefit likewise itama she'll ,mai kikaga!
Wata irin dariya ta barke da ita da yakai Aya ta nuna kanta cikin dariya tace ya Haysam how could you, ni ni Bazla ne zanyi benefiting da ya Nayla a kitchen mai zata koyamun,? dariyan take har da kyakyatawa tace “Yaya I'm well know ba abunda ya Nayla ta iya a kitchen kawai dai kace taringa tayani tana gani, inkuma ni zan na tayata saidai na ringa mata wanke wancan miki wancan!
Mikewa yayi ya bata rai yace okay Naji amma kisani wannan maganan taki ta soke zuwa kano ,tafiya yafara dan fita daga dakin, da wani irin hanzari ta mike ta bi bayansa da gudu tayi tight hugging dinsa ta baya tace ya Haysam please, wallahi I was only joking na yarda ya Nayla ita zata koya min girki, beside ni banma iya komi ba Allah ya hay wasa nake!
Shiru taji yamata batareda ya amsaba, jin shirunsan yasa tasake magana cike da shawagaba"ya Haysam please mana kaji Allah najanye maganan da nace" takarasa maganan tareda dan jijjigasa wanda hakan yadawo da shi hayyacinsa because moment dayaji ta a Bayansa jikinta nataba nasa especially matured tits dinta so Baisan lokacin da yatafi cloud 9 ba thinking of taking her right then and there, thinking about all dirty things da zai mata, da sauri ya kawar da duk wani tunaninsa tareda controlling kansa da kore shedan din da ke masa ruri dan yasan for sure idan yacigaba da dauka yanzu zai mata rough stuffs da zai regretting later on, jawota yayi tana facing dinsa cike da dauriya ya saita maganan sa dan he was terribly on!
Okay yace deal "gaba yasake dan tafiya sabida bazai iya minti 2 a dakin batareda anji kunya ba,
Gabansa tasake sha ta miko pinky finger dinta, kallon finger din yayi kana ya kalla idon ta kifkifta idonta tayi three times tana karkatar da wuya tayi wani sound na Umm alamun kai nakejira, da sauri yace don't do that again pinky finger din ya ciro nasa tareda hadewa danata yace promise,
Bai tsaya jin amsanta ba ya bar dakin,
Yana fita ta buga tsalle kan gado yea yea praise the lorddddd!! innna , Amrah , jam jam , ib I'm coming the mufuka through!
Closet ta nufa tafara packing!
Haysam kam Yana fita dakin nayla ya nufa kwalliya yaga tana yi gaban mirror whilst already tagama shiryawa cikin wani brown less fitted gown, karasawa gurinta yayi ya dauke ta chak ya dora kan gado sannan ya tsugunna gabanta Yana binta da wani mayen kallo amma still yaji cewa bafa ita yake bukata a moment din ba amma yasan for sure she's the only halal da zai raba ba wani fargaban zai danasani next day, hannu yasa cikin already putted wig yana caressing without saying any word, although bayasan wig din da takesawa yasha fada mata hair dinta is beautiful the way it is amma taki ji,
Wani kallo take binshi dashi na san ta gano lapia tana Arba da kwayan idansa tayi Saurin buge hannunsa ta mik'e tace “gaskiya Haysam not now inada gurin zuwa yanzu and urgent ne I just received call daga boutique wasu important clients sunzo I can't just be sitting here having sex and stuffs,
Hannunta ya riko ya juyo da ita tana facing dinsa yace what if nace bazaki bafa, kina tunanin wani so called boutique dinki yafi bukata ta,
Hannunta tafuzge tace Allah Haysam kar mumafara haka da kai kafi kowa sanin mom tace kar ka kuskura kashiga gaban business dina idan kuma so kake nakira nafada mata to, just suit yourself for now idan nadawo da night sai na baka mai kakeso amma banda yanzu save your horny self, wrist watch dinta ta duba taga to 5 da sauri ta zari veil, hand bag dinta da car key tayi waje ta barsa nan baki bude cike da mamaki, takaici da bakin ciki ace matanka sai dai tayi so damn abunda take so dan kawai mahaifiyarka ta bata dama,
Mikewa yayi ya shiga bathroom dan he damn need a cold shower bit by bit yake ayyana ma kansa akan lallai hakan bazai iyuba,
Cikin white kaftan ya shirya, ya dauki wasu kaya Kala uku yasaka cikin traveling bag, dakin bazla ya nufa zaune ya ganta kan couch Mac book dinta gabanta its obvious kallo take, danjingina yayi da bango Yana kare ma innocent figure dinta kallo, wani kyau da take masa akullum yaga tana masa, ji yake kaman komai ya tsaya a haka dan zaiyi ta kallonta ne bai gaji ba hakan ma kawai ya Wadatar masa,
Ganin idan zasu kwana hakan bazai gajiya ba yasa yayi gyaran murya dan a yau yake san barin kaduna sabida for sure yau idan ya zauna har nayla ta dawo gidan nan ta same sa to zai iya mata wata illan!
YOU ARE READING
MU ZUBA MUGANI(completed)
RomanceLifehacks Romance Drunk in Love Challenges Lost Lust Hatred Regrets Ku dai biyoni I assure you'll like it insha Allah.....
