MUZUBA MUGANI 🚶
19Zaune yake a airforce base shi da abokin sa sulaiman suna hira a kan earlier work da su kai, wayan sulaman ne yayi ringing so yayi excusing kansa dan amsawa, ganin Shiru shiru bai dawo ba yasa ya dauka wayan sa ya kunna data da niyyan tura abu ga best frnd dinsa sadeeq daya ke Italy dan wani years course,
Messages suka fara shiga masa,but bai bi takansu ba ya nufa na sadeeq, after sun gama maganan da zasuyi and all buddies time ya fita kaman zai kashe data dinsa sai yafasa ganin message daga nayla Wanda yasan rare abune tamasa magana a WhatsApp indai yana gari,
Hotuna yagani guda uku, kaman yaki budewa dan yasan attimes nayla can be stupid, amma sai yaji wani sudden urge na budewa yazo masa so without thinking twice yayi downloading pics dinWani tashin hankali da Bacin rai ya ziyarcesa ganin bazla jikin wani namiji Wanda bai sani ba, all he knows cewa a makaranta ne sabida tana cikin uniform dinta, and definitely guy din a makarantan yake,
Wani mugun bacin rai yaji ya taso masa jijiyan kansa duk ya tashi, key dinsa ya fusga ya nufan motan sa,
Allah kadai ne ya kaisa gida sabida yarda yake rough driving ,
Horn kawai yake dannawa a bakin gate din ko gama budewa baayi ba ya fige motan yayi ciki,Bazla, bazla, bazla kwala Mata kira yake tayi batareda kakkautawa ba , bibbiyu yake tsalake stairs din bai tsaya ko ina ba sai dakin bazla yana murada handle din kuwa ya bude luckily bata kulle ba,
Yana shiga tana fitowa daga bathroom da alaman alwala ta dauro, cike da rashin fahimtan baccin ran nasa tace ya haysam lpia,? rufe bakinta yayi daidai da daga Hannu dayayi ya saukesu kan fuskanta,
Wani ihu tasaka tana neman ma buya dan Ga dukkan alamu ba a saitinsa yake ba,
Bathroom tayi niyyan komawa da Sauri yasaka hannunsa ya jawota baya, Hannu ya dora a lips dinsa yamata alamun da tamasa shiru, haysam din datasani a kademi ne ya dawo mata ba shiri ta hadiye kukan ta, wayansa ya ciro ya nemo pics din yace uban wanene wannan?, wato abunda kike yi kenan a school din right,
Karama dake har kinsan warmth din namiji,Wani masifa ta hango tattare dashi ga kuma wani mugun mamakin ganin hotonta da sir aydee all curled in him, abunda yafara fado mata shine wanene yamata wannan cin mutunchin and shin me ma zata fadama ya haysam ya gamsar da shi,
Wani tsawa daya buga mata shi yadawo da ita daga duniyar thoughts dinta,
Zakifada mun uban wanene wan nan din and uban menene tsakanin ku, how many times yayi touching dinki ko sai nayi kasa kasa dake a gurin nan tukkuna,Kar kada kai tafara yi dan bata san tayi involving mutum da yayi comforting dinta lokacin da take bukata, kada masa kai tafara tace ya haysam wlh ba abun da kake tunani bane Allah ba ruwansa, wani tukukin bakin ciki ne ya fado masa jin wai kare wani namiji take gabansa namijin ma wanda a ganinsa advantage dinta ya ke dauka,
Baiyi wata wata ba ya cire USB din charger dinta yafara dukan ta dashi, ba abunda ke tashi sai kuka da Ihun bazla tana kururuwar basa hakuri, sai da ya Zane ta ciki da bai sannan sai ga Nayla ta shigo ciki da sarsarfa, tun shigowansa ta ke labe tana sauraransu Dadi kaman ya kasheta yau haysam na suburbudar Bazla dan haka dadi kaman ya kashe ta dan effort dinta bai tashi a banza ba!Hannunsa tayi Sauri rikewa tace haba honey bai kamata kasamu karamar yarinya kaman wannan kana dukanta hakaba, munsani duka tayi laipi amma ba haka yakamata ayi settling abunba, kasan abunka da yara da suka kai stage din puberty dole sai anasa musu ido, ban tura maka pics dinnan dan kamata haka ba nima dana gansu narasa tunanin mai zanyi shiyasa na tura maka if to say nasan duka zaka mata we could have settled it ni da ita kafun kadawo,
Wani sharp look bazla ta bata jin cewa itace ta tura ma haysam pics dinnan amma abun tambayan dayake mata yawo akai shine wanene ya mata wannan pics din har ya tura ma nayla, mene tsakanin nyla da wanda ya turo wannan pic's, what was that suppose to mean? Kenan nayla stalking dinta take har a school!
"aure take sone kasan yaran zamanin nan are into premarital sex I'm very sure bazla ba virgin bace so why not kawai a katse so called school dinnan shi wannan particular guy din ya aureta, karta jamana abun kunya "maganan nayla ne ya fito da bazla daga deep thoughts din data shiga bata san lokacin datace "uwarkice ba virgin ba shegiya, shedaniya in Allah ya yarda sai kin lalace duk da dukan da haysam ya kai mata bayaji zatayi shiru cikeda tsiwa tace wlh ya haysam yau nagama zaman gidanka,ke kuma nayla wlh sai na zamar miki ciwan kai, wani Mari haysam ya kara bata ganin baza tayi shiru ba yace dan ubanki matata kike Zagi agabana saarkice, ?
YOU ARE READING
MU ZUBA MUGANI(completed)
RomanceLifehacks Romance Drunk in Love Challenges Lost Lust Hatred Regrets Ku dai biyoni I assure you'll like it insha Allah.....