chapter 27

1.7K 103 6
                                    

Muzuba mugani💎🌚
27
Wani kallo yasmeen tabata irin she wasnt surprise taga bazla a gidan,
Sally ce takatse shirun da magana tace lallai bazy Ankara girma kinyi wani fresh abinki,
Murguda mata baki bazla tayi tace oho yau kuma ta nan kika bull kenan, dauke ido tayi daga gun sally dan gani take kulata ma bata lakacine tace "ke yasmeen as I was talking mai kikazo yi gidannan,
Wani smirking yasmeen tayi tace ina cewa ba ke kadai keda gidan ba right, in kina takama nan din gidan yayankine to akwai matarsa a ciki,
Wani murmushi bazla tayi Dan ga dukkan alamu basu fada mata bazla Matan haysam bace,
Dan juya ido bazla tayi tace ashe ma bakida wani matsayin agurin su to for you information --
Bata kare maganan ba Sally ta katse da cewa wai inna nayla ne jamaa Dan bataso bazla ta fasa kwai yasmeen ta fadama arrif at least idan suka barsu tare relationship dinsu zai masu amfani wani lokacin,
Muryan nayla suka jiyo tana saukowa tace Naji kaman ana nemana,
Da sauri yasmeen ta karasa tareda hugging nayla,
Wani kallin tuhuma bazla ke binsu da shi dai Dan bata fahimta ba, chan kuma realization Yayi hitting dinta, lokacin da aka mata hoto da arrif fada tayi da su yasmeen sannan hotonnan ta gurin nayla ya haysam ya samesa and yanzu kuma ga yasmeen tagani cikin gidansu kenan yasmeen tamata hoton nan ta tura ma nayla, kenan yasmeen ke spying dinta a makaranta!
Tun humiliation da dukan da tayi facing gurin haysam akan abun tayi, batayi wata wata ba ta matsa tareda daga hannu ta dallah ma yasmeen wani kyakkyawan Mari, kafun tasan mai ke faruwa takara sarara mata wani, zafin marin yasa ta rarumo bazla dan suyi rigima, da saurin nayla ta janye bazla dan tasan abu ya bace to sun shiga uku gun haysam, hanye yasmeen Sally tayi duka suna bin bazla da kallo,

How dare you slap me you dirty slut "cewan yasmeen,
Wani dariyan rainin wayau bazla tayi tareda kwace jikin ta daga gun nayla tace and If I get the chance I will slap you hundred, thousands ke I hate you to the limit that I want to kill you, you dirty ugly lesbian, Sakan baki duka sukai suna tunanin ina bazla tasan yasmeen is one of them yarinyan sally ne sosai,shiru yasmeen tayi tana fiki fiki da ido tunanin ta ko bazla ta taba ganinta da frnds dinta a school ne,

Masifa bazla tacigaba Dan ita bata masan ko yasmeen is one of them ba kawai ta fadane Dan ta ganta tareda da sally and to her surprise bata musa ba, yatsa tasa tareda Nuna ta tace the first one is for pics din da kikamun da sir ariif kika tura ma ya nayla! The second one shine na sunana daya baci gurin ya haysam na wani lokacin and for all I've been through akan abun!
Hannu ta daga tareda Nuna sally da nayla tace ku kuma remember I have your both dirty 2 secrets so just be careful with me kusan limit dinku Dan wlh idan nafara muku haukana gidan nan Yamaha kadan dan sai nayi kashi kuma yashafi kowa, ba wanda cikin ku zai nunan yatsa ban karya shege ba!
With that ta bar musu gun tareda barinsu cike da mamaki, zama sally tayi tareda date ka ta tace ke babe it seems yarinyanan naku zatayi wuyan dealing with, she's very rude and arrogant!

Tashi sukai tareda shiga ciki suna jajanta abun, cikin hiransu ne nayla takalli sally yace babe I'm tired fa so nake na haifa baby da haysam almost five times kenan fa ina zubar da shi,
Wani kallo sally tabata tace. Okay go ahead bazan hanaki ba amma kisani akwai rashin Dadi tsakaninki da muhseen I tot kince yace karki kuskura ki haihu and I'm very sure yarda kike maganan sa he's very dangerous,

Kama saukan aradu taji abun Dan ta shaafa da batun, wani Saban tsoransa kuma taji ya dirar Tama, wani ihu tayi in frustration tace ohhhh wlh I'm tir3d da wannan so called relationship din tskanin mu I hate it bawani gain, wani dariya sally tayi harda hawayenta tace okay Allah ya baki saa, just know kina wasa da fire!

Tun abun da yafaru bazla bata sake fitowa ba, ba abunda yayi balain shakamata kaman yarda bazata iya ma yasmeen dukan surfe ba, abincin ma ji tayi ta koshi so bata iya cin Komai ba kuma, kaman kuma an tsikareta ta mike tareda shiga kitchen dinta, kasancewar ya aje mata komai na bukata a cikin kitchen din shiyasa taji karfin gwiwar yin girkin Dan bata san sauka kasa gaba daya,
Kaman zatayi wani heavy cook din sai kuma tayi tunanin idan ka tayi wazaici bayan ita, sharp sharp tayi making butterscotch oatmeal,
dama already tayi wankanta spandex shorts tasa da mini bodycon,
Zama tayi tareda sa spoon cikin butter scotch oatmeal dinta bismillah tayi tafara kaiwa baki at same times kuma ta tafi deep in thoughts,
Batayi wani aune ba taji anyi sama da ita , wani ihu tasaki wanda yayi dai dai da daguwanta sama, kafun tarufe baki taji an rufe mata baki da familiar mouth din da ta sani, a hankali ta bude ido, Arba tayi da haysam wanda idanunsa straight cikin nata suke whilst lips dinsa kuma kan nata yana neman way, without thinking tayi rounding legs dinta a waist dinsa tareda basa entrance sukafara kissing in a perfect way, smiling yayi inbtwn the kiss ganin yarda take enjoying whole scene din without complaining ko nuna bata so,

MU ZUBA MUGANI(completed) Where stories live. Discover now