Chapter 8

1.9K 116 4
                                        

Muzuba Mugani👣💃
Wani kallon what's going on yabasu sannan yakarasa yaja kujera kusa da inna ya zauna, kallonsa ya maida kan bakuwar fuskan yace Sabah yaushe kikadawo daga gidan aunty aishan, wani make murya Sabah tayi tace yayana jiya da dare nadawo inata nemanka amma duka jiya bangankaba harnafara tunaninko ka KOma ne, Dan yake yayi yace ayya ai tunda mom tasan kindawo it's okay, itadai inna observing kowa take agurin batareda tacewa kowa cikanka ba aduaa daddy yayi Sanan kowa yafara cin abincinsa silently whilst tsakanins Sabah da bazla sakon kalon banza ne Cike da kiyayya Wanda Sabah din ketabata,
A hankali bazla ke aayanawa itadin wacece dan Ga dukkan alamu bakaramin Bali zasuyi ba..
Bazla yarinyan yayan mom ce budurwace yar shekara 18 shekatanta na biyu kenan a gidan so haysam, tazo gidanne sabida makaranta da take a nan buk gakuma iyayenta mazauna abuja ne dole sai gidan Auntyn nata zata zauna,,
Tunda Sabah ta Dora idanta kan haysam taji duk duniya bawanda take so Sama dashi Dan haka ta kudiri niyyan dole ne yazama nata kuma ita kadai dalilin hakanne yasaka kwata kwata bata shiri da matarsa nayla,
Sabah takasance yaranan ne masu dorama kansu shegiyar karya Dan ko a school gang dinsu va Dan talaka Dan acewarta ai harka da Dan talaka asarace dakuma jawowa kaima yashafamaka kashi tsiya, shiyasa tunda taji labarin bazla da inna taji bata kaunarsu ko kasan musamman dataga haysam yashiga gurinsu bugu dakari harda kebewa da wata kwailar yarinyan acewanta, dalilida hakanne yasaka ta kudiri niyyan dole ne zata dauka mataki kan bazla...

After kowa yaga breakfast ne mom ta Kala haysam da yaketa Jan inna da tsokana irin na kaka da jika wani takaici taji ya dunkule mata , Dan gyaran murya tayi tareda mikewa tace haysam inason magana da kai biyo ni, gaba tayi shikuma yabita abaya,
Mikewa inna ma tayi tace bara madam shiga ciki na kishingida Dan gaba daya bansamu wani baccin kirki ba,tashi daddy ma yayi tare da mata sallama akancewa shima sunada wani taro da suke na lawyers duk Saturday, so sai akabar parlor din daga Amrah, Sabah, Jamal, sai bazla..

Koda haysam ya Tarar da mom a daki ya Ja stool ya zauna yace mom Allah yasa lapia.
Wani irin masifa ta Haushi da ba lapia ba kaga haysam kafidaga idona inrufe menene alakanka da yarinyan nan Mai zubun shaidanu Dan kana gani ta ba Kalar arziki taredasu,
Da Sauri ya katseta yace haba mom Koda ace baki san bazla ba ai ba kyace hakan akantaba musamman ma da yanzun kinsanta kuma Kama yarkince tunda yar yayan daddy ne,
Cikeda masifa ta tareshi "rife min baki shashasha da Kaje chan kenan shanyeka aka da har zakafada mun hakan ba, kafita idona tun wuri narufe Dan walh Zane sabamaka akan yarinyancan, kuma dakace yatace ni Allah ya tsareni ban haifa ya irin waccan ba, kuma inaso goben nan ka Kama hanyan gidanka zaman da kayi hakannan ma yaisa sakaran banza kawai tashi kafita kana gurin,,

Kasa yayi dakansa Dan shi yarasa gane kan mahaifiyar tasa gaba daya idan tayi wani sai kansa ya daure, hakuri yashiga bata Dan ya kashe abun tun kan aje koina sannan yatashi yafita adakin,

A fusace yasauka parlor fu yazo zai wuce su da Sauri Sabah ta tashi tayi gunsa ta rikeshi "yayana what's wrong"
Wani wantsalar da ita yayi yafice a dakin.
Wata dariyace ta kufcewa bazla wadda ita harga Allah batasan ma tafitoba..
A sukwane Sabah ta juyo tace kutmar ubancan ni kikema Dariya, aikuwa yauzanci ubanki bazar bazar ta taso tayo gun bazla ita kuwa gani. Haka yasaka tamike tafiya aguje tayi part dinsu still kuma bata bar dariyan ba..

Ganin bazla tagudu yasaka Sabah tagita ruwan rashin mutumci tana wlh sai ta hana yarinyan nan Shan ruwa a gidan, Amrah kuwa mai zatayi banda Dariya, tace aunty sabah tsakani da Allahfa kinda abindari inbanda abunki yazakiga mutum ciki fushi kice wai zaki ne kiji maikedamusa mutum dinma ya haysam ni wlh Banga laipin bazla dan tayi Dariya ba Nima dariyan kuka bani ai , sai kyakya Amrah tasa Dariya wanda sosai ya kufular da Sabah kwafa kwai tayi ta wuce ciki dan tasan ko giyan wake tasha bata Isa ta taba Amrah ba dan mom akan yaranta da uban kowama yinta zasuyi....

Washe gari da sassafe haysam yabar garin kano zuwa kaduna don cikin gidan da maihaifiyarsa kawai yayi sallama..
after Anyi resuming school daddy yanemawa bazla makaranta su Amrah intercontinental schools kano isk dama amran ma js1 zatashiga so sai yahadasu duka same class..

MU ZUBA MUGANI(completed) Where stories live. Discover now