Muzuba MUGANI 👣💕
15
Sharp sharp tashiga kitchen din ,sai da ta sake wanke duk wani abu da zatayi amfani da shi kafun ta dora tunkunya, tunanin abun da zata dafa wanda ba zai bata lokaci ba tafarayi, wani idea ne ya fado mata so batareda bata lokaci ba ta hada musu spaghetti squash da sunrise cocktailTunda tafara girkin wani kamshi mai Dadi ya bugesa, a hankali ya lumshe ido dan rabonsa da jin kamshin girki mai Dadi haka tun a kano"
Wani sudden nishadi yaji yana ratsasa sosai!
After lokaci kadan tayi replacing warmers dinta dana lami!Tunda ta shigo parlor in yake binta da ido cike da wani yanayi da shi kansa ba zai iya fassarawa ba, mamaki yake yarda bazla daya sani ta kidimi ta chanja lokaci daya although a gurin sa har yanzu yarinya danya shadaf take!
Tunda ta fara zirga zirga a gurin takejin alamun Ana kallonta, juyo wa tayi da ta tabbatar da kallon nata akeyi, juyowanta keda wuya yayi saurin dauke idanunsa daga kanta tareda Mayar dasu kan wayansa!Dan murmushi tayi kana ta taka zuwa garesa, tace"ya haysam food is ready, Shiru yayi mata kaman bai jita ba sai da tasake cewa ya haysam food is ready sannan ya dawo da idansa gareta tare da cewa "oopz na manta girki kike Ashe, mikewa yayi yace although I'm kind of full zan taimaka na dan ci sabida in ban maci ba asarar abinci za'ayi,
Gaba yayi yace bara na gwada cin jagwalgwalo nan amma kadan kar yayi upsetting mun ciki, dan murmushi tayi aranta tace ni dai nasan I'm a good cook kuma na yarda da kaina, and ga dukkanin alamu ma nafi so called wife dincan nashi iya girki!
Karasawa dining area din tayi ta jawo plate tayi serving ɗinsa, wani kamshi ne ya bugi hancin sa dan tun bude warmer in yaji yawonsa ya tsinke amma gudun raini sai yayi kaman abincin bai damesaba, sunrise cocktail din da ya bada kallon separate milk and red ta tura masa gabansa gently wanda dama already two cups ta hada, ganin baida alamun ci yasa tace "ya haysam ga abincin nan excuse me!
Ganin da gaske tafiya zatayi batareda taci abincin ba wanda wajen hour kenan da zuwanta and yasan definitely tanjin yunwa, hade rai yayi yace ke Ina zakije,
Juyowa tayi tace ya haysam zanje nayi wanka ne sai anjima zanci abincin bana wani jin yunwa,Mikewa yayi yace okay fine kifanya, ki dafa abinci kice mun bazakici ba, are you for real? You ain't eating! Neither will I "dan bazan dauka risk in ci na mutu ba who knows idan ma poison kika samun, mutum yadafa abinci yaki ci? That's weird!
Ganin da gaske barin gurin zaiyyi yasaka ta zuwa dining din tana wani chuna baki, abincin ta zuba daidai cikin ta tafara bubbuga fork a Akan plate din "gashi nan ai ni naci ban mutuba I'm not that wicked "tafara tana wani pouting lips din da yayi mata mutukar kyau!
Jiyayi kaman yaje yayi kissing little cute sweet lips dinta, da sauri ya karya thought dinsa ,what's wrong with you haysam!
Karasawa table in yayi tareda gumtse dariyan da yake niyyan fito masa sabida yarda ta bata rai a lallai an mata ba dai dai ba', yana gama cinye abincin dake plate in ya jawo warmer din, Hannu tasaka ta rike yaja ta ja, kallon irin what's wrong with you yabata, kifkifta idonta tayi in a childless way !
Da sauri ya dauke idonsa sabida wani abu da yaratsa masa yace don't do that again,
Bata gane mai yake nufiba dan haka tace ya haysam Kafa gama cin abincin nan kar kaci da yawa yasa maka ciwon ciki, remember you were full from the start!Dariya yasaka daya fahimci abunda yafaru, itama dariyan ta tayasa, after sun gama cin abincin ta tashi da niyyan Zuwa tayi abunda ke gabanta, a hankali taji yace "you're a good cook by the way, thank you yar inna "
Dagudu ta wuce sabida wata kunya dataji ya rufeta,
Dariya yayi silently yace I think I like her!!After tayi wanka tayi sallah, rage kayan jikinta tayi ta kwanta sama bed dinta sabida gajiyan da taji ya zo mata lokaci daya'
Bangaren haysam kuwa tunda yayi wanka, ya shirya cikin ash sweat pants da white armless shirt, dan kakkauda kayayakin da ke bedroom din yayi cike da takaicin ace yanada mata amma part dinsa all messy, kuma ace shi bazaiyi magana ba, dan akwai lokacin da su kai fada Akan gyara masa daki tace ita saidai lami tana gyara masa dan batazo aure dan tayi share share ba, shi kuma ya dage Akan baiga dalilin da zaisaka wata da ba muharramarsa ba tashiga masa daki da sunan gyara,
Da rigiman Nasu yayi nisa gurin mom ta kaisa kara, sosai mom ta nuna fushinta tareda ce masa indai lami bazata masa gyara ba to ta barsa, dan mudin abun nan ya kara hadosu taji ran nayla ya baci to sai sun raba hanya,
Jin furucin mom yasaka kawai ya zuba ma naylan ido!
![](https://img.wattpad.com/cover/196043085-288-k865997.jpg)
YOU ARE READING
MU ZUBA MUGANI(completed)
Roman d'amourLifehacks Romance Drunk in Love Challenges Lost Lust Hatred Regrets Ku dai biyoni I assure you'll like it insha Allah.....