MUZUBA MUGANI 🖊
38
Tunda mom ta faɗawa haysam su inna sun tafi kademi gaba daya yaji ba dadi, dan yayi missing matarsa sosai dan niyyansa Koda basu shiryaba lokaci daya yayi dan mata wayau, yaso ya bisu kademi din amma Yanayin aikin sa ba zai barsa ba so sai yayi deciding tafiya in yaso ya dawo idan ya samu lokaci haka,
Kwance yayi kan gadon dakin ta Yana shakan left kamshin ta kai, after ya gama amsa video call din abokin aikinsa ne kan new changes din da suka samu a jiragen ruwan da aka shigo musu dasu daga India, Yana kashe wa message ya shigo masa da bakuwan number, yana shiga yaga anmasa forwarding voice note, kaman ya fita amma curiosity ya hanasa, so after yayi downloading vn din yayi pressing tare da bada duka sauraronsa, kwatsam ya tsinci muryan nayla tana fadan abunda yasaka kwakwalwansa ya tafi yawl wucin gadi,
"Lallai sally kina wasa cikin haysam na hudu kenan Ina zubarwa so wannan ma banji wahalan barar da shi ba as far as Zan zauna lapia da muhseen, shima time nakeso na basa kafun na tarkada keyansa yayi gaba dan wannan sai na shirya masa bana kadan ba, haysam kuma yazama nawa ni kaɗai bayan na kora waccan yar mai Kama da aljanu, nayi bushasha ta san raina in yaso sai na Haifa masa yara ko naaane"
Maganan da nayla ke fada ma sally kenan wanda batasani va Ashe recording tayi incase Abu ya bace musu shiyasa tabama muhseen,
Numbern da aka tura masa vn din yafara dialing amma yakishiga , ransa ba karamun bacci yayi ba musamman idan yatuna Yaran sa hudu tana kashe wa, baisan lokacin da wani zazzafan hawaye ya zubo masa ,hannu yasa tareda gogewa Yama rasa me zaiyi yaji dadi, inallilahi waina illaihir rajiun,yaringa maimtawa har saida yaji zuciyarsa tayi sanyi dan yarda zuciyarsa tayi zafi Din nan idan ya hadu da nayla harbetane kawai zaiyi zuciyarsa tayi sanyi, gudun karya aikata hukunci cikin zuciya yasaka yayi lamo yanata kiran sunan Allah a haka har bacci barawo ya daukesa!
Kiran sallan azahar ne ya tasheshi, wajajen 2 Yama mom sallama dan ko lunch da tace ya tsaya yayi kiyayi sabida yakosa yaje yayi intriguing nayla, cike da nustuwa yayi tuki har cikin garin kaduna, dan idan ya sauko fushin dake tattaredashi yace dashi zai tuki to bai tunanin zaikai Kd lapia,
Karfe 4 yashiga garin sabida yanayin hanya, sallah yayi a nearby mosque kafun yayi parking motansa a bakin Gidan sa sabida bazai iya wani dadewa Gidan ba ,,
Shiru yaji parlor din dan ko motsin lami baijiba a maids quarters, zama yayi kan cushion dan baya ma tunanin nayla tana gida, ta iya iyuwa tana gurin sex guy dinta ko kuma yawon barbada dan he's not sure idan tana zuwa boutique Dinma tunda enough workers takeda, mikewa yayi dan nufa dakinsa ya dauko abunda zai bukata yafita dan Gidan jinsa yayi damn dry,
Key din room dinsa ya fara murdawa kaman menene yaji kanana surutai a bakin dakin nayla wanda ya tabbatar masa tana ciki, so gadan gadan ya nufa dakinnata dan yau dole zasuyita ta kare, dolene tabar masa gidansa dan zamada murderer irin nayla banasa bane and yakudira aransa kan he'll make sure ta yi bayanin abunda ta masa,
The more ya kusa nufa dakin ta ɗin the more yake jin wasu silent moans, saida ya zo Daf da bakin dakin nata yaji sautin moans din ya karu and wanda daga bakin nayla yake fita, wani yankewa gabansa yayi yafaɗti da bell yayi ringing akansa, dan its clearly wani katon ta Kawo masa gida, idanunsa take suka sauya kala, baiyi wata wata ba ya murdawa knob din wanda Kuwa yayi saa abude yake alamun kenan baayi tsammanin dawowansa ba,
Bakaramin tashin hankali ya tsinci Kansa ciki ba dan badaban ya dafa bango da sauri ba to tabbas sai ya fadi sakamakon mumunan ganin da yayi kan couch din nayla, duk wata aduaa da tazo bakinsa furta ta yake, tuni yaji wata muguwar zufa ta keto masa, nayla ce kwance Saman couch din all naked sai wata mace da baiga fuskanta ba Samanta Suna tribadism, nayla ce ta fara kula da shi da sauri ta ture sally wadda sai lokacinne ya kula da ita dince, da sauri ta rarumi riganta tasaka whilst bazla ta jawo towel din da sukasa kan couch din tarufe jikinta dashi tareda masa tsurutsuru da ido dan wani lugude girjinta yafara ganin haysam cikin wani matsinancin halin da bata taba ganinsa a ciki ba da a ainayin lion dinsa ya fito,
YOU ARE READING
MU ZUBA MUGANI(completed)
RomanceLifehacks Romance Drunk in Love Challenges Lost Lust Hatred Regrets Ku dai biyoni I assure you'll like it insha Allah.....
