Chapter 22

2K 111 2
                                        

Muzuba MUGANI 🚶

22
Table for three suka sama, tunda suka shigo gurin bazla keta zumudin haduwa da ib dan sosai tayi missing dinsa it's been a damn year already!
Muryansa tajiyo cikeda murna yana holy Besty is here, gudu gudu sauri sauri haka ta Karasa gunsa batareda tunanin wani damn shit ba tayyi hugging dinsa, without choice yayi hugging back with so much happiness dan shima yayi missing bazla sosai, breaking hug din yayi yana kara kallonta yace omg bazy kingan yarda kika zama wata big girl I hope NTIC senior guys basa kawo hari babe you just so damn fresh and hot yakarasa maganan yana rike saitin heart dinsa, duka ta kaimasa tace get out you'll never change!
Gyaran murya Amrah tayi tace will you both fucking noticed I'm hang behind ko sai kungama gross missing stuffs dinku?
Wata dariya ib yayi tareda Nuna Amrah yace girl is jealous okay we noticed you, dont be a jealous bitch we are always together a school,
Dariya tasa tareda zama tace what so ever let's get down to shit we here because of!
**
Hira abokinsa ke masa sama sama  yake ji, kaman ance ya daga idonsa, bayanta kawai ya gani ya gane itace, mamakin mai sukazoyi nan din bai gama kashe saba ya ga ta Karasa da sauri gurin wani teenager boy tare da hugging dinsa,  wani abu yaji ya chokesa a kirji mai zafi, ganin sai washe baki take on damn someone's body,  spoon din ya buga yana fadan wani sillent what the fuck :-* uban mey ma yarannan suke a hotel, yunkurawa yayi zai tashi da sauri abokinsan mai Suna zayn da yagane Amrah yace chill man don't judge abun nan haka a cikin jamaa and man kalla ba sistern kane ke hugging stuffs dinba fa, someone else danake tunanin frnd dinsu ce and there are young ma just pretend baka ganta ba yarda suma basu ganka ba, haba big bro, yakarasa maganan da tsokana tareda sake cewa ni girl din ma ce tamun wlh so pure, zakafara ganin zarya na gida dan for sure Amrah zansa ta mun hanya,

Wani banzan kallo Haysam yabasa sannan yace koba hanya ba, abun bada kai da neman raini, to wlh badani zaa siya wannan rainin ba and for your information bazla is also my little sister you dickhead yakarasa zancen yana kare wani Tamau da rai shi a dole bazai ja masa rainiba,
Wata dariya zayn yasa yace oh ashe ma gidane, wai raini, kai kasan wannan ni bansan sa ba All I know im deeply in, drink din gabansa yayi sipping yace bazla bazla, hannunsa ya saka kan na Haysam yace man sunan ta yadace da ita fa it damn define her, dan  Allah big bro inaciki a shigar da ni,

Wani kulelen bakin ciki wanda Baisan na menene ba ya ziyarcesa jiyake kaman yakama zayn yayi ta bugun bakinsa sai yaga yana jini, phone dinsa da car key ya dauka tareda mikewa dan baijin zai iya cigaba da zama da zayn yana koda san da yake ma bazla ba, dan sake fuska yayi dan yaga zayn yafara masa wani suspicious kallo, daga gira yayi yace man I'm off and for your another information bazla is already taken tun tana karama aka hadata aure da wani dan abokin dad somehow promise marriage , kuma shine reason din dakaga nayi running wild danaga tana hugging some random guys, so you back off,

Wani dafe goshi zayn yayi yace ochhh my bad nayi late, dan ba Dan aure kace ba da bayarwa ne da nashiga takara kuma I'm very sure sai na buge guy dinnan, amma in rabo nace muna nan zuwa she's to young da yanzu ne zata gane mai takeso, so ni dai in auren ya bace ka makalani,

Wani banzan kallo Haysam yabashi yace Dan iska tareda yingaba, dariya zayn yasa tareda tattaro abubuwansa yace Naji Allah dai yasa ba kaine Dan abokin dad din ba dai,
Banza Haysam yamasa tareda kallon Inda yaga su bazla amma wayam, waige waige yafara amma baiga ko burbudinsu ba, dafosa yaji zayn yayi yace man wai kana neman su bazla ne ai kana bunbuminka suka fice nikuma namusu cover saboda gudun kar ka basu kunya gaban abokinsu,
Wata harara Haysam yabashi yayi gaba zayn din yabisa abaya yanata zolayar sa!

Bangaren su bazla kuma sunafara cin abincin ib yayi suggesting da suje Roxy amusement park dake ahmadu bello gra, a after all stuffs bazla tace ai da sauran time we suppose to vibe till the end of today please let's do that, shiru Amrah tayi kan tace okay we won't pass 8  a waje, marhaba cinema sukaje the kissing booth suka kalla bama akai ga karasawaba wayan bazla yafara ringing ganin sunan ya Haysam yasaka taki dagawa rather tace su tafi gida, already dama ib yazo da driver dinsu so sukayi dropping su Amrah gida!

MU ZUBA MUGANI(completed) Where stories live. Discover now