MUZUBA MUGANI🖊
36
Washe gari tunda asuba tayi wanka dama already ta hada kayanta tun daren jiya, Ashe idan ta tsaya jiran ya haysam ya kaita gida bata haifu bane ma, dan bakaramun cin fuskane da wulakaci ba wato yaje yace tayi laipin neman matan sa tareda kokarin zubar masa da ciki shine ya kawota gida kome?
Gari na fara haske ta sauka da trolley dinta luckily bataga kowa ba Kuwa, tana fara tafiya dan nufan hanyan fita taji anjanyo ta, ido biyu tayi da nayla wadda tana ganinta ta fashe da dariya, inta nunata sai ta nuna trolley din, juyawa bazla tayi dan barinta gurin dan tasan Idan ta tsaya to tabbas kashinta zai shafi nayla, dan cikin wani irin bakin ciki mai tiriri take, muryan nayla ne ya Daki kunnenta Inda take cewa "baki san tuguna ba bazla, da ace kina da wayau lokacin da na Kawo miki bukata ta da bakiyi Watsi da Ita ba kinga Baki alaikum ba maiji ba mai gani amma yarinyan nan sabida Taurin kai kikayi burus da abun yanzu ga irinta nan Ai kina Ji kina gani zaki bar gidan abun kaunar taki, kuma abin bakin cikin da Jan fenti jikinki dan kallan yar iska, watsatsiya yake miki, takarasa zance da dariya!Bin parlor din bazla ke yi da kallo aikuwa idonta yasauka Kan flower base dake ka center table, batayi wata wata ba ta rarumesa tare da makama nayla a goshi, lokaci daya nayla ta saki wata Kara,
Nuna ta da yatsa bazla tayi tace, kina Tunanin wai kinci nasara ne dan wannan dan Ka rarramin tuggun naki, to ni Wallahi da kika ganni nan ba irin abunda ban iyaba Ina tunawa da Zaa mutu ne, sannan ki rubata ki aje mugu baya taba lasting, kuma in kina ganin karyane muzuba mugani, karya low budget hoe, da haka tafice a gidan tareda barin nayla na bleeding!Bata zarce KO Ina ba sai tasha, Wanda tareda ita aka bude, motan da ta shiga su suka fara tashi sai kano, karfe 10 suka shiga kano, napep ta shiga ya kaita gida koda ta shiga mommy tagani a parlor tayi baki, ji tayi Kaman ta wuce kawai musamman da Taga idanun ƙawayen mom guda biyu a kanta, amma tunawa da tayi ita ta Haifa Mata haysam duk da abunda take ji aranta gama dashi amma taji bazata iya wucewa batareda girmama mahaifiyarsa ba!
Sallama ta musu, da faraaar da bazla bata san mom na da ita ba ta amsa tareda tasowa gareta, dan yake bazla tayi tana mai cewa mom Ina ƙwana, kokarin tsugunnawa take amma mom ta riketa da faraaar ta tace " haba aa don't stress yourself da abunda ke cikin ki I'm okay, kunsha hanya Ina haysam din ta karasa magan nan tana dan lekawa alamun tsammaninsa take,!Dan murmushin da bai kai zucia ba bazla tayi dan duk sabon abun ya zamar Mata abunda bata Sabah gani ba amma jin tayi maganan ciki Takara tabbatar Mata cewa da biyu take Mata new mutuncin sabida taji tana da ciki, a ranta tace "wonders ",
Batare muke ba mom",
Dan hade gira mom tayi da confusion tace Kamar Yaya ke dawa kuka Zo kenan,
Ni kadai bazla ta bata amsa cike da kosawa dan bata san wannan new drama din tafi gane ta kyaleta ta Je gun innarta,
Jan hannunta mom tayi tace shigo mushiga daga ciki da murnar ta tayi maganan Kaman ta maida ta ciki, gaisar da bakin mom tayi Inda suka amsa Mata da faraaar su!Amrah ce ta sauko daga part din mom Kaman ance ta dago idanta Kuwa ta sauke su Kan bazla, da gudu ta karaso tareda rungumeta tightly, duka mom ta kaimata tace kaji mun sakarar wofi sai kin karyatane bakiga tasha hanya bane,
Dariya Amrah tayi tace mom bazaki gane ba ne I fucking missed her, duka mom ta kaima bakinta tace Ina ce I warn you bana san F word a cikin gidan nan,
Rike bakin Amrah tayi tace ooops,
Dan dariya bazla tayi dan gaba daya she's not comfortable da sabon al amarin,Trolley dinta Amrah ta karba tare da yin part din inna, dan kallon mom bazla tayi tace, mom bari nakarasa ciki,
Oh sure cewan mom im too excited to see you ne na Rike ki duka we will talk anjima then, bara na sallama bakina then Nazo na gana da unborn grand dina, kar inna tace na Rike Mata yar inna,Dan dariya tayi Wanda a iya wuya yake dan mamakin Kara yawa yake Mata, haka ta nufa part din inna tana juya lamarin!
Fadawa Kan inna tayi cike da murnan ta!
Ya illahi bazla kar Ki karasani nikam cewan inna, dan janyeta tayi sai kuma Taga haawaye a idonta, dago fuskanta inna tayi tace to lapia mey kuma na kukan inna shi haysam din,
Wani Abu ne!?
Share hawayen Bazla tayi tace" aa inna kawai nayi kewarki ne sosai, rugume inna tayi inda ita kuma take shafa Mata bayanta a hankali tace Nima nayi kewarki ki yar inna dan ma ke dince wataran bakiji shiyasa da nake fushi dake,
YOU ARE READING
MU ZUBA MUGANI(completed)
RomanceLifehacks Romance Drunk in Love Challenges Lost Lust Hatred Regrets Ku dai biyoni I assure you'll like it insha Allah.....