MUZUBA MUGANi⚛
Yana kai Aya a maganansa tasaka masa kuka, 'shit ya furta a hankali, dan ya tasani kukan mace ko wacece baya kaunar kuka, Kamar ya kashe amma ya tsinci Kansa da kasa yin hakan,. Cikin kuka tace "its her idea haysam my mom, she planned everything but wallahi I said yes to it because it was love at first sight, nasani I'm not a wife material, im stupid, careless and spoiled, I was evil because I did alot of evils,
I engaged in lesbianism which yanzu doc yace I was damaged, aborting your kids Allah ya kamani cos yanzu I can't give birth, kudina duk ya tafi gurin neman lapia, lastly sai dai akacire ma haifana, I've been having sex with muhseen wanda yake first bf dina before you, dan Shiru tayi tareda da dana Sani yace haysam muhseen shi yabada babban gudun mawa wajen bata ni, duk da dai harda ni tunda da ace nanida desire bazan bari ba, amma dana hadu da kai komai ya chanza, i told him Zan aureka he was mad da farko, amma da yayi bincike a kanka yagan kana da kudi so ya yarda da auren Akan dole na sato duk wani kudi naka, so danaga idea dinsa daya da mom then I try deceiving him kan bana sanka ne abunda yasa na aureka kenan,
Amma bai rabu daniba yayi ta bincike kan abun and yayi ta requesting sex from me and I'm human haysam I couldn't resist it so I fall in to it and lastly ya turo sally rayuwana and tajani lesbianism da lust da kuma Karin shaidan yasakani fada wa,
Muhseen spoiled me with smoking, he taught me alot illegal actions drugs and all,
Yanzu I'm having problem with lungs, haysam I regret every single bit of my actions sabida ina girbewane, im doomed haysam Allah bazai taba yafe mun ba idan baka yafe mun ba please kona samu sassauci I'm suffering,And bazla... Sai ta kuma saka wani kukan tace bazla bansan mai zance mata ba, haysam she's something I'm not, shes a wife material, matar rufin asirice, abubuwan da na mata wanda ya kamata ta hadani da kai tun tuni suna da yawa, she caught me and sally smoking a Gidan ka amma bata fada makaba, sally taso having sex da ita amma bata fada makaba, nima nayi duk wani kokarina da na jata amma bata fada maka ba, I framed her, ni nakawo maganin dakinta, and I drugged her at the first place,
Nasan bazata taba yafe mun ba, aamma dan Allah kafada Mata I'm sorry kuma nayi nadama, duk abunda na aikata nayi dana Sani, ina zaace Zaa dawo da hannnun agogo baya da na gyara zama na da ita, amma ina bakin alkalami ya bushe, na chanchanci duk wani Abu da yake damunta, amma ku yafe min ko yayane kafun na mutu nasamu sassauci please haysam I beg you,Ko kadai kuka rage mun, muhseen, sally, mom duk sunyi abandoning dina, relatives don't want me I'm on my own, dan Allah ku biyu dinnan don't abandon me at least Kodak yafiya na nasan baku yarda ni ba tho I don't deserve y'all sympathy, !
Wani tausayinta yaji, dan yasan bakaramun iftilai ne Allah yasaukar mata ba matsayin ishara, dan sassauta muryarsa yayi da ga harshness din da take da dan yasan bawanda ya tsalake irin wannan, cike da nustuwa yace yanzu kina ina?
Tayi mamakin tambayan nasa dan tasan yanayin zuciyan haysam batayi tsammanin zai sauko hakan ba upon duk abunda tamasa, saida yakara maimaitawa kafun tace ina kaduna,
Okay ni ina kano ana bikin amrah ne and I donno when Zan dawo ta ka maimai, account dinki is active?
Eh tabasa amsa cikeda karyayyar muryarta,
Okay I will send you money, visit asibiti kan lung problem dinan, in kudin bai isaba just text me, shine least abunda Zan iya miki because I can't take you back, ina miki fatan dai Allah ya baki miji nagari ki aura and idan na dawo kaduna after treatment din I will take you home sabida you can't be staying on your own hakannan,
Wani kuka tasa tace i can't mom won't take me,, dan Shiru yayi kafun yace kinmanta kenan kina da baba right, tho shida babu duk daya but he's still your father and gidansa ne he'll take you back, Indai Kema yanzu zaki tuna darajansa a gunki dan a da bakisani ba and your mom I will take care of everything, and maganan yafiya kuma nayafe miki duniya da lahira saura kine kinema yafiyan Allah and bazla bakida matsala she will understand the situation!
YOU ARE READING
MU ZUBA MUGANI(completed)
RomanceLifehacks Romance Drunk in Love Challenges Lost Lust Hatred Regrets Ku dai biyoni I assure you'll like it insha Allah.....