MUZUBA MUGANI 🖊
33
Yau da morning sickness ta tashi Kasancewan weekend ne so bata damu da ta tashi ba dan haka ta ƙara jan duvet, duk da haysam ya fuskanci chanji tareda ita amma yayi yayi tafaɗa masa Idan da damuwa taki! Dadinta daya yau nayla ne ta karbi girki so kamshin wani abin a kitchen bazaiyi exposing dinta ba, dan tsoranta daya ace mata tana da ciki!
Da kyar ta tashi tafita gun breakfast shima dan ya haysam ya takurane gudun kar ya gano wani abu yasa ta fita din!
Tunda ta gaishesu bata kuma tankawa ba jin aroma din girkin na sa zuciyanta ta tashi,
Koda nayla ta bude chips da gudu ta tashi ta nufa sama gudun kar tayi amai nan gun su gane so yafi safe tayi a dakinta, luckily kuma aman bai giving dinta out ba, tana isa toilet ta fara amai, sai kakari take amma ba abunda yakuma fitowa again amma tana jin san tayi amai din, dafa bayanta taji anayi a hankali, ruwa ya miko mata ta karba tareda kuskure bakin ta, mikewa tayi sannan tayi flushing,
Kamota yayi ya zaunar da ita kan bedchair kana ya tsugunna yace, babe what's wrong with you tun ba yau kike amai dinan ba I've been noticing you!
Fuskan damuwa yadora a fuskansa yace lemmi call my doctor, wayansa ya ciro ya nemo number din zai dialing, hannu tasa ta rike phone din tana kada masa kai, cire hannun ta yayi yace *no babe I can't stand it baki da lapia kuma kice bazaa duba kiba?
Bazan iya miki wannan ba, yana gama fadan haka ya kira doctor din inda yace masa baya gari amma zai turo doc surayya!
Within hour kuwa sai gata tazo gidan, nayla ta Tarar a parlor wadda ta kosa taji mai ke damun bazla dan bataso tunaninta ya zama gaskiya, gaisawa su kai sannan tayi saurin mata jagora dan dama gudun kar ace taje gulmane yasaka bata je ba,!
Bayan ta gama Mata tambayoyi 'na abunda ke damunta ta sake 'dan dubata tayi Mata stick pt test wanda
Result din test din da akayi mata ya nuna Positive
Positive?
Haysam ya maimaita, sunkuya yayi yana mai yin sujudul shukri, murna kaman zata kashe shi, Baisan lokacin da ya daga bazla ba tareda kissing dinta ta koina yana Samata albarka, kaman mutum mutumi haka takoma dan duk da tasan akwai possibility din hakan amma taji abun banbara kwai,
Doc surry ce tayi gyaran murya, sai lokacin ya juyo tareda jin kunya dan ya mantama tana gun, dariya tayi tace ankusa zama angon karni,but for the month na pregnancy din zataje asibiti na duba then sai musan wata nawa ne,
Godia yayi ta mata ba a dadi akan zasu biyota a baya later ta duba, sai bayan fitan ta ne ya juya yaga Nayla tsaye da murnan sa ya karasa gunta yace baby finally zan zama dad, yakarasa maganan tareda hugging dinta,
Dan yake Wanda ake cewa tafi kuka ciwo tayi dan ba tayi tunanin murnan da zaiiyii ta kai haka yawa ba Idan akace yazama baba da bata yi ta zubar masa cikinsa har sau hudu ba,
Dan kwacewa tayi tayi pecking cheek dinsa tace congratulations honey, batareda ta kalla bazla ba ta fita dan wata sabuwar tsanarta taji ta ziyarceta!
Komawa yayi gun bazla yana mata tambayan mai kikeso mai zan miki, mai....
Kasa karasawa yayi ganin hawaye shabe shabe a idonta, take ya rikice yace baby doll kalleni what's wrong? Menene?
Ina ke miki ciwo? Duk ta kidime
Kara fasa wani kukan tayi tace "ni ya haysam banaso a cire mun,
Kaman an watsa masa garwashi haka yaji zancen nata, da sauri ya mike tareda karkada kai yace "NO"
No way, sabida mai zaa cire miki cikin jikinki, wani Saban kuka tasa tace ni wlh bana san cikin I'm too young to start a family!,
Wani dariyan takaici yasaka yace too young?
Are you kidding me?
But lokacin da nake having sex dake baki taba cemun you're too young ba beside you were enjoying it!
KO kina san kice mun you been using me just to ease the lust in you!
No kar muyi haka dake, da sauri yakaraso tare da tsugunna wa gabata, hannunta duka biyun ya rike yace kar kimun haka bazla, I understand baki sona but please kar rashin son da kike mun ya shafi unborn baby din mu please, torture me to kowane hanya amma banda wannan please bazla,
Hannunsa ta ture tace "oh wato kafison cikinka akan ni KO, yea we had sex da yarda na amma nace kamun cikine,?,
To kaje Idan kai bazaka sa acire mun ba ni zan ciresa da kaina!
YOU ARE READING
MU ZUBA MUGANI(completed)
RomantikLifehacks Romance Drunk in Love Challenges Lost Lust Hatred Regrets Ku dai biyoni I assure you'll like it insha Allah.....
