Chapter 11

1.4K 141 4
                                    

Hey guys girl in a good mood so song recommendation :tiff by demmie vee

Muzuba muGAni💃👣
11

A hankali ya kwantar da ita kan bed din ta! " ouch" tadan bada wata siririn Kara sakamakon fame kafanta da tayi.... sannu yace mata cike da kulla, inna dake bakin door din sai mita take tana" yarinya daga yau mai tabaki gidan nan ai sai yabi ta kaina tukunna kwantar da hankalinki!!
Kallonta ta koma da kan haysam ko ajikin ta kan cewa harda mahaifiyar sa cikin wadan da sukaci zarafin bazla!!
tace kai kuma kulla da ita bari naje nayi sallah! Dahaka tabar dakin!

Bathroom yashiga ya dauko dan crystal foot bowl din ta da yagani kan washbasin, ruwa mai dan zafi yazuba acikin, kamin yabude bathroom safe din ya dauko mini towel cikin towels dinta!!!

Kallo ya tsaya yana kare mata daga bakin bed din yana yaba irin kyau da tsarin hallitta da Allah ya mata, har yanzun tana cikin prom gown dinta idonta lumshe, kallo daya zaka mata kasan she is still in pain,,
A hankali ya karasa kan gadon tare da aje bowl din a gefe,!! Da Sauri ta bude manyan idanunta sakamakon ƙafan ta data ji anrike ana kokarin cire mata takalminta , shima Kallon nata yakeyi amma baifasa abun da yayi niyya ba, gefe ya aje su kana ya matse towel din yafara pressing yana goge mata kafan,
Kokarin mikewa Tafara sakamakon yarda takejin abun wani iri kaman Susa, kwabe fuska tayi tace "ya haysam please kabani nayi da kaina"idan dutse ya tanka to shima ya tankata, ganin datayi dagaske ba bari din zai yi ba yasa ta sa ke cewa to naji ya haysam I will let you do it amma taimakamun na dan jinGina da pillow..

Bai yi musu ba ya taso Ya kama ta a hankali ya sada bayanta da pillow kana yakoma yaci gaba da cleaning mata kafanta,
Shiru ya ratsa dakin karan ac kawai kakeji yana tashi, haysam ya katse shirun ta hanyan cemata, do you have ointment?
A hankali tace eh yana mirror locker!! tashi yayi ya nufa gurin whilst ita kuma ta bisa da ido tana so ta tabbatar mey zaiyi da shi,,
Bata gama fita a thoughts dinta ba taji ya rike kafanta yashafa ointment din yana massaging a hankali,,

Mamaki take sosai dan bata taba tunanin yana da wannan good side din ba, a hankali ta furta "thank you"
For? he asked batareda ya kalle taba,
Dan sunkuyar da kai tayi Kafin tace masa for everything!!
Dan murmushin side lips yayi sanan yace mata why?
She was confused hka dan bata gane mai yake nufi da why din nasa ba, kallonta ta maida sosai akan sa kafin tace why what?

Kaman ba zai magana ba sai kuma chan yace your last statement dazu a parlour ko baki gane mutanen dake gurin ba mom was there too" yafada calmly kaman baya san yin maganan!!
Tabe fuska tayi data fahimci inda ya dosa wato Tama maman sa fitsara, a ganin ta yarda baiji kunyan fada mata hakan ba Itama ai bai kamata taji ba so tace ita mom din da kake karewa ya haysam ina cewa daddy mijintane kuma indai zata girmamasa dole ne ta girma ma inna amma agurin mom cewa tayi nida inna duk gayyar tsiyane kuma inna bata da tarrrb--iiiyy wani kuka yakwace mata takasa karasa maganan tata, kaman an mintsenesa haka yaƙara sa gareta dan idan yaji kuka ta har ransa abun ke damunsa yarasa dalili, probably tausayinta ne yake damunsa yafada haka dan Yanke duk wani wasuwasi da zuciyan sa ke saka masa,

A hankali ya jawo ta jikinsa yana dan bubuga bayanta yace its okay everything is gon be alright, sai ajiyan zuciya take tana shakan daddan kamshin dake tashi jikinsa, duba watch dinsa yayi yaga dare nayi kallansa ya maida gareta sannan yace bara na taimaka miki kiyi alwala ba, da sauri ta girgiza kanta tace aa ya haysam I can manage naji kafan ma yasaki!

Dage gira daga yayi yace are you sure? daga masa kai tayi alaman eh sai kuma da sauri ta bude baki tace eh tunawa datayi yace mata bayasan body language,,.

______________________________________________

Dafe kuncinsa yayi yana binta da ido bawai Marin data masane ya kona masa rai ba aa dalilin dayasa tamasa Marin!!!
Cikeda fada taci gaba da maganan "ni zakama iskanci kadaga hannunka ka Mari matar ka sabida wasu bare? to wallhi idan ni Hafsa ni na haifeka dolenka kayi abun da nace kayi dole kasan Menene darajar matar ka!!
Wani takaici yaji ya dunkulle masa cikin makoshi dan har ga Allah baya kaunar halayya irin ta mahaifiyarsa, cike da nutsuwar dake dauke da fushi yace amma mom kinsan what you did wasn't right ba, how could you for God sake kina kallan Ana dukan yarinyan nan instead ki hana amma sai kibada gudunmawa, and cikin gudunmawan nakima harda zagin inna? What do you expect daddy to do,?

Ubanka nake expecting yayi kajiba nace ubanka nake jira yayi tafada cikeda kumfar baki, ni zakama iskanci? To wlh tun kana cin kasa kakiyayi ta shuri dan akan wachan tsingilalar yarinyar mai kama da ifiritai zan saba maka muddin kace bazaka fita shirginsu ba, I despite them so much,,

Mikewa yayi ba tareda ya tsaya jin magan ganun nataba dan bayaso yafadi magana mai zafi da zai damesa shima, "sai da safe "ya ce tareda kama hanyar fita,
Kaman ya mintsine ta haka taji take kuwa Tafara balaii eh sai da safe din idan na kai ka kashe ni sakaran banza mara kishin uwa!
Shi dai bai tanka taba duk da yana jinta yana bude kofan yaci karo da Sabah wadda tana ganinsa ta furgita dan ta dade gurin tana labe,, wani wawan kallo ya bata cike da wata irin tsawa yace zakibar gabana kosai na karyaki anan sakariya mara hnkli ko kuwa?
Da saurin ta ta kauce dan tasan yanzun zata iyashan tafikan hannu yarda yake a fusacen nan,
Part dinsa ya Zarce rai bace bako sallama ya banka kofan bedroom dinsa, nayla dake waya da sauri tamiki tareda kashe wayan wanda ko baa fadaba kasan wayan bana gaskiya ake yi ba sai faman zazzare ido take da wani irin stammered voice tace ho-nnnney!!
Wani banzan kallo yabata sannan yashige bathroom,
Wani ajiyan zuciya tasaki kafun tama muhseen text "baby haysam is back let's talk later "
Kashe wayan tayi ta jefata cikin jaka ta gyara face dinta da sauri da sauri daman already tasaka wata shedaniya night gown dinta dake nuna komai najikinta ***

Ko kallonta ba tsaya yi ba ya nufa closet wasu men pajamas dinsa ya dauko yasaka sannan yafita after duk wani abu da zaiyi ya gama kana yanufa kan bed din ya kwanta,
Nayla da tunda yafito take Binsa da kallo kaman wata tsohuwar Mayya ta matsa kusa da shi tareda wani shafasa tace honey kashigo kuma  without talking to me Kajuya min baya and you know its obvious that I need you!

______________________________________________
Do vote and be sharing please 😑just click on the star below you won't die😑and yea y'all comments matters so zansan how the story is going so far 😣you guys are breaking my heart 💔ochh😭but sha I still love y'all 😁❤

Chuchujay❤xx

MU ZUBA MUGANI(completed) Where stories live. Discover now