Epilogue

2.7K 127 18
                                    

You a clown you do it for like yike "
Lol nope not you 'so Nicki released this mufukin song and damn I'm in love with it already!
So gotta recommended it to y'all!
Yikes enjoy😋

Ihu bazla take a labor room dinan inda inna da mom kece mata yar inna ba ihu zakiyiba Allah zakina kira, wani kuka tasa tace inna shikenan zan mutu ki yafe mun dan Allah, mom inalillahi waina illahiri rajiun dan Allah ku kira mun ya haysam karna mutu ban gansa ba,

Aikuwa rufe bakinta keda wuya yaka raso dakin Bako sallama dan tunda mom takarasa tafada masa ta kwana tana nakuda bai kara mintina ba yayi booking flight, hannunsa ta damka yana shigowa tana ya yafe mata, kissing kanta yayi yace babydoll I know you can do it please fight for me and the baby, kita ambaton Allah nasan you can do it, girgiza kanta take cikeda azaba, tafara kiran sunan Allah, hannunsa kan tam ta damkesa, dan tare zaace Suna nakudan,

Bayan mintina kalilan nashan wahala ta santalo yarta mace, kyakyawar gaske, hamdala haysam yayi tareda godema, Allah kallan babyn yake yanata smiling kaunar ta dana mahaifiyarsa yana ninninkuwa a ransa dan bazla ta gama masa komai da ta basan baby, mins later yaji tasake damko hannunsa da bashiri yabada baby din aka tafi dashi, alamun wani nakudan take, take likitocin sauka dawo gareta, daya ce ta shaida masa ai akwai wani baby din, nakudan wanna bai kai ba farkon wahalaba amma fa ta jigaitu,

Tana sake haifu wata santakeliyar baby din tayi passing out, bai bita babyn ba illa ta matan, duk yarude, doctor dince tabasa bakin kancewa ba Damuwa kawai ta gaji dayawane tana samin lokaci na hutu zata dawo hayyacinta,

Yan allurori suka mata kafun aka fita da baby din dan gyarasu whilst shikuma ya samu gu ya zauna dan baya tunanin zai iya fita yabar bazla inba gani yayi ta farfado ba,

Chan aka bama su mom identical twins din inda sukeji kaman su maidasu ciki yayan bazla da haysam ai abun sone, a rikice amrah tashigo asibitin deem biye da ita rikeda jakanta tun gida yake bata bakin cewa komai will be okay amma Ina hankalinsa ta bazai. Taba kwanciya idan bazauwa tayi taga bazla da lapian ta ba,

Aikuwa kaman jira take ta karba baby daya tana tana kissing tareda furta masha Allah, dakin da bazla take ta nufa amma ganin haysam Zanmune ita kuma tana bacci yasaka ta koma ,

Koda ta tashi kaman zai maidata ciki haka yakoma "maikikeso mai ke damun ki, ina ke miki ciwo, har saida ta mai dariya, Yaran aka Kawo mata ta tayi breastfeeding dinsu wanda sai da inna tayi kicin kicin tukunna acewarta wai Zasu cire mata nipples kuma da zafi, bayan kowa yafita ne tagama bama yaran nono, ya matsa saitin kunnenta yace amma inni nake sucking nipple's dinan baace mun da zafi sai dai ace mun more!

Dan Dukan wasa ta kai masa tace nidai nidai kabari,

Kallan identical yaranta tayi tace I love them !
Murmushi yayi yace amma da ai neman kikayi a zubar da cikin, dariya tayi tace time din I don't have sense yanzu kuma nasamu sense, haka sukayi ta tuna baya sunanta nashadi washe gari aka sallamesu safe and sound!

Ranan suna ba karamun suna akayiba dan kowa so yake ya nuna bajintarsa ba ga daddy ba ga haysam, dan jisuke an basu farinciki mara misaltuwa, yara sukaci suna, MAH NOOR da NOOREN!

Some years later!

Da gudu nooren tashigo biyeda ita kuma mahnoor tana cewa wallahi Allah idan baki Bani teddy dinba sai nafada ma dada, catch me if you can, a dining table sukayi branching inda haysam da bazla already suna Zane suna jira sufito ayi breakfast!

Tsawa bazla ta daka musu what a nonsense!
Kuna da hankali want sort of stupidity this ke nooren bazakina rike girmanki ba Ashe walh zan Zane ku'
Turo baki mahnoor tayi tace maamma nagan da aka haifeta nima da minutes kadan aka haifeni so bawani girmana tayi ba,
Spoon bazla ta bita dashi zata daketa tace na Sabah miki wallahi, ko seconds ne inacewa ta girmeki, oho cewan nooren, get out kaninku ma yafi ku hankali ance, kunada, 12 year each amma ace dan shekara 9 yafiku hankali,

MU ZUBA MUGANI(completed) Where stories live. Discover now