Chapter 35

1.8K 106 13
                                        

MUZUBA MUGANI 🖊
35

Kwanaki na tafiya da sauri haka nan alamuran gidan haysam ba abunda ya sauya, soyayya babu wadda baya nuna ma bazla kaman zai maidata cikinsa, motsinta daya sai ya tambaya menene, mai kikeso, koda kuwa a gaban nayla ne, wanda hakan ba karamin ciwa nayla tuwo yake  a kwarya ba intayi magana zaice bataga ita ba wani cikaken lapia garetaba,
Ba irin kulawar da haysam baya bama nayla sabida gudun fitina amma ita ina ba wannan take so ba burinta kawai ta shiga tsakaninsa da bazla sanan kuma ta lalata cikin da ke jikinta,

tun abunda ya shiga tsakaninta bazla bata bude baki tace Kala ba haka zalika haysam tun ranar da ya tambayeta taki fada bai ce mata komai ba bai kuma Kara tayar da maganan ba tsakaninta da nayla kuwa bawani mutunci dan ko Gaisuwa baya shiga tsakaninsu!

A gajiye yau ta shiga gidan sabida test din da suka zauna yi a school, sai zolayanta maryama keyi"Maman yan biyu kodai sai na goya ki?
Dariyan gajiya tayi tace ke yanzu ina zaki iya wani goya mai cikin da yaje wata uku na fara nauyi wasa wasa in fada miki, yau gabobina kaman ana sarani ,ina komawa gida yau bacci bakama kafan yaro dadin abun ma ya haysam baya  nan shi da gida sai chan dare!
Suna dan hiransu dan already driver din maryama yazo amma ta dakatar dashi dan tafiso bazla ta fara tafiya bataso ta barta a nan din ita kadai,ana haka kuwa Saiga drivern gidan haysam nan yazo, sallama sukai kana kowa yakama gabansa!

Shiru taji gidan bata ji alamun nayla ba and ba wani damuwa tayi da hakan ba tasan cikin biyu zaayi daya ko ta tafi gantalinta ko kuma tana daki tana sanaar tata,
As usual tumbler ta nufa kan dining tareda diban ruwa tasha dan wani iri kishi take ji! Sai da tayi cup biyu kafun ta bar gun, a staircase taga nayla wadda tana karasowa tayi saurin shigewa daki,
Dan tabe baki tayi tareda furta "weird "

tana gama rage Kayan jikinta taji komai yana nata na spinning, dafe kanta tayi jin ya mata wani nauyi kaman ba a jikin taba, kafun kace mene tayi passing out!

Da sauri nayla ta shigo dakin tareda yima sally alamun ta shigo komai is set, kayanta ta cire tareda kwanciya, then takalla sally da ta shagala da kallan bazla tace babe mai kike jira undress her, haysam is on his way he called me sai ya zo ya ritsaki,
Dan ajiyan zuciya tayi tace babe bazakigane ba yarinyar nan sosai take tafiya da hankali na how ibwish?
Tsaki nayla tayi tace if you won't help fuck up kinsan drug din nan baya wani lasting zata iya tashi ko Yaushe and I want her eyes open Idan haysam ya shigo, aikin ki kawai ka tube mun ita kidora ta kaina then ki aje cytotec din nan cikin side drawer din ta kinga mun kashe tsuntsu biyu da dutse daya, wata shewa sally tayi tace Kefa shegiyace honey!

Karar motan haysam sukaji da sauri sally tasaka cytotec kan side drawer dinta, kayan jikinta sally ta cire mata tana ta santin surarta, a saman nayla ta dora ta like in a very intimate position da ba wanda zai shigo yace babu abunda ke faruwa da sauri ta fita a dakin ta nufa part din nayla tana sauraran result, gundun kar ma ya fahimci wani abu batazo da drive ba nayla taje ta daukota!

Parking car dinsa Yayi ya dauko pack din chocolate coconut cookies din da ta ringa tuna masa kan Karfa ya manta, dauko pack din Yayi tareda yin wani murmushi da shi kadai yasan maanarsa, cikin main gidan ya shiga da sallamansa, jin shiru Yayi tunanin duk suna dakin,
Kan tumbler din idonsa ya kai, karasa wa Yayi domin ya sha ruwa don he was extremely exhausted and he's sure water will do, yana nufan gurin yaga ruwan Yayi somehow nude, sai da Ya karanci ruwan sosai sai kuma yafara mamakin wane zai aje wannan dirty water din agurin,
Dan tabe baki yayi dan yasan definitely hajiya naylace kazanta sai ita,

Fridge ya nufa dan dauko bottle water, kaman a marfarki ya jiyo ihun nayla, rufe fridge din yayi tareda nufan staircase, ihun nata yaji ya Kara karuwa and abunda ya Kara basa karfin gwiwan zuwa da mamaki shine da yaji ihun daga part din bazla, da saurinsa ya karasa dan shi a tunaninsa ma fada suke,
Yana zuwa ya bankada kofan bedroom dinta da karfi, abunda ya gani ne yayi masifan dakan masa kai, dan wani mutuwan tsaye yayi a gurin yana so ya gasgata abunda idanunsa suka gane masa,

MU ZUBA MUGANI(completed) Where stories live. Discover now