Chapter 4

1.8K 154 2
                                    

First clash

MU ZUBAMUGANI 💃👣

Yar inna mai yafaru cewar inna. Dan yatsa bazla tadaga tana nuna mutumin da ta bugedashi tace inna bakigani aljani wlh a-a-a- sooo---rroon na.. Luuu saitafadi kasa a sume da sauri ina ta tarota jikinta tana kallon mutumin tace HAYSAM uban mekamata, bata rai yayi yace kaman ya menamata kaji innan nan fa kwai kinatara mahaukatan yara agidanki wadanda basu da tarbiya dan duk yarda akai bata da mafada dazata shigo gidan mutane da magribanan ko uniform batacire ba..

Ai nan inna ta zabura tace uwarkace mahaukaciya mara mutuncin banza dana wofi, in kace yar inna batada tarbiya wlh ubanka ma Abubakar ta nuna sa tace shima bashi da tarbiya tunda nidinan dai ni nabasa tarbiya kuma ni naba bazla, yaron banza kawani tara wani shegen gashin Arna yazaayi kasa firgita yarinya,
Nunasa tayi da yatsa tace wlh haysam kake kowa nafita a idona dana yar inna dan akanta zan zimaka zarafi dagakai har uwarkan maizugaka kaibadama kazo gidanan saikasani daukn magana Allah yasaka ma baka yaba haduwa da yar inna ba da tuntuni ka sa tasumedin, inbanda ma naci gayyarka ake ina zaman zaman lapia ta zaka zo kadan hankali. Sosai inna ta hikikance tana ta kumfar baki inda shikuma haysam bakinta kwai yake kalla dariya tabasa dan sosai yakeson ya tsokaleta tafara balain nata abun dariya yake basa..

Hannunsa dayayi folding ya sauke yace naji naji iya masifa Ni kin isheni da wannan bakin Naki duk goro bani ita na kai miki ciki.
Make hannunsa tayi tace dallah ware mai kama da yahudawa kabari Wanda na isa da shi ya kaitaciki, juyawa tayi takalla Abubakar tace kai zo nan dauka mun ita,
Murmushi yayi yace to inna daukanta yayi yashiga da ita. Wata harara ta Balla ma haysam shikuma yadaga mata gira daya yace yadai amaryar maiyafaru kuma, dakuwa tamasa tace uwarka kenan...
Gaba tayi tashige ciki inda shima yabi bayanta yanata dariya!

Koda bazla ta farfado kasake tayi tana binkowada kallo tace inna shiwanan din ta nuna Abubakar wane shi,
Abbankine yar inna"
Bude baki bazla tayi tace inna kina nufin babana muhammadu ne yadawo bai mutuba..
Dariya inna tayi tace in banda abun yar inna ina kika tabaji ko gani an mutu andawo wanandin ai kawunkine Abubakar,

Tabe baki bazla tayi tace kice mun Wanda yagudu yabarmu dai inna ai sai nafi ganewa, keee wata tsawa haysam ya buga mata yace be careful fitsararriyar yarinya kawai.. Innace ta taresa tace dallah yimin shiru wani becaful kaje can kama masu ganewa kuma datace an gudu din karya tayi...
Murmushin manyanta Abubakar yayi yace ayi afuwa inna wancan rashin zuwa Dinma kuskurene. Dan tabe baki inna tayi tace Allah yayafe mana baki daya,
Sosai take kaunar Abubakar take jin ta aranta sabida shikadaine yarage mata Shiya bazata iya dogon fushi da shiba..

Matso kusa dani yar inna cewar Abubakar kamar bazataje ba saikuma tajuya ta kalla inna Tamata alama da taje, matsawa tayi cikeda kunya, harsaida inna tayi mamaki dan ita a tunaninta kunya tayi nan bazla tayi nan,
murmushi Abubakar yayi yace ajinki nawa, kallonsa tayi tace ai abba yau muka rubuta common entrance...
Haysam ne ya katse ta yace ke mene wani abba idan baki iya cewa daddy ba kirufe mana wanan dirty bakin Naki..
Daddyn ne yace kaidai haysam babban banzane, Inna tace kafada masa dai.
Bata rai haysam yayi yace inna karkusa yarinyan nan ta raina nifa dan da ace auren kyauye nayi da tuni na haifeta..
Ai kaman jira inna take ta amshe tace yo da bakayi na. Kyauyen bama ai haryanzu matarka ko bari batayi ba sai shegen kwainane da iyaya saikuma aci ayi kashi..

Bata rai yayi yagaba da danna wayarsa yace kinadai bakincikine tafiki kyau amma in ba hakaba duka duka da auren mun shekara nawa ne biyufa kachal amma kinsata gaba... Dan shangabe kai inna tayi tace ayidai mugani kallan Abubakar tayi tace inadai kana saneda da wanchan auren,
Dansosa kai Abubakar yayi yace eh inna ban mantaba kinga abunne yanzu kisanyarada matar take sai ta kara wayaou.

Sakace goron da takeci tayi tace atoh ai nazata shima an mantar da kai, kallon daddy haysam yayi yace dad maganan maikuke wane yayi aure, sadaf inna tachafe tace ba maganarka bace kuma ba a sani ba din gulmame,, mike wayayi tareda daga kafada yace intayi tsami maji..
dan nema cewar inna, gaba yayi yana yardariya yafita agidan..

MU ZUBA MUGANI(completed) Where stories live. Discover now