Chapter 24

1.7K 94 3
                                    

MUZUBA MUGANi💃
24
A parking lodge yayi parking car dinsa yana mai kallon bazla wadda tayi shiru kaman bazata sauka a motan ba, dan dariya yayi yace we are here madam, fita tayi daga thoughts dinta tace ya haysam yanzu in katafi sai 4 years amma ai zakana kiran gida ba,
Hannunta yakama tareda bata kiss a hannun yace just tell me idan natafi zakiyi missing dina sosai so kar kidamu we will be facetiming idan na samu lokacin,
Dan dariya tayi tace Allah ya haysam ba haka nake nufi bafa,
Dariya yayi yace kyama fadi gaskiya, sai kuma ya hade rai yace "okay idan na tafi ba wani ido da yake kallanki sai Allah so make sure kinji tsoransa ki tsare kanki, ki kula and lastly bana san so called kula kullen samari dinnan I hate it!
Karatu kike and after kingama you'll proceed har Allah ya baki miji nagartace,
Kare hade rai yayi ba alamun wasa yace" I repeat it bazla bana san samari, I assure you idan Naji labari ranki zai yi mumunan baci wlh so be careful kin fahimta!
Kada kai tayi alaman eh Dan dama ko bai fada mata ba bata bukatan wasu samari aarif kadai ma ya isheta and she's very sure haysam zai murna da shi kuma zai amshesa hannun biyu biyu idan time din daya kamata ya sani yayi!
**
Arranging kayayyakinta tayi cikin wardrobe din dorm room din da aka kaita luckily kuwa su 4 ne ciki harda khadie, sosai tayi murna da aka hada ta room daya da khadie! Up bunk ne ta samu na wata transfer student data bar makarantan , zama tayi kan reading table dake side din bed dinsu ta fara arranging duk wani reading stuffs nata kai,
30 min dagama komai da zatayi yan matan da suke dai dai saaninta suka shigo su biyu, wanda suka mata introducing kansu as  ayush umar da amatullah kabir ss2 class 1 science,
Gaisawa sukai faran  faran although mate dinta ne so kasan cewar ba same class suke ba so bawani sabawa sukai ba , tana dai ganinsu in hanya ya hado beside sai yau tasan actual name dinsu!   suna cikin murnan zaman ta sabuwar room mate dinsu sai ga khadie ta shigo, Ina tana ganin bazla tayi wani tsale tareda dane ta, bazla tasan zaayi haka Dan dama surprise  tayi niyyan yima khadie tun da ita dama already kwanan ta daya a school tunda a hostel take!
Dala mata duka tayi tace shegiyar gari finally finally kinzo da kika fada mun a waya wlh I tot karya kike so ban dauka serious ba!

Zamanta a hostel was beyond perfect, school komai tana tafiyan mata da sauki, tsakanin ta da aarif kuwa sai abunda yakaru dan soyayya ne mai karfi ya kullo tsakaninsu, dan cikin school din ba wanda bai san tsakaninsu ba both malamai da student, snrs dinta mata sunyi har sungaji dan dole suka daga musu Kafa!

3years later

I was like going around then boom nayi gware da wata very damn 18 of age beautiful creator cikin nude gown dinta, tayi light makeup taking some snaps a snap center, sosai na Kara tura kaina Dan tayi mun yanayi da wata 15 years little girl din dana...

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

I was like going around then boom nayi gware da wata very damn 18 of age beautiful creator cikin nude gown dinta, tayi light makeup taking some snaps a snap center, sosai na Kara tura kaina Dan tayi mun yanayi da wata 15 years little girl din danasani back then, then chan wani realizations yayi hitting dina, It was BAZLA all grown up!
So ravishing  like she was just the perfect definition of kyau, sosai ta girma tayi kyau all halittunta sun fito!
Fita sukai daga snap center din tareda wadda kallo daya zaka mata kasan khadie ce gefenta kuma beautiful Durlyn Amrah itama ta girma tayi kyau gwannin ban shaawa!

Cikin wata metallic blue maserati dake fake a gurin suka shiga suna shiga kuwa driver din da ke tuka motan ya ja, bazla ne tayi magana tace Alex airport zaka kaimu, bazla ne tafara magana cikin matured sassayan miryanta tace khadie yau kin banu da binbinin sahal just snap munfi one hour muna abun daya and I'm very sure ya dade a airport ke kuma shiru!. Dariya sukasa dukansu sanan khadie tace kibarsa saima yagan snaps dinanan im very sure ji zaiyi kaman takaici ya kashe shi musamman da basa Dan da yasan mai mukaje yi da wlh sai yaje!

MU ZUBA MUGANI(completed) Where stories live. Discover now