Chapter 32

1.9K 101 3
                                    

Muzuba mugani 💦💦
32
Rayuwa tazamana mai dadi tsakanin haysam da bazla dan soyayya suke ma junansu tsaftataciya wadda bazla still taki yardan ma kanta sonsa take, tabarsa ne akan sabo sannan kuma all the sex and stuffs tabarsa kan tana basa duk wani hakki nasa na aure da ya wajaba kanta although she's enjoying it too, his kisses, touches and all ,damn he's a Good kisser!

Few months later

Da wuri ta tashi ta gyara KO ina tareda yin wanka, kansacewar yau girkin nayla ne shiyasa bata sa aranta cewa zai zo ba rather gwanda ta sauka ta taresa kasa tunda yau lectures din 7 ne da ita so bata so tayi late and yace zai dropping dinta a school,
Dadin school din takeji yanzu tho farko da yace kasu zataje bataso hakan ba ta kafe akan lallai Abu zataje ina tsiya ina zaria da cikin kaduna, fafur yatubure akan bazata je ba, rigima sukai tayi sosai har gurin inna, da kyar aka shawo kanta ta yarda da zata kasu din!

Sai abun ya fado mata nema yake bata dariya sabida wautan da ta kusa tafkawa dan ita kanta yanzu bata kaunar nisa da shi, in kuwa akace ranan girkin nayla ne bacci barawo kawai yake iya dauke ta!

Black abaya tasaka then mini white Arab hijab, jitayi kawai tanasan tayi looking cool and stuffs so ta dauka nude lipstick tasaka a lips dinta inda sukayi appearing hot and amazing ' Jakarta ta dauka dan batajin zata kuma hawowa saman after breakfast, so komai dazata bukata tasa cikin Jakarta kana ta sauka downstairs,
Nayla kawai tagani tana arranging table din, karasawa tayi da faraanta dan within months din nan nayla was being extra nice da bazata iya mata wulakanci ba, so they are good!
Morning tace mata tareda jan kujera ta zauna "
Morning cewan nayla cikeda faraa that's more much like fake tace "how was ur nyt sis 'I guess not kinda Good dan jiya na kwace miki angon"takarasa maganan tareda kashema bazla ido daya,

Dan yake bazla tayi tareda daukan grape din dake cikin bowl ta kai baki, ignoring comment din naylan tayi dan har yanzu she's not comfortable da nayla na mata irin maganganun nan,

Kallon ta tayi tace you look gorgeous by the way, dan fake giggles bazla tayi wanda bai kai zuciba tace thank you ya nayla, so what do we have for breakfast?
Tana cikin bubbede warmers din tajiyo muryan haysam yana waya lokaci daya kuma yana saukowa daga sama,

Juyawa bazla tayi ta kallesa well dressed in his beautiful casual wears, bata san lokacin da murmushi ya kwace mataba dan bata gajiya da kallon haysam, kaykyawan fuskansa kadai na sata nishadi, dan saurin juyowa tayi ganin yakusa karasowa kuma bata san yakamata tana kallansa!

Chair nayla tayi sauri jamasa, zama yayi ya cigaba da wayansa while ita kuma tana ta bayansa tana shafa gefen fuskansa,
Wani tukuririn kishi bazla taji ya tokare mata wuya, lokaci daya taji ta tsani fact din tana sharing dinsa da wata, yanzu da ace mijinta ne ita kadai sai yarda taga daman yi dashi!

Hankalinta ta dauke daga garesu dan tanajin yarda suke magana kasa kasa haka da yagama wayan nasa,
Zama taga nayla ta dawo tayi then taji yace ba Gaisuwa "ganewa da ita yake maganan yasa ta dago tareda kallansa, beautiful idanunsa taga ya zuba mata ba tare da ya dauke ba,
Dan yake tayi tace ina kwana ya haysam ",
Bazan amsa ba sai da na roƙa, coffee dinsa ya cigaba da sipping inda idonsa ke a kanta yaki dauke wa,.

Shiru Tamasa ta cigaba da breakfast dinta, after tagama, tashi tayi da niyyan jiransa a waje, jakanta ta bude tana Duban abu,
Dan gasping tayi tunawa da bata dauko handout din Maryama data bata ajiya a jiya ba, da sauri ta yi hanyan sama dan bata san kuma ta bata masa lokaci,

Handout din ta dauko tareda ajiyan zuciya tace wai yau da na bani gun maryama da na manta handout din mr barau,how clumsy of me first period fa , door dinta ta nufa dan fita tana bude kofan taci karo dashi yana kokarin shigowa, dan tsorata tayi kafin tace ya haysam ka gaji da jira ba wlh handout din maryama ne na..... Bata iya karasa maganan ta ba sakamakon finciko ta da yayi cikin dakin tare da mayarda door din ya rufe, jinginar da Ita yayi jikin door din kafun yayi caging dinta,

MU ZUBA MUGANI(completed) Where stories live. Discover now