MUZU BA MUGANi👣💃
Tunda suka koma gida suketa shirin zuwa prom Wanda zasuyi da daddare a meena event center...
Amrah na daki mom tana wanka itakuma bazla na dakin inna tagama shafe shafenta najiki kwaliyya kwai take jira yanzu Wanda sunriga sunkira "milka glamour " karasowa ne kawai batayi ba..Dakarfi taji anbude kofan dakin Wanda shiyadawo daita daga unknown thoughts dindatafada da Sauri ta miki tace jamal lapia? what's wrong?
Wani dariyan keta yasaka yace kai ya bazla dadina dake tsoro to masu muku kwaliyya ne sukazo shine ya amra tace nazo nakiraki so I'm beyond happy sabida yau zanga new Abu a fuskanki!
Dan dungure mai goshi tayi tace silly child you sacred me wardrobe dinta tabude taciro wata shopping bag tace "rikemun wannan suna ina ne,
"Guest room "yabata amsa shortly tareda fita da jakan yana yan tsallensa.Silly kid! Wani smiley face tasaka dan sosai jamal yake burgeta he's nothing like ya haysam.
Binsa tayi a abaya Itama ta nufa guest room din!
Koda taje anfarama amrah makeup so sai tasamu side stool ta zauna after sun gaisa da milka, wani magazine tadauka tafata dubawa a hankali..Sis yau akwai chashewafa already nasan the honor of mss beauty and magnificent goes to you, wani rife ido amrah tayi tace its a promising stuff nasa yau su zully kaman su shakeki amma they can't help it when my one and only sis gon tonight take the crystal crown of" LA reina of beauty "..
Aje magazine din bazla tayi tace you don't have to remind me about your madness I already knew that shit in your head exists, inbaki tsaya da surutunan hakanan ba to ina tabatar miki cewa kwaliyanki saiyayi kaman wata zombie wani LA reina LA reina din kanki duk masu kyaun mate dinmu arasa wazaa zaba saini??kina kallona hakanan kaman kunun kanwa? You're sick already,
Dariya duka suka saka whilst bazla ta maida kanta kan magazine din da take dubawa dangaba daya bataga wani abun dariya a maganantaba...Still amra taki shiru tace" babe I'm Prada yo tashi tayi tace Oky have the sit angama mun kwaliyya how do I look?
Wani awe bazla ta bude baki tace wow sis kinga yarda kika yi kyau kuwa!! Omg epitome of beauty okayy ina gown Dinki put it on ki karasa kashe gayun look complete kafun agama mun mu buga selfie dama gaki mayyarsa bare yau da hujja!Dariya amra tayi tace lalai bazyy zageni san ranki lemmi dress of brb ficewatayi adakin dan karasa shiryawa whilst akafarama bazla make up..
Simple makeup yanema sumata dan ita batawani Cika kyaunar sa ba sosai kyawunta yafito kaman ita tayi kanta, long hair dinta aka gyara mata in a sleek ponytail karshen hair din yayi wavy very sleek you've ever seen sosai tayi mugun kyau..
Anagama mata makeup amrah nashigowa cikin wata sparkly black ball gown dinta hair dinta arranged In a freestyle pony, wani black heels mai Shegen tsini tasaka sai kwas kwas take, ohoho amrah da kwaliyya Musamman Idan tasan tayi mugun kyau tafiyanta Kansas chanzawa yake awani hankali aketakawa, yaban kwaliyyanta bazla da milka da yarinyanta sukafara suna ta kodata dan ba kyarya takashe kyau, kantane taji yanata wani rawa,Karasowa tayi tazauna tace kai zakusa Kaina yafashe fa amma ku Kalla sis fa wai haka tunkan tasaka kayaks ke nan.
Sis sharp sharp karmuyi latefa yanzu to 5 kinsan 6 zaafara and oops Namata banfada mikiba ya haysam yazo Shida aunty nayla kinsan dan masifan nan bazaibarmu muyi dare sosaiba ni wlh naso 5 years course aka turasa mugata tsiya gawanan shegiyan matar tasa kaman na bugeta..Shiru bazla dake gaban riganta tayi dan wani faduwa dataji gabanta yayi dan rabonta dashi 3 years kenan bata tabs expecting zasu sake haduwa way too soon hakaba ga wani Karin abun harda matansa wadda tun a labrin da amrah kebata taji ta tsaneta.
Sis are okay?
Da Sauri ta juyo tace I'm okay don't mind me bara nasaka rigan nan.
Dakin dake cikin guest room din tashiga after 2 min haka sai Gata tafito, wani sakan baki amrah tayi tace ohh mgggggg sis who made you?? dariya su milka sukasa dan sosai amrah ke basu dariya intayi wani maganan da Sauri ta karasa gurin bazla takama hannunta tace omg I can't wait mufara gara guys fa babe you too fine masha Allah!
Kwace hannunta tayi tace dallah rabu Dani inacewa kinsan munkusa late! fitowa tayi sosai cikin wata arniyan "Anastasia white prom gown fully beaded with hand sculpted lace sosai rigan ya amsheta Wanda kaman ajikinta aka kera rigan her well matured boobs sunfita kaman wata yar 18 years dan bazla yarda take ba lallai kayarda Idan akacemaka shekarunta 15 ba komai nata ya bayyanasa her perfect curves, shes just the simple definition of figure!
YOU ARE READING
MU ZUBA MUGANI(completed)
RomansaLifehacks Romance Drunk in Love Challenges Lost Lust Hatred Regrets Ku dai biyoni I assure you'll like it insha Allah.....