*🤦♀🙆♀ILLAR RIK'O*
_*('yar rik'o)*_
*Na*
_*Aysha Isa (Mummy's Friend)*_
*🇸🇦ZAMAN AMANA WRITERS*
_(Gidan zaman lafiya da amana, In Shaa Allah)🤜🤛__*BIMISMILLAHIR-RAHMIR-RAHIM*
_*Manzon bS.A.W yace: Allah ya tsine ma macen dake shigar maza.*_
_*Page 23*_
Luba ganin Suwaid yana kuka ba tace " na amince Suwaid" matsowa kusa dashi tayi tasa hannu tana share masa hawaye " don Allah kukan tayi haka wallahi bazan iya jure ganin kukan ba.. " ta fada muryan ta na rawa.
Jawota Suwaid yayi ta fad'o jikinshi kankan meta tayi da k'arfi yana sauke ajiyar zuciya, ita kuwa zuciyata ta tsananta bugawa.
Ganin yaki sakin ta yasa ta masa magana a hankali cikin wata wata murya wacce ta k'ara tunzura suwaid ga son cimma burinsa tace "washh please ka sauta min wannan rumguman da zafi".
Saketa tayi ya gyara zamanshi sannan yace " yi hakuri baby don't mean to hurt you". A zuciyarsa kuwa cewa yayi yarinya baki san komai ai zafi sai na cika aiki, gefe zuciyarsa yace wat if ba budurwa bace, tsaki yaja " ina wallahi bata yi wuwa...... " Suwaid ya fad'a ba tare da sanin zance ya fita.
"Meye bata yiwuwa kuma Suwaid?" Luba ta jefe shi da tambaya shi.
"Ehm wani abu nake tunani " ya fad'a a takaice. Motarsa yaja suka cigaba da tafiya bai tsaye ba saida yakai wani matakaicin gida yayi parking ya fita daga mota, sannan itama ya mata da nuni da ta fito. Fitowa tayi ta bishi a baya gate ya bude suka shiga cikin gidan kannan ya bude daya daga cikin apartment din, yace " bismillah sweet mu shiga daga ciki... " bishi tayi a baya suka shiga ciki. Daki ne matakaici da d'an katifa a sai fridge da TV bango, nuni yayi mata da gefen gabon yace " make yourself comfortable " fridge ya nufa ya ciro drink sannan yazo kusa da ita ya zauna, drink ya tsiyaye mata a kofi ya mik'a mata. Amsa tayi, yace " cweety bari naje na watsa ruwa ko kema zaki..?". Kai ta girgiza tace " a'a zan jira ka".
Murmushi yayi kannan ya fad'a toilet, jim kad'an ya fito daga toilet daure da towel hannunsa kuma na rike da wani yana tsane jiki. Sunkunyar da kai kasa Luba tayi tana wasa da zob'en da ke yatsanta. Dab da ita yazo ya zauna yace "baby wai kunyata cike jine?" ya tambaya luba cikin mayaudariyan muryansa. Rufe fuskanta tayi da tafin hannunta cikin jin kunya. a wannan lokacin Suwaid yayi nasara samun cikan burinsa.
*Bayan wasu mintoci*
Luba ce kwance sai kuka take muryanta har ya dishe idanunta duk sun kumbura.
Suwaid kan yayi rarrashi har ya gaji har ta fara bashi haushi, fita yayi ya nufa wani chemist dake kusa dasu ya siyo mata pain reliever kannan ya koma gida, har yanxu tana kwance inda ya barta, tea ya hada mata ta balla magani sannan ta tana ta sha. Komawa tayi ta kwanta ba ita da tashi sai magariba.
A can gida kuwa hankali Ammi dasu Yusrah duk a tashe yake don sau shida suna zuwa makaranta amma babu Luba babu dalilinta. Kuma duk wanda aka tambaya ajin sai cewa sukayi abinsu da sanya ta ido kimanin sati uku kenan, har mallamin ajin aka tambaya shima dai duk abu daya suke fadi.
_please manage this dudes ina yinku irin totally😘😘_
Muje zuwa
*Mummy's friend ce🤩*
YOU ARE READING
ILLAR RIK'O ('yar rik'o)
RandomLabarine wanda yake nuni da illolin da rik'o ya k'unsa. A b'angare guda akwai Luba wacce duk halacin da uwar rik'onta tayi mata amma taci amanar ta. D'ayan b'angaren kuma Bintu tare da Uwar rik'onta wacce ke gana mata azaba wanda ya kaiga har ta far...